BAHAGUWAR SOYAYYA
  • Reads 2,337
  • Votes 129
  • Parts 28
  • Time 2h 24m
  • Reads 2,337
  • Votes 129
  • Parts 28
  • Time 2h 24m
Ongoing, First published Dec 20, 2021
Makahon so, shine lokacin da sashe ɗaya ya makance akan soyayyar ɗaya sashen.
Gurgun so, shine son da sashe ɗaya yake mutuwar son ɗaya sashen amma bai samu goyon bayan ɗaya sashen ba...
Bahagon so fa...?

Biyo mu don jin labarin wasu matasa da iyayensu suka ginasu akan soyayyar  junansu, har ginin ya so ya wuce gona da iri, sai dai kash a mahangar kowannensu ɗan'uwansa yana tafiyar da rayuwa ne akan bahaguwar hanyar da ba zata ɓulle ba, rayuwar matasan ta bi cikin sarƙaƙiya wadda ta gangara cikin rayuwar Jami'a... 
Za su bijirewa iyayensu, ko kuwa za su bijirewa soyayyar da take zuciyarsu wadda tun kafin su san kansu aka dasa musu ita a zuƙatansu?
 
Tabbas labarin yana tafe tare da bugun zuciyar mai karatu, kuma mai karatu zai zama cikin shauƙi da son jin abin da zai faru cikin kowanne shafi... Idan ka fara sai ka tiƙe don tunanin abin da zai je ya dawo na labarin zai ta bibiyarka.
All Rights Reserved
Sign up to add BAHAGUWAR SOYAYYA to your library and receive updates
or
#130hausa
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
နွံ(Completed ) cover
The Moretti Heiress cover
M&M  cover
𝐓𝐇𝐄 𝐔𝐍𝐄𝐗𝐏𝐄𝐂𝐓𝐄𝐃 𝐕𝐎𝐖𝐒 cover
You're Making Me Crazy, Professor [COMPLETE] cover
Destined To Love You cover
Siara-The Princess Who Fell cover
🌸ပန��်းနုရောင်ဘာသာစကား🌸 cover
October, The Odd Ones cover
Billionaire's Pregnant Ex-wife cover

နွံ(Completed )

90 parts Complete

ရစ်နှောင်ကြိုး×သက်ဆင်းနွံ "အနွံ့အရပ်ဘယ်နှစ်ပေရှိလဲ" "ငါး...ငါးပေလေး " "ဒါဆို ကိုယ့်ရင်ခွင်ထဲနေဖို့အလုံအလောက်နေရာရှိတာပေါ့ " "ကို...ကိုကို...တော်...တော်တော့ "