Select All
  • SHAREEF 2023
    5.4K 387 49

    Guguwar ƙaddara, mai sauya fari ya koma baƙi, haka shima baƙi ya koma fari. Haƙiƙa duk abun da Allah ya ƙaddara zai faru; to dole sai ya faru, kuma Bawa bai isa ya tsallake sa ba Wata iriyar ƙaddara ce da ta shigo cikin Rayuwar matashin, yayinda tayi tasiri a cikin rayuwarsa har ta canza mishi alƙibla. Zan so ku bi Ni...

    Completed   Mature