part 2

130 16 0
                                    

    *NIGERIA KO NIGER...?*
         (wacece bora)

*©HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
*_( home of peaces, joint of entertainment and to educate and enlight  our readers)_*

*wattpad:UMMIE2018*
*whatsapp number:09076427357*

                 page 2

Daya daga cikin part na gidan yadosa wayanda suke jere reras guda hudu babu abunda ya banbanta su...

shigansa dankareren parlon dayan ansa sunansa parlo gsky abin sai wanda yagani zai gane abinda nake nufi...

wata dattijuwar mata ce zaune cikin daya daga cikin luntsuma luntsumar parlon tare da wani da yayi matashi da kafafun matar yana mata hira...!

kamshin da sukaji ne ya tabbatar masu da wanda yake wajen...

juyo da kansa yayi inda nayi tozali da fuskarsa babu shakka wayannan yan biyu ne sbd tsantsar kamar dasukeyi

amma kuma basa kama da matar nan kou kadan danake kyautata zatohn mahaifiyarsu ce...

saidai kuma hasken fatarsu kam kala daya ne!

cikin zumudi yamike yayi hugging na dan uwansa...

twiny dama kashigo shine baka kira ni ba kou...!

miskilin murmushi yasake wanda kouni dakyar nagane hakan...

haba autan amni tou miye kuma abin shagwaba anan kaida baka girma kaman ba soja ba...!?

kara kwabe fuska yayi shikam wai ance masa auta alhalin shine hassan...

amni wlhy kiyiwa dankinnan fada ya raina ni ni dayawa...yafada bayan ya hade fuska kamar da gaske...aykuwa take yakoma aynahin masu fuskar sojojin...

amni kam farin cikin da take ciki idan taga yayanta waje daya allah ne kadai yasani...wanda tun shigowarsa take ta zuba murmushi tana alfahari da yaranta kwarai sbd ko ina tashiga a fadin kasarnan dama wasu kasashen ketare har nuna ta akeyi ana cewa ga maman 

CAPTAIN INOUSSA MUHAMMAD BAMA daya tamkar da dubu wanda yakasance sojan dake kare kasarsa da rayuwarsa da lfy yarsa...kuma shine da na farko acikin gidansu wajen iyayensa...

saikuma kaninsa wanda ratar dake tsakaninsu kwata kwata na sawon mintina sha biyar ce wato...

MAJOR GENERAL ALIYU MUHAMMAD BAMA.....

daya tamkar da dubu wanda kasarsa dama wasu kasashe da dama suke alfari dashi a matsayinsa na matashin saurayi mai jini ajika yaro abokin manya wanda rayuwarsa ba abakin komai take ba a gurinsa muddin zai kare al'ummar dake karkashinsa

amma kuma a wajen al'umma rayuwar ba karamin abun girmamawa daraja bace a garesu dan haka suke matukar alfahari dashi dama duk wanda ya dangance shi……

Mahaifinsu ma babban soja ne a baya kamin yy ritaya tun a zamanin shagari ...

amma ahalin yanxu yayi ritaya wanda suka kasance yan asalin garin bama ne mahaifinsu ne keda sarautar garin bama wato SHEHU ALIYU DALHAT BAMA...

shine wanda yake rike da sarautar bama yana da mata biyu ASMA'UM(MAA) DA ZAINABU (MAAGANA) rayuwar gidan sarauta ta gaji abubuwa da dama dan haka duk inda kazaka a fadin duniya kashiga gidan sarauta da tasu kalar matsalolin...

sun kasance kanurai gaba da baya mazaunan garin bama kuma sarautarsu gada sukayi bawai sama ta ka suka zo suka tarda ba……

matarsa ta farko asma'u itace uwar gida tsohuwa mai ran karfe yayanta biyu ne a cikin gidan kuma dukkansu mazana wato ABDUL-RAHMAN shine babba agurin iyayensa saikuma kaninsa maibi masa wato MUHAMMAD...

saikuma maagana wato zainabu itakam bata da yaya a gidan dashike ta dau haka a matsayin kaddararta bata tsaya  jayayya da hukuncin uban giji ba sai shehu ya dauki dansa na biyu wato muhammad yabata shi kyauta halak malak...

aykuwa wannan kyauta daya mata tayi matukar farin ciki da haka tana kula dashi yanda yakamata ga gatan dake masa watakila ko mahaifiyarsa ce baxata masa hakan ba...

alokacin da girma yakama su shi muhammad ra'ayinsa shine yayi aykin soja dan haka ne yasa shi tafiya can kaduna school of amy acan yayi karatunsa har yazama abinda yakeson zama...

shikuma abdul rahman sai ya karanci sociology wato ilmin halayyar zaman jama'a dan haka ne ma aka masa horon yanda kou yazama sarki baxai sha wahala ba...

alokacin da abdul yakai 27yrs shikuma muhammad 25 dan haka batare da naiman izninsu ba aka daura masu auren da yayan galadiman shehu wayan suka kasance suma wa da kanwa ne...

halimatussadiyya itace babba dan haka itace matar abdul sai kanwarta hafsat datake kyakkyawa na kin karawa a wannan lokacin...

itakam kou irin yawo a cikin gidan sarautarsu ba'a barin sbd gudun bakin jama'ah tsananin kyawunta har ya wuce yanda zan misaltawa mai karatu...


bayan anyi aure da shekara daya halima ta haifo zankadeden yaronta mai kama da ita akasa masa suna musa...

amma ita hafsat shuru gashi kuma allah yadaura ma muhammad son yaga jininsa sai yace ma iyayensu shi yana son su kara naimo masa mata...

basuyi kasa a gwiwa ba aka daura masa aure da yar gidan waziri wato jameela...

anyi gagarumin yaki da hafsat domin kou alllah ya daura mata tsananin kishin mijinta kuma kwata kwata aurensu shekara daya ne dawasu watanni gashi dama jinin kanurai ansansu da zafin kishi...

haka dai ta hakura dataga babu sarki sai allah...

jameela ma babu batan wata ahaka suka shafe shekara 2 da wani abun...

kuma alokcinne wani ayki zaikai muhammad kasar niger cikin garin agedez inda yasauka a gidan sarinsu...


tun zuwansa daya kyalla ido yaga yar gidan sarkin allah ya jarafcesa da tsananin sonta kuma bawai dan kyakkyawa bace kou kadan sbd hafsat ma uwar gidansa tafi wannan kyau nesa ba kusa ba...

itama bangaren MARIAMA sai allah yadaura mata sonsa bai bar garin ba saida aka daura masa aure da ita ya tattaro matarsa sukazo nigeria...

alokacin ma kam hasat abin ya bakanta mata rai wato shi tsabagen bai dauke su a bakin komai ba ne yasa shi auro masu mata saidai kawai sugansa yadawo masu da wata...?

hakanne yasa mata jin haushin maryama ga wani dan banzan kishi dayake daway niya da ita...

a bangaren mariama ma akoita da tsananin kishi kasancewar hakan kamar a jinin buzaye yake suma ba daga baya ba wajen kishi...

saidai kuma su sunfi yan NIGERIA wayo...ma'ana dai takasa suke gasa kishiyoyinsu batare da kowa yalura da hakanba...

TEAM NIGER
TEAM NIGERIA

TEAM BUZAYEN AGADEZ
TEAM KANURIN BORNO

TEAM UMMIEN2018

*vote*
*comment*
*share*
*follow@ummien2018*

NIGERIA KO NIGERWhere stories live. Discover now