Select All
  • K'UGIYA
    394 62 16

    labarin soyayyar sibraham da yan biyu masu matukar kaunar juna.....wanda hkn ya kawo rabuwar kawunansu sibraham yayi alkawarin auren maheeda na shekara uku auren contract tare da musulunta zuwa lokacin da zasu rabu

  • DUHU DA HASKE
    289 15 10

    tayaya zan rayu batare da yareemah ba?bazan iya rayuwa a wata duniyar ba sai a duniyar bil'adama bazan taba rabuwa dashiba soyayyarsa itace numfashin da nake shaka a tawa duniyar haka shima ruhina natare dashi kamar yadda nakejin gudan jininsa na yawo a cikin cikina

  • BAƘAR MASARAUTA
    713 21 18

    *BAK'AR MASARAUTA* *Hausawa kan ce 'Ana bikin duniya ake na k'iyama, lokacin da wani yake kuka, wani dariya yake, kamar misalin yadda Uwa ke d'aukan ciki ta raine shi da wahalhalu kala-kala, tayi burin ta haife cikin domin ba wa jariri ko jaririyar duk wata kulawa da za su samar da tagomashin tarbiyya da kyawawan d'ab...

  • NABILA
    1.1K 182 17

    Hausa novel. Taya Wadda ta mutu zata dawo? Shin ita dince kuwa Kodai fatalwa ce? Taya an binne ta tare dashi Kuma ace ta dawo? Ko dai Yan biyu ne? Anya baiyi gamo ba? Kodai aljanu ke bibiyar rayuwarsa? Ko Kuma tsabar begen da zuciyarshi take matane yasa yake ganin wata da suffarta? Toh koma dai mum...

  • JINNUL KAMIL (A True Life Story Of Alisha)
    687 81 18

    JINNUL KAMIL Labari ne da ya faru a zahiri, kuma ya kunshi abubuwan dake faruwa yau da kullum tsakanin mutum da Aljan. labarin yana cike da abin tausayi, mugunta da zamantakewar iyali, harda sakaci irin na iyaye musamman Mata.Koda wasa ba'ayi labarin don cin don cin zarafin wani, ko wata ba illa don mutane mu d'auk...

  • ALJANA CE page 1&2
    110 4 11

    horror

  • FARATAN ZAKI littafin yaki
    267 13 8

    Bayan shudewan zamanin sarki malikussaifi dan ziyazzanun da zuri'arsa, manyan bokaye da aljanun duniya sun kuma haduwa wuri guda don ganin bayan addinin musulunci, yayinda tsirarun barada daga musulmi suka tsaya tsayin daka don ganin sun dakatar da su. Sunyi tafiya ga zagayen kaunu, izuwa can wata duniya, inda suka ku...

  • RUD'ANI
    7.5K 762 45

    zazzafan labari Mai cike da darussa da nishadantarwa tabbas akwai rudarwa littafin RUD'ANI Ku biyoni Dan Jin labarin teemah dollar da saurayinta dattijon aljani....da faruk bawan Allah a gefe shin ya RUD'ANI zai kasance sai kun tsundumma Dan ganin tsagwarom soyayya da wawta hade da wulakanci.....

  • DUHU....(sark'akiya)
    675 50 12

    labarin soyayyar yarinya dake rayuwa a duniyar aljanu wadda hakan ya kaita ga auren aljan....

  • FANSA BIYU...
    539 65 21

    Fansa biyu..kowa yana da burin ɗaukar fansa akan ɗan uwanshi wace fansa ce haka?..

  • 💔☠️🧟SILAR MUTUWA 💔☠️🧟
    102 0 10

    Labarin SILAR MUTUWA labari ne na wasu masoya guda biyu suna matuk'ar k'aunarka junansu sai dai kashh wani yayi masu kutse a cikin rayuwarsu ya tarwatsa farin cikin su yayi sanadiyar MUTUWAR su wadda RUHIN macen yak'i samun salama har sai da wata yarinya budurwa ta bayyana wadda bata da tsoro ko shakkar wani dashi tay...

  • FANSAAA
    43 1 5

    FANSAAA labari ne mai cike da d'aukar FANSAA ban tsoro tsananin k'iyayya tsantsar soyayya mai tsayawa a zuciya...

  • RAINA FANSA(Complete)
    3K 215 45

    Ƙaddara ta kan zo wa mutum ba tare daya shirya mata ba, wala mai kyau wala akasinta, sai dai Zeenat ita ta yakicowa kanta mummunar ƙaddarar da mayar da ita rabi mutum rabi dabba. Ablah musaka ce, tana da dogayen hannuwa sai dai dungulmi ne, ma'ana babu tafin hannu bare yatsu, sannan kuma bata iya gani sai da tabarau...

  • ZEEYAD
    151 9 1

    *Z E E Y A D!!!* '''(The Abandoned Prince)''' *Ever heard of an Abandoned Prince, a Prince who has been abandoned by his own legitimate Father, a Prince that has been treated like a piece of a rotten fruit in his own Kingdom, a Prince who is being treated like a bag of a wasted trash in his own Father's PALACE,a negle...

  • ƘARA'IN INNA DELU
    604 17 10

    Labari ne na abin dariya, labarin rigimammiyar tsohuwar da take auren ƙara,i bayan ta shekara saba'in a duniya dan tana jin kanta daidai take da budurwa...

  • TSAFI
    23.5K 1K 21

    Magical story.

  • BOYAYYEN MUTUN (THE MASK MAN)
    31K 855 5

    What happen when two different world meet??

    Completed  
  • WASA DA RAI
    639 48 22

    Ga rayuwar da yawa daga cikin ƴan Adam sukan iya fakewa da ƙaddara ko ruɗin shaiɗan. Sai dai a rayuwar wasu duka babu ɗayan da ke kasancewa daga cikin biyun da na lissafa, ciki kuwa har da ni kaina. Na tsammaci shiga gidaje masu manyan benaye da zama a cikin su kan iya mantar da kai wani mataki kake a yanzu?Haka na iy...

  • IZAYYAH (Return)
    105 4 2

    Labari ne mai cike da tsantsar ƙiyayya...

  • BANSAN INDA SUKE BA A HALIN YANZUN
    53 6 2

    Labarine wanda ya kunshi ban tausayi cin amana makirci da kuma ban dariya, inda zakuji yanda ake raba uba da yaranshi sanan kuma amaida mutum kamar gawa bayan kuma da ba haka yake da shin ta wace hanya za'a samu saukin wannan ciwo kudae ku biyo dan jin ya yake. 😢

  • SOYAYYATA DA SHI
    420 42 12

    Labari ne mai matuƙar rikita ƙwaƙwalwa,da kuma razana makaranci. Ya ƙunshi zallar rashin imani da son zuciya.

  • K'AZAFIN KISAN KAI.! (1--END)✔
    1.1K 57 1

    Labari mai cike da tausayi,k'age.

    Completed  
  • DAUƊAR GORA!
    5K 376 22

    ...Labarin ƙaddarar AYSHATOU AYATULLAH wacce tayi fama da matsalar yoyon fitsari at a very young age,she really went through tsananin rayuwa,kowa yana ƙyamar zama da ita,saboda larurar da ba ita ta sawa kanta ba,shin za ta warke ne kou a'a,me zai faru da rayuwarta a gaba?

  • WAZEER!
    3.1K 338 32

    ...Me zai sa mahaifi ya aure budurwar ɗansa? Son zuciya? Son kai? Kou kuma budurwar zuciya? #Follow this fairy tale of love,jealousy and ultimate betrayal that leads someone to the lost end..

  • ALK'AWARIN JINI (BLOOD PLEDGED) COMPLETED.✔
    37.1K 2.7K 62

    #Love & Destiny.

    Completed   Mature
  • PAPI NE!
    12.7K 899 40

    labari mai cike da cakwakiya, soyaayya mai zafi hadi da zanan kaddara. yaro dan shekara goma sha biyar ya tsinci jaririya sabuwar haihuwa...

  • UNCLE NE..!
    23.1K 623 11

    Meet Jalal(jkj)the criminal man

    Completed  
  • SIRRIN MU
    7.4K 254 12

    _Duniya makaranta a lokacin da wasu suke shiganta a lokacin ne wasu ke barinta,wasu na zuwa Duniya wasu kuma na barin Duniya, Rayuwa kamar shafin littafi ce,baka sanin abinda yake bangwan baya dole saika buɗe shafin gaba,muna zuwa Duniya ne ba tare da sanin abinda ke cikinta ba,wasu na zuwa a makance, wasu a kurmance...

    Completed  
  • KUWWA DA KUWWA
    1.2K 53 15

    Labarine akan masarauta biyu inda masarauta d'aya takasance ta mayu a chan wata duniyar ta daban, taya kuke tunani soyayya zata k'ullu tsakanin mutum da maye.

  • Hira da matattu
    3.6K 291 13

    A true life story by Jamila Umar Tanko