The secure north rhyms

2 0 0
                                    

Aiko talakka yanada amfani a rayuwa
Dan idan bamu ba shoe shiner ko Dan garuwa
Amma wasu sun dauka tauyeshi shine more rayuwa
A arewa kalli fa yadda genocide take at faruwa
Gwauraye da marayu suna ta qaruwa
Manyan mu Akan brown envelopes da credit alert sun banzatarda rayuwa
Ha Kan kallo suke kamar fa sunyi qwaruwa

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Nov 01, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

Secure ArewaWhere stories live. Discover now