Select All
  • KARATU KO TALLAH???
    22 1 1

    Raliya yarinya ce wacce ta kekasa kasa tace allan fur karatu xatayi, ita sam bata san me talla ba, duk da cewa iyayenta talakawa ne kuma suna wani gida da dukkan yaran gida talla ce sana'ar su.

    Completed  
  • SOORAJ !!! (completed)
    809K 69.4K 59

    Zanen ƙaddaransa yana cikin zuciyarta, kamar yanda zanen nata ƙaddan ke cikin tasa zuciyar. Idan zuciyoyi suka haɗe waje guda akan samu wata irin zazzafan ƙauna. Ako da yaushe jinsa yake kamar wani baƙon halitta, RAUNI DAMUWA sune abun da sukayi tasiri wajen cika rayuwarsa, yasani kowani bawa da irin tasa ƙaddaran Amm...

    Completed  
  • YARAN MIJINA COMPLETE
    114K 5.6K 57

    labari ne akan yaran miji da matar uba

    Completed  
  • ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)
    94.7K 7.9K 54

    The story of love❤️and how it never dies no matter how the situation is💞kubiyoni

  • SIRRIN MIJINA
    252K 17.5K 33

    Ko kad'an Nafeesah bataso idanta yake shiga cikin na Dr. Hisham, takasa gane inda zuciyarta ta dosa, menene amfanin wannan baqar rayuwar datakeso ta jefa kanta aciki, menene amfani wannan baqar zuciyar tata, ina amfanin rayuwar da shed'an yayi qawanye acikinta,menene amfanuwar ta akasantuwar ta musulma indai har tana...

    Completed   Mature
  • SANADIN KI
    61.7K 1.4K 8

    Labarine mai dauke da nishadi, da kuma abubuwan tausayi, al'ajabi da kuma soyayyar gaskiya. Labarin Yaya Ahmad da Suhailat labarine dake tunatarwa akan illar zurfin ciki. Ahmad da Suhailat sun tashine a gida daya kuma one family, yayinda Soyayya ta shiga tsakaninsu a bisa zurfin ciki. Saidai kuma hakan ya haifarwa suh...