PAGE 97&98

204 17 0
                                    

🌸 *HASEENAH*🌸

    Story &written
          By👇🏻
Aysher Abbakar (meerah)


® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*

_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS- 08144932303
# http://

Follow me on wattpad@ Aysherabbakar

*97~98*

Gaida mummy yayi sannan ya zauna a gefenta ya cire hulan ya ajiye gefe, rik'e yake da wrist watch mik'a mata hanunshi yayi da agogon  ya dubeta sannan yace" mummy sakamun"

Karb'a tayi tana dariya sannan tace" haba baby na ynxu in kayi aure wa zena saka maka"

Dariya yayi yace" precious Mana"

Kallon shi tayi tace" wace precious Kuma?"

" Haba mummy wa nake da shi da ta wuce haseenah"

Da gan gan ta tanbayeshi hakan ya sanya ta yin dariya sossai sannan ta k'arb'a agogon ta d'aura mishi.

Dubanta yayi yace" mummy zan tafi in ganta"

Shafa kanshi tayi sannan tace" my regards to her"

Dubanta yayi ya shagwab'e fuska sannan yace" haba mummy ji yanda kika wargaza mun gashi dan Allah in tace ban yi kyau ba fa"

"Sorry matso in gyara maka swthrt"

Tsugunawa yayi ta sa comb ta gyara mishi.

Mik'ewa yayi ya d'au  keys d'inshi ya nufa hanyar fita.

Har ya kai bakin k'ofa se kuma ya tsaya, juyowa tayi ta dubeshi sanann tace" kayi mantawa ne?"

Girgiza kai yayi kaman zeyi kuka yace" mummy kin manta baki mun ba"

Dafe kai tayi alamar mantuwa sannan tace" OMG, sorry son, Allah kaika lafiya ya dawo da kai lafiya ya tsare mun kai ya maka albarka"

Dad'i ne ya cika shi ya amsa " Ameen ya Rabb"

Kai tsaye super market ya wuce, tsayawa yayi ya rasa mema ze siya ma haseenah wanda ze faranta mata rai?

Wajan turare ya nufa ya siya mata kala biyar sanann ya daukar ma Umaimah da baby kowa daya, se Aaman shima aka siya mishi na yara guda d'aya.

Ciki ya dad'a shiga ya zaba dogayen riguna da 'yan kunne.

Wani zobe ne ya d'au hankalin shi, ganin ynda yake daukan ido ya sanya shi d'auko wa ya bud'e, gold ne d'an karami me farin stones, d'auka yayi sannan yaje ya biya kud'i ya fita.

Bakery Nan ma ya tsaya ya kwashi ice cream da snacks sannan ya tafi.

Yana isa ya tura aka kirata, ba b'ata lokaci ta fito nan ta ganshi zaune.

Baby ce ke biye da ita tana d'auke da tray  da drinks da tumbler.

Gaidashi tayi sanann ta juya ta koma.

Kasa rufe baki yayi sai murmushi yake shi kad'ai.
Itama k'asa k'asa take dariya kanta sunkuye.

Can dai ya daure sanann ya fara magana" precious Kinga yau saura 29 days auran mu ko?"

Girgiza mishi kai tayi alamar eh, nan ya cigaba da cewa" dan Allah ki dage da addu'a Allah ya sa ayi lafiya Allah karemu daga sharrin mak'iya"

A hankali tace amen.

HASEENAHWhere stories live. Discover now