ALJANAR RUWA CE PAGE 1

17 1 1
                                    

2/27/24, 17:13 - Messages and calls are end-to-end encrypted. No one outside of this chat, not even WhatsApp, can read or listen to them. Tap to learn more.
2/27/24, 17:13 - You created group "馃尰Wacece zata SONI? 馃挒馃挒馃尭"
2/28/24, 21:59 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI.        RAHANIN RAHIM馃尮WANNAN LITAFIN 馃摎MAI ALJANAR RUWA CE馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂?

CIKINTA AKWAI KALUBALE,馃ズ, ZAZAFAR SOYAYYA馃挅馃挅, TAUSAYI馃ス鉁? WRITTEN & DIRECTED鉁煐婏笍馃枈锔廈Y BABY ISHA 馃尮馃尮.  '

'''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''''' KADAN DAGA CIKIN
LITATTAFAI DANA RUBUTA ,AL MASIFATU DANGIN JARABA馃拑馃徎馃拑馃徎 RAYUWA DA MACIJIYA馃悕馃悕 , NI YAR DAJI CE馃尦馃尦, KUNCIN RAYUWA馃う鈥嶁檧锔忦煠︹€嶁檧锔?,MIJIN MAHAUKACIYA馃鈥嶁檧锔忦煣熲€嶁檧锔? MULKINA馃懜馃懜 DA DAI SAURANSU.

        ALJANAR RUWA CE.       馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 1锔忊儯...........................................
       LAGOS STATE
Garine daya kunshi abubuwa kama daga mutane , manyan gidaje, gurare masu kyau daban sha'awa  , Beaches,  Da albarkatun shukoki  masu kyau.

Lagos yakasance gari daya bambanta da sauran garuruwa .dancinzaka shiga lagos baza hasa welcome to lagos ba saidai kaga ansa this is lagos. Wannan kenen . 

Wani kyakyawan  golden bindi  na hango gefen   ruwa yana wutsil wutsil tasaman ruwa. Hakan bai bani daman ganin shin Aljanar ruwa ce koka kifin ruwane.

Stale naga bindin yayi daga cikin ruwan. Zaro ido nayi ganin tabbas wannan ba kifi bane Aljanar ruwace .

Zuwa nayi daf da ita .salati nasa sakamakon harba danayi da kyakywan fuskanta. Wanda yake dauke da dariya da annashuwa , da alama juyin datake yi cikin ruwan namat Dadi.
Brown 馃憖 Eyes dinta ta, ta lumshe masu kama da madara sakamakon iskan  dake  kadawa na farfajiyan dajjn namata dadi baje gashinta brown tayi wanda ke dauke da fureni masu daukan ido da hankali har kugunta.,

Kwanciya naga tayi a gefen ruwan tana saukarda numfashi .masha Allah na iya furtawa lck da idanuwana suka sauka a kyakyawan fuskanta ashe daxu banga komai bah yanzu naga kyau. Gsk yane Allah yayiwa wannan Aljanar ruwan馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? baiwan kyau .mamaki nashiga yi sbd tunda nake bantaba ganin Aljanar ruwa mai kyau hakaba saidai mununa amma kyaun wannan Aljanar ruwan yayi matukar bani mamaki . Wasa tacigaba dayi da ruwan tekun  tana dan jan nhmfashi sbd gabadaya a takure take a saman ruwan.

Nannauyan Ajiyan zuciya naga ta sauke cikin yaren Aljanun ruwa tace , gsk duniyan bil adam badai kyau bah gsk akwai kyau , inama nidin bil adama ce , zaro lulu eyes dinta tayi hade da fadin Aa kada ki manta mugayen  mutane ne sukatafi da  JERAZA kawarki ki . Hawaye naga yafara bin kuncinta  . Share hawayenta tayi hade da fadin Darki ubangiji kasa JERAZA tana cikin koshin lfy .

Daga kanta naga tayi sama ganin rana ya fadin yasata razana gaban ta yayi mumunan faduwa .
Dafe kirjinta tayi hade da fadin nashiga uku na yau na tabbata yau sarauniya sunaina bazacta barni bah . Karfe taji anbuga mata a tsakiyan kanta .kara tasaki  hadida juyowa tana mai fuskantarsu, wasu Aljanun ruwa nagani guda uku munana basuda wani fasalin kyau. Fuskansu ba kyan gani abun kayi amai . Maza biyune saikuma mace wace ke tsakiyan su rikee da karfen diamond . Mgn naji tafarayi kamar haka Amriya ba'an hana kowane bawa zuwa bakin ruwaba, wacce haka kira Amriya tace kwarai an hana amma Zeharis  kisani dan kuna matsayin shugaban Aljanun ruwa hakan bazai sa ku hana kowa yancin kansa bah . Muma fah abu mai rai ne kamar kowane halitta a duniya, cikin fusata Zeharis tafara mgn  cikin muryanta mara amo da dadin sauraro.tace

Mu kenan bamu isah dake kaskantaciyar baiwa bako . Dakata Amriya tafada cikin zafin rai.  Kisani nidin ba kaskantaciya bace kuma baiwa bah . Wato mune  kaskantatun koh cewar Zeharis. Nuna wa enda suke  gadinta tayi  yatsanta masu  dauke da zara zaran farcina . Tace  ku kamo min itah kutawo dacita fada yanzunana,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,

ALJANAR RUWA CE BY A'ISHA M.BWhere stories live. Discover now