Ahmedsaratu's Reading List
24 stories
EROTIC IDEAS  by MSHAKURworld
EROTIC IDEAS
MSHAKURworld
  • Reads 199,130
  • Votes 1,220
  • Parts 14
Married women story
HASKEN GASKIYA by GaskiyaWritersAsso
HASKEN GASKIYA
GaskiyaWritersAsso
  • Reads 36,047
  • Votes 244
  • Parts 26
Shirye-Shirye Masu Ƙayatarwa.
ZADUZ ZAUJAINI ( GUZURIN MA'AURATA ) by ZulaykhaASaeed
ZADUZ ZAUJAINI ( GUZURIN MA'AURATA )
ZulaykhaASaeed
  • Reads 94
  • Votes 5
  • Parts 2
NAYI WANNAN RUBUTUN LITTAFIN NEH DON NA AMFANAR DA MATA YAN UWANA DA KUMA MA'AURATA TA FANNIN ZAMANTAKEWA,SANIN ADDINI DA KUMA WAYAR DA KAI..... NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA IYAYENA,MASOYA NA DA KUMA YAN UWANA. ALLAH YASA MU AMFANA DA DUKKAN ABUNDA ZAMU KARANTA,AMEN. ZADUL ZAUJAINI CIKIN HADISIN SAYYIDUS THAQALAINI FASSARA DAGA YAR UWARKU ZULAYKHA SAEED.
Diya's Food Diaries by sweetdiya
Diya's Food Diaries
sweetdiya
  • Reads 8,148
  • Votes 337
  • Parts 136
This is my collection of favourite recipes. I am a fan of cooking and learning and trying new recipes is a hobby for me. I love simple recipes as much as intense ones. If you choose to read this... I promise you it will be worth your time.
DARAJARKI GIRKINKI by zeesardaunerh
DARAJARKI GIRKINKI
zeesardaunerh
  • Reads 1,538
  • Votes 78
  • Parts 18
RAMADAN KITCHEN DOMIN UWAR GIDA DA AMARYA Girki shine mace,duk macen da bata iya girki ba wannan bai kamata akirata da suna mace ba,darajarki ko a gidan mijinki shine girkin ki,girki yana taka rawar gani sosai a rayuwar ma'aurata,so da dama ana samun mutuwar aure saboda rashin iya girki. Uwar gida da Amarya dama duk wacce ta amsa sunan ta MACE wannan fagen na kune,fatana ku kasance tare da... ALKALAMIN ZEESARDAUNERH
SOYAYYA DA AURE ✨❣️ by andeejert
SOYAYYA DA AURE ✨❣️
andeejert
  • Reads 106
  • Votes 0
  • Parts 5
RAYUWAR MA'AURATA MATA DA MAZA✍️🌺
Kece Mowa  by BilkisuIbrahim0
Kece Mowa
BilkisuIbrahim0
  • Reads 13,368
  • Votes 701
  • Parts 38
Hausawa nacewa hanya mafi sauki na sace zuciyar me gida itace ciki, ma'ana "iya girki" KECE MOWA Littafine wanda zekawo muku kayyatatun girke girke nazamani wanda zaki girka da kanki base kinpita Kinsaya ba kuma batareda kinkashe kudi masu yawa ba, kamar su kayan makulashe wato snacks kenan, da lemuka kala kala da smothies masu dadi kuwa masu gina jiki, kai harma dana gargajiya, ta yanda zaki kasance KECE MOWA a cikin gida. Kude kubiyoni dan ganin kayatattun girke girke danake dauke dashi.
*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU* by sameehasusman
*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU*
sameehasusman
  • Reads 76,076
  • Votes 1,015
  • Parts 200
*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU* *NA KASA YIN AZUMI SABODA QARAMIN CIKI, GA SHAYARWA, YA ZAN YI?* TAMBAYA:
 (GYARAKANKI) by ummuelham
(GYARAKANKI)
ummuelham
  • Reads 21,607
  • Votes 1,153
  • Parts 35
wanna litafi me suna GYARAKANKI litafine da zai kawomiki magunguna da Suka kasance masu kyau da inganci Wanda Suka kunshi abubuwa kamar haka. Gyaran jiki wande yashifi bangaren kamshi da gyaran fuska d gyaran gashi da dai sauran su. Bangare nabiyu Kuma yashifi bangaren ni'ima na mata matsi magunguna masu inagan ci Wanda Zaki had da kanki batare da kinsha wahalaba Kuma basuda matsala ga lafiyarki Bangare na uku kuma bangarene da Zaki samu addu'oi dasuka shifi sihiri,janyo hankalin megida ,mallaka, addu'a domin rinjaye akan abokin gaba ,janyo hankalin saurayi,fahintar karatu,neman kasuwanci da daukaka ,d samun sa'ar jarabawa,Ina masu samun matsala da kishiya kizo ganaki,da wace uwar miji Bata santa ,Ina wace miji ke juya mata baya saboda abokiyar zamanta,ina iyayen da yaransu basa fahintar karatu ,Ina iyayyen da yarasu keyawan sasu magana Suma ganasu,kubiyoni domin samun dabaru da salon janye hankalin megida.
Tsarin Allah by AishaAbuTurab
Tsarin Allah
AishaAbuTurab
  • Reads 4,997
  • Votes 246
  • Parts 10
Ya Hindu za tayi lokacin da Allah Ya jarrabeta? Tayi was kanta addu'ar da take dana sani...?Ya za tayi da uwar miji da ta takura mata akan abin da babu me bata sai Allah?