Rayuwar Asiya

19 2 1
                                    

Asiya ce dauke da akwatinta ta shigo gidansu tana kuka, kukane me tsanani yaci karfinta dan ta kasa magana,hajiya haleema tace: Ke meyafaru Haka kike ta wani yiwa mutane kuka daga shigo wanki.
Dalla gafaracan kindamemu gaba daya a gidan nan, haba dan Allah ba ya'ya daya waba suza mammals bala'i Wallahi.
Hajiya Raihanatu tafi to daga bangarenta tace:haba dan Allah kibari muji meyake tafe da ita mana,Uhmmm! Ke malama kija bakinki kimin shiru ban kasa da keba to dan haka kimin shiru ta fadi hakan tana kama ugu tana jijjiga,hajiya raihanatu tace: asiya meyafaru?.
Meyake tafe dake hala yasake kine koh?,asiya tana kuka danta abaya shima yanayin kukan.
Zomuje dakina taso kizo mushiga ciki cewar hajiya raihanatu,kawo mu'alleem ta amsa mu'alleem wanda shima yanata kuka,haka Asiya tadauko akwatinta suka shiga bangaren hajiya Raihanatu.
A babban falonta suka shiga suka zauna Asiya har yanxu dena kuka ba domin kuwa kukan dalilinsa daliline me matukar ciwo arai.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: May 25, 2023 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

Rayuwar AsiyaWhere stories live. Discover now