NAJMAH
THE END
LAST PAGE, LAST UPDATE
PG 50
_______________________Kaduna
Malali
Next morning
8:30am
Deedee da Ayrah sun gama kammala Duk wani gyaran dakin nasu dasuke kwana ........Deedee ta kalli Ayrah tace,"Ayrah na kosa naji sauran labarin muje Koh granny ta karasa Mana
Ayrah tace "kaman ko kinsan dashi na kwana araina .....muje tunda mun Gama Koh
Suka Kama hannu suna tafiya
Atare har suka Isa dakin Mamie
Sun iske Mamie zaune a bakin gadonta tana yanke qumbar yatsun hannunta.......ta dago Kai ahankali tace yaran Mamie kun tashi lafiya
Deedee ta ruga da gudu tana murmushi tace inafah Mamie na qosa naji qarashen labarin Mammy nah(Najmah)
Mamie tayi dariya Mai Dan sauti
Sannan ta dube su............
Granny you mean .......Mummy Minal is my biological mother and Sis Ayrah is my twins sister
Abokiyar haihuwata ce? "Granny dama mu Yan biyu nee ?"
Yes dear you and Ayrah are identical twins........
But Granny meyasa mummy Bata sanar da mu komai akan Haka ba and why is it dat har yanxu Deedee take wajanki Bata koma wajan mummy ba.......And also Dad Fayrouz haryanxu Bai da mata.......dukda cewa muna tunanin saboda son da yakewa
Deedee nee yasa..........Mamie muna bukatar Karin bayani pls
Mamie Tai murmushi tace saboda mummynku bataso Deedee tasan ita tahaifeta....gudun kada ta Saba Alkawarin datayi na kyautan Deedee wa Najmah da Fayrouz
Deedee ta goge hawayenta tace Granny meya samu Mom
Continue the story pls 🙏tadan matse bakinta dimple dinta Mai tawada ya losta yakara fito da ainihin kyanta.....
Mamie tadan share hawayen dasuka digan Mata a fuska
Sannan tace
Alokacin da kuka xo wannan hutun kunyi wata Daya kafin kuka fara Shirin komawa
Da hardake za'a tafi sai Nace abarmin ke tunda sai sunje Riyadh kafin su je Germany inyaso sai su biyo su dauke ki.... Munyi sallama dasu lafiya
Mamie ta Kara share hawayenta
Sannan ta cigaba da cewa
The next day sai mukaji labari a news cewa jirgin Daya tashi xuwa saudiya jiya da safe ya Kone kaf mutanen ciki babu Wanda yayi Rai ..... Da bamu yadda ba sai da muka ga sunayen
Najmah Amna babu sunan Dad dinku Fayrouz kafin muka yadda.......Mamie tadan tsagaita
Abba ya mika wa Mamie tissue paper Shima dai daurewa kawai yakeyi .....shigiwansu kenan dakin ya ji suna karashe labarin
Hakika Duk sanda suka tuna da mutuwar Naj Haka nee ke faruwa dasu ko ince gaba daya mutan gidan
Deedee ta kasa yin Shuru itama
Ta rungume Mamie tana kuka Mai tsuma zuciya.....Ayrah ma Haka
Daga bisani mamie ta daura da cewa bayan 2days da faruwar hakane.....aka Kira mu daga cen kasar saudiya -al-riyadh cewa Muzo Fayrouz baya cikin hayyacinshi.......,
Tadan tsagaita kafin ta cigaba da cewa:
Haka muka kwashi jiki muka je nida Abba kawai
Hakika mun tsorata da ganin jikin Fayrouz baya gane kowa dake wajan har mu iyayenshi
Baya gane mu.......jinyarsa muka farayi na tsahon sati daya kafinnan mahaifin Najmah (Abhi) ya ce Abba ya koma gida saboda yara, nikuma na tsaya dashi na tsahon wata daya,
Successfully Fayrouz ya fara samun sauki acikin wata na biyu
Sannan Abba da su Daddy suka zo gaishe shi, da taimakon Allah yasamu sauki ,awannan lokacin nee yake bamu labarin faruwar Al'amarin
A iya sanin shi Najmah na tare dashi jirgin ya fara wuta da hayaki ta baya daganan Kuma aka bukaci da kowa ya natsu kafin asan abinyi
Suna nan zaune tsahon minti biyar babu Wanda ya motsa acikin jama'ar dake cikin jirgin
Baisan ya akayi ba Kuma baisan meya faru ba sai wannan farfadowan dayayi ta farko kafin ya dawo cikin haiyyacinsa
YOU ARE READING
BETWEEN US ✔
Non-FictionStory of three sisters that made alot of painful sacrifices to each other Najmah who happens to be the star of the story, Minal ( Najmah's partner) And Ilham the honest friend
