Select All
  • MATAR SOJA
    20.5K 301 2

    Soja wife, erotica.

    Completed  
  • MURADI {SOJA}
    1.5K 122 4

    💓💓💓💓🔥💓💓💓💓 MURADI {SOJA} 💓💓💓💓🔥💓💓💓💓 Labari akan wani matashin soja mai zafin ran tsiya,akwai ban dariya, soyayyah,takaddama tsakanin D'a da kuma Uba. Wannan littafin na MURADI free book ne ya yinda DIYAH ya kasance paid book,ku nuna min kauna ta hanyar sayen littafina Diyah dom...

  • _*BARIKI*_ 👨‍✈ _Auren soja_👨‍✈
    95.1K 2.8K 37

    get out in my office before I send you to mess for month Ahmed ya fada jikin shi har rawa yakeyi, Datse kofar yayi wani irin gumi na wanke shi "husband to be in my foot ya fada yana shurin bango ...............😳 *meye haka fan's Kufito muji ya lamarin zai kasance, nidai kucigaba da biyoni*

  • GIDAN SOJA
    16.9K 977 44

    LABARINE A KAN GIDAN BABBAN TSOHON SOJA DAYASHA GWAGWARMAYAR RAYUWA, SANNAN AKWAI CHAKWAKIYAR SOYAYYA.

  • Auren Soja
    1.2K 24 10

    Find out

  • LABARIN JIDDERH
    76.1K 4K 67

    Read and find out.

    Completed  
  • HAWA DA GANGARA
    722 38 15

    Labarin wasu larabawa ne marayu wadanda suka shigo duniya da kafa daya kafin su sako dayar.

    Completed  
  • NAUFAL (THE CHARMING) (COMPLETED✅)
    39.8K 2K 19

    Labarin sanyayyar tacacciyar soyayyar ruhi biyu.. Wanda akai wa auren dole da juna, Amman basu san da hakan ba. Shin ya zaman nasu zai kaya idan suka gano? NAUFAL da AYOUSH. Growing in Love is a beautiful love story. A heartfelt and emotional adventure of two young lovers AYUSH AND NAUfAL willing to take a chance. The...

    Completed  
  • YARDA DA KAI (Compltd✔)
    80K 2.3K 13

    ldan YARDAR KA tayi yawa akan mutane, to kamar ka basu lasisin kwaye maka baya ne. Awanan duniyar tamu da son kai yayi yawa, cin amana ta zama ruwan dare, ka yarda da mutum yaci amanar ka, ɗan uwa ya tsani ɗan uwan sa saboda wata ɗaukaka ta duniya. Wanan shi ne ga janyo ƙin yarda da kowa arayuwar AHMAD NASIR, zuciyar...

    Completed  
  • Shinfidar soyayya
    6.4K 514 18

    It's a love dillemma,shin wa ya fi cancanta ya aure laila,shahid ko Bishir?ku biyo ku sha labari ☺️😘

  • SOYAYYA KO SHA'AWA
    86.2K 4.5K 59

    labarine da ya kunshi rikitacciyar soyayya da ramuwa,Wanda masoyan suna son juna Amman sun kasa gasganta haka Wanda har suka kusa su rasa juna hmmmm me zai faruuuu

    Completed  
  • YARINYAR DAJI
    404 8 2

    The secret of true Love between THE BUSH GIRL & PRINCE HANAAD 💋💋💋💋

  • ABBAN SOJOJI
    27.4K 851 19

    💋Romantic Love story💋 Labarin matashiyar yarinya wadda ƙaddara ke kaita aikatau gidan sojoji tayi shigar maza Amatsayin ɗan aiki, gidan Abban sojoji wanda yakasance chief of Army staffs, ƴa'ƴansa goma shatakwas duk maza masu riƙe da manyan muƙamai na sojoji 💋💘💞

  • YAR BABBAN GIDA
    32.6K 2.3K 29

    Na tsaneki at thesame time ina sonki, inajin tamkar na cilla ki ta saman bene na garzaya na taro ki gudun karki fad'a kiji ciwo~ *Alee* ♡ yacce kake nuna min halin ko oho yana ba'kanta raina mutu'ka~pherty ♡ kin gusar da duk wani manufata a kanki~Alee ♡ Na tsaneka bansan sake saka ka a idona~pherty ♡ Ta ya zaka so mut...

  • Kece Mowa
    12.3K 685 38

    Hausawa nacewa hanya mafi sauki na sace zuciyar me gida itace ciki, ma'ana "iya girki" KECE MOWA Littafine wanda zekawo muku kayyatatun girke girke nazamani wanda zaki girka da kanki base kinpita Kinsaya ba kuma batareda kinkashe kudi masu yawa ba, kamar su kayan makulashe wato snacks kenan, da lemuka kala kala da smo...

  • Bakuwar Fuska
    35.8K 3.6K 50

    "Babu wata mace da nake son kasancewa da ita bayan ke Boobah. Babu macen da zan iya rayuwar aure koma-bayanki. Ki amince ki share mini hawayena, na yi alkawarin share miki naki hawayen, na baya, na yanzu, da kuma na gaba wanda ba na ma fatansu, zan kokarta yaki da su ta yadda za su nisance ki, ke da hawaye sai dai na...

  • BABBAN GORO
    266K 21.3K 62

    NOT EDITED ⚠️ "Kayi kuskuren fahimta Saif, babu soyayyarka a cikin zuciyata ko kaɗan" Kara matsowa yayi kusa da ita, ta yadda tana iya juyo bugun zuciyarsa, yace "Ki kalli kwayar ido na ki faɗa min baki sona ki karya ta kanki da kanki indai har da gaske babu sona a cikin zuciyarki!" Kasa ɗago kai tayi ta kalleshi ball...

    Completed   Mature
  • BAYAN WUYA (On Hold)
    1.5K 80 13

    "Inna Hajjo don Allah karki kashe ni wallahi ba laifina bane duwatsun ne sukaƙi kamawa kuma kince kar insa makamashi, don girman Adda Aisha karki duke ni na tuba Inna bazan ƙaraba wayyo Allah" Tana maganar tare da kare duk inda Inna Hajjo take dukanta musamman kanta, Ya Umari ne ya ɗago ta haɗe da jinginata a j...

    Mature
  • BURINA COMPLETE
    77.9K 3.5K 33

    labarin BURINA labarin Zainab (Zee) da Khalil ( IK) da Abdallah (Alhaji) labarin soyayya ban tausayi da nishaɗi.