Select All
  • BA UWATA BACE
    65.4K 5.2K 48

    BA UWA TA BACE Zaune take gefe guda cikin gidan nasu, tana kallon abinda Yan gidan nasu sukeyi k'awar tace Hadiza zaune gaban mamar tasu tana mata lissafin kud'i da tasamu, daga daren jiya zuwa yau da safe. Mamar sai washe hak'ora take tana murna sannan tace "Ai na fad'a Miki idan Kika bi Alhaji Hamza kwanan gida sai...

  • DUKKAN TSANANI
    114K 9.4K 71

    Yunwa da ƙishirwar da suka addabe ni ne suka sanya ni kasa bacci ina yi ina farkawa sbd yunwa ta riga da tayi min illah, haka ma innata baccin kawai take yi amma na fahimci ita ma tana jin irin radadin da nake ji, don na lura sosai tunda ta kwanta take juyi. Agogon da ke manne a dakin mu na duba ƙarfe goma dai-dai n...

  • UMARNIN SAURAYI
    145 1 10

    labari ne wanda ya kunshi wata yarinya mai bin umarnin saurinta saɓanin na iyayen ta,abin dai sai wanda ya karanta.

  • WATA FUSKA
    200K 17.2K 50

    Sosai take a tsorace, ganin komai take tamkar a mafarki ji takeyi tamkar ma ace bata rayuwa a doron qasar, se zare ido takeyi tana kallon qungurmin dajin datake ciki, gata a d'aure ba hanyar guduwa, tayi iya kacin qoqarin taga ta qwace kanta amma sam abun ya faskara ya kuma tunzura, tunaninta d'aya yanzu idan wani nam...

  • KATANGA
    809 20 4

    Tabbas ta fishi gaskiya a ko ina, ya za'ai su dinga abubuwa irin na ma'aurata bayan ba auranta zai ba, shak'uwarsu k'ara k'arfi take ta na gudun da basu san bigiren da za ta ajiyesu ba, ya na jinta a can k'asan zuciyarsa, itace farin cikinsa itace rayuwarsa, ita ta fara gina Katangar farin cikin da ya dad'e da rushet...

  • NAGA TA KAINA
    79.5K 7.5K 64

    A TRUE LIFE STORY A HRT TOUCHING STORY

  • ƘWAI cikin ƘAYA!!
    1.4M 120K 106

    Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita...

  • WITHOUT MY DREAMS (HAUSA NOVEL)✔️
    11.5K 972 59

    'Doki da zumud'in rayuwar da Muneera ke Jin labari yasa ta toshe kunnuwanta da duk wanda zai kawo mata shawarar da zata kushe za'binta, ta d'aukeshi rayuwarta ta bashi yarda da aminci, saidai shin a wurinsa haka take? shin dalilinsa na aurenta tsakani da Allah ne ko kuwa yabi sin zuciyarsa ne? ta wacce hanya muneera z...

    Completed   Mature
  • GOBE NA (My Future)
    142K 16.8K 65

    Babu mace da zata labarta yadda wata macen take ji har sai ta taba kasancewa a cikin halin da wacan macen ta kasance. Daga ni sai ire-irena mu ke iya labarta yadda mace ta ke ji idan aka keta haddin yarta ko kuma ita kanta! Ina ma ace yau haddina ni Halimatu aka keta ba na yata ba? GOBE NA... Zawarcin Halimatu... ***...

    Completed  
  • MARAICIN 'YA MACE
    69.4K 6.5K 36

    Labari ne na wata yarinya da ta taso cikin tsana tsangwama wajen iyayenta. Tun da ta taso ta fara fuskantar matsaloli daban daban wajen iyayenta Inda ta fara tunanin anya ta hada wata alaka dasu kuwa? Ta fitar da rai daga samun wata soyayya ta iyaye kwatsam Allah ya had'a ta da Wani saurayi inda ya zamo gatan ta ya ma...

  • BA'A KANTA FARAU BA
    109K 7.8K 38

    Tace "ke ni kin isheni, kin saka ni a duhu, me kike nufi da waďannan zantukan? Nace "kin sha faďa mini yadda mace ke gane tana ďauke da ciki da yanayin da ake ji, haka ma a makaranta an faďa mana ďaukewar al'ada yana ďaya daga cikin alamar ďaukar ciki. To ni yau Umma kusan wata na biyu kenan banyi ba, kuma ina jin...

    Completed  
  • RUGUNTSUMI
    17.1K 585 11

    Love Story

  • UWA UWACE...
    268K 31.4K 49

    Uwa uwace... ku biyoni ku sha labari.

    Completed  
  • GIMBIYA SA'ADIYYA (Aljana Ko Fatalwa?)
    155K 19.3K 55

    Haka rayuwarta ta kasance tsawon lokaci a cikin kwalbar sihiri. sai dai kuma a lokaci guda BOKA FARTSI ya yi watsi da alkawarinsa da KURSIYYA, ya fiddo ta tare da umurtar ta kan cewa ta ci gaba da bibiyar rayuwar KURSIYYA domin ta kwato wa kanta da kuma shi kanshi fansa. Ko wace ce wannan Kursiyyar? Wace ce wannan dag...

  • MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA)
    497K 41.3K 59

    MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci. Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito

    Completed  
  • MATAR K'ABILA (Completed)
    373K 29K 58

    Anwar Bankudi, the Handsome Young Millionaire ke zagaye da matan Aure uku, kowacce da salon halinta da matakin matsayinta a zuciyarsa. Shin wacece Tauraruwarsa? Rayuwar gidan Bahaushe mai cike da sark'akiya had'e da zallan zaman aurenmu a yau.

    Completed  
  • RUHIN 'DANA
    23.9K 1.6K 30

    Labarin ne akan mahaifin da yayi amfani da RUHIN dansa gun niyyar arziki. Wannan labari ne mai ban tausayi, cin amana. Kubiyo ni don jin inda wannan labarin zata kaya.

    Completed  
  • ZAFIN NEMA... ON HOLD
    1.3K 75 5

    Duk wani abu da zata siyar ya zamo kobo a gareta bata nawar yinsa duk a ganinta tayi kudi itama. Amma ba anan gizon ke tsaka ba sbd masu iya magana sunce "zafin nema wurijanjan bashi ke kawo samu ba".ku biyoni kuji lbrn hajja. Kalilan ne daga cikin mutane suka dauki kalmar zafin nema a ma'anarta da kuma nufinta.

  • RUHI DAYA (Completed✅)
    139K 11.6K 39

    Just scroll down a bit, I'm sure you gonna like it. *Ruhi Daya*

  • NAJEEB
    38K 1.8K 11

    labari ne daya kunshi soyayya, yaudara cin Amana, butulci da irin abunda duniya ke ciki.....

  • RASHIN SANI!!!
    21.7K 1.3K 23

    labari ne a kan mata biyu wayanda suke soyayya da mutum daya. aminan juna ne, labari ne me tsantsar yaudara,fushi,butulci,amintaka,kisa ku biyo ni dan jin wannan gajeran labarin.

    Completed  
  • BAKIN GANGA
    11.1K 999 13

    Soyyaya itace jigon rayuwar kowacce al'umma. Ya nuna mata soyayya tabbas, amma a wani d'an lokaci komai ya juye ta hanyar da ba tayi zato ba. Duniya tayi juyin waina, abubuwa sun rikice, munanan halaye sun baibaye, ciwo da damuwa sun maye gurbin komai. Abubuwa sun hargitse, rayuwarshi ta shiga garari marar misali, a...

  • KHAIRAT
    92.3K 5K 22

    A naki tinanin zan bari ki zauna a gidan nan ke kadai....kin kwace min miji kin kwace yayyana yanzu kuma mai kike so gareni...Khairat, farin cikin yayyana shine farin ciki na duk mai son ya batamin ya taba farin cikina.....ku biyo dan sanin ya rayuwar KHAIRAT wanda ke cike da abubuwa daban daban soyyaya, tausayi....

  • YARDA DA KAI (Compltd✔)
    79.9K 2.3K 13

    ldan YARDAR KA tayi yawa akan mutane, to kamar ka basu lasisin kwaye maka baya ne. Awanan duniyar tamu da son kai yayi yawa, cin amana ta zama ruwan dare, ka yarda da mutum yaci amanar ka, ɗan uwa ya tsani ɗan uwan sa saboda wata ɗaukaka ta duniya. Wanan shi ne ga janyo ƙin yarda da kowa arayuwar AHMAD NASIR, zuciyar...

    Completed  
  • BIYAYYA
    23.4K 1.3K 14

    labari ne kan wata yarinya data tashi cikin so da kwnar Yan uwa Wanda kaddara guda daya ta tarwatsa Mata farin cikin ta

    Completed  
  • RASHIN DACE
    189K 10.5K 70

    wani ihu sukaji da alama ta can baya ne da sauri suka nufi bayan, Inda suke Jin hayaniya " na duke ta kiyi wani abu akai", " Rukayya ni kike fadama kinduke ta din ni sa'arkice", Tafada tana nuna ta da hannu ita kuma sai murguda baki take tana hararta " walh Yau Zaki San wa kika taba a gidan nan" " Ina jiranki maijidda...

    Completed