ISMAH
  • Reads 842
  • Votes 7
  • Parts 43
  • Time 13h 4m
  • Reads 842
  • Votes 7
  • Parts 43
  • Time 13h 4m
Complete, First published May 18, 2024
Heart touching...

"No Family walks through life without facing challenges, to ka gani? Wannan ma zai wuce kamar ba'a yi ba". 

Murmushi kawai Zayyan ya yi yace, "Mami wannan maganar mu barta, ki dawo wata Mamin, abun nan ya isheni ba zan iya ba Mami. Ba zan iya gani kina zubarwa da hawayen ki ba akan su". 

"Mami duk shurin da zaki yi musu ba za su gane ba, ana yin shiru ne akan mutanen da suka da fahimta amma ba rin su ba. Ehh nasani, sometimes door need to be shown". 

Murmushi Mami tayi tace,"Don't waste words on people who deserve your silence. Sometimes the most powerful thing you can say is nothing at all." 


Read and fine out... ISMAH
All Rights Reserved
Sign up to add ISMAH to your library and receive updates
or
#2hospitality
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
MEKE FARUWA cover
Auren Haďi (COMPLETE) cover
NAUFAL (THE CHARMING) (COMPLETED✅) cover
KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE cover
DARE DUBU cover
KWANTAN ƁAUNA cover
TSINTACCIYA cover
MAI ƊAKI...! cover
Dil Hi Toh Hai ( Completed)  cover
RAYUWA DA GIƁI cover

MEKE FARUWA

27 parts Complete

Labarin wata budurwa ne wacce aure yayi mata wahala. Amira kenan 'yar kimanin shekara 24 da hud'u, tayi samari fiye da biyar amma dukkan su sai magana tayi nisa kwatsam sai a nime su a rasa. Amira na da kishir uwa wacce sam basu shi da ita. Ko meke faruwa dake sanadin rabuwan ta da masoya ta? Ku biyo ni don jin inda labarin zata kaya.