Select All
  • RAYUWA DA MACIJIYA BY A'ISHA M.B
    32 1 3

    tabbas wannan babbar kyauta ce daga ubangiji, shekara da shekaru kenen muna fadi tuka wajan neman ruwa amma zuwan wannan jaririyar Allah ya sauko mana da ruwa. tabbas Wannan yarinyar yar Sa'a ce, kuma yar baiwa. zuwan ta wannan kauyen bah karamin kawo cigaba zai yi bah . bamusan wacece wannan jaririyar bah, kuma bamu...

    Mature