RUWAN DAFA KAI 2
  • Reads 59,833
  • Votes 4,457
  • Parts 30
  • Time 3h 53m
Sign up to add RUWAN DAFA KAI 2 to your library and receive updates
or
#13soyayya
Content Guidelines
You may also like
SAWUN GIWA...!🐘 by Hafnancy01
18 parts Complete
"Dallah gafara can malama, har ke kin isa ki mana abunda Allah bai mana shi ba? Akanki ne aka Fara irin hakan? Ko kuwa akanki ne za'a daina? Sai wani ciccika bak'in banza kike awurin kamar zaki iya tabuka abun kirki idan har mukayo gaba da gabanta, Ke kin sani sarai ba yabon kai ba ammh wallahi tsab zan tumurmusheki anan wurin kuma in zauna lfy lau agidan Mijina, Kuma ki saurareni dak'yau, halinki ne ya jaza miki wannan cin amanar, Ke kowacce mace tana mafarkin samun miji kamar naki ammh ke Allah ya baki salihin mutum mai tsoron Allah, Sai ke kuma kikai amfani da hakan kina muzguna masa? Bashi da iko da gidansa sai yadda kikai? Babu wata muryar da yake tsoro da shakka face naki? To wallahi ki sani da'ace ayau bani da aure ne to Kinji nace Allah mijinki zan aura, zan shawo kansa kuma dole ya saurareni don kowacce mace da salon nata kissar, balle ma idan yaga ina masa abunda ke baki masa shi, kin san Zuciya nason mai faranta mata, ke mahaukaci kankat kenan yana kaunar mai faranta masa balle mai hankali, Hajiya Sa'a kiyi kuka da kanki ba dani ba don iya allonki ne yaja miki Faruwar hakan." Kuka sosai Hajiya Sa'a ke rerawa don ta kasa Furta komai kuma, Hajiya Aisha ta gama kashe mata jiki, Kama baki Hajiya Aishar tayi tana Fadin"Ai baki ma soma kukan ba, nan gaba kadan zakiyi wanda yafi wannan, kuma ki saurareni dak'yau, ga 'yata nan amana, Ku Zauna lfy ke da ita don wallahi kika sake naji ance ko ciwon kai kin sakata Allah saina lahira ya fiki jindadi, don kwarai zan cire kunyar Surukuta da amintar dake tsakaninmu musa wando kafa daya dani dake, Sabida haka ki kiyaye sannan Kuma akyalesu su sha amarcinsu Cikin kwanciyar hankali, don wallahi Hajiya Sa'a tashin hankalinsu kema tashin hankalinki, Tun wuri ki iya takunki don karki ce ban fada miki ba, Suhaila ita kadai ce 'yar da Allah ya bani sabida haka zan iya yin komai akanta, Ki huta lfy."
You may also like
Slide 1 of 10
KWANTAN ƁAUNA cover
IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅) cover
MENENE MATSAYINA... cover
Tsohuwar Soyayya (Best Hausa love story) cover
RAYUWAR BINTU cover
D'iyar fari 🧕🏼 cover
SAWUN GIWA...!🐘 cover
We are...คือเรารักกัน (We are... we are in love) cover
Bintun Batuul cover
1960s- a woman's story beyond tradition  cover

KWANTAN ƁAUNA

27 parts Complete

Izza, mulki, k'asaita sun tattara a gare ta ita kad'ai. Y'ar sarki ce, jikar sarki, matar sarki. Bata k'aunar talaka bata son had'a hanya da talauci, burin ta d'aya tak ya rage a duniya shi ne d'an ta ya zama sarki ta zama babar sarki kuma kakar sarki ta gobe; Sai dai kash! Y'ay'anta maza har guda uku masu matuk'ar kama da juna sun kasance babu wanda yake da qualities d'in rik'e ragamar Al'umma. Na farko shaye-shaye, na biyu kurma ne, na uku ba ya da lafiyar k'wak'walwa. A Lokacin da burinta ke gab da cika kwatsam Y'ar talakawa, bak'a, gurguwa mai tallan abinci ta shigo rayuwar samarin 'ya'yan nata guda biyu, gurgurwar da ta zama silar girgizawar duniyarta da burinta, gurgurwar da ta haddasa mata raunin da bata da shi, gurguwar da ta zamar mata inuwar dodo...shin me zai faru? Ta wacce hanya gurguwa ta kutso cikin rayuwar wad'annan sarakunan...? Waye zai zama sarki cikin su ukun duk da kasnacewar su masu kama d'aya......? ina alwashin da ta ɗauka na ganin cewar sai taga bayan duk wanda ya nemi ya ruguza lissafinta?, ina alwashinta na cewar sai ta kassara rayuwar wanda ya kawo kutsen hana ɗanta zama sarkin gari....? Zai cika ko A'a?. *KWANTAN ƁAUNA*