Select All
  • GARARIN RAYUWA
    4.6K 223 16

    Littafin GARARIN RAYUWA Yana d'auke da tausayi, nadama, tsantsan soyayya, nishad'antar wa, fad'akarwa, wa'azantarwa da d'unbun Dana sani, yarinya ce batasan Hawa ba batasan sauka ba, ana haifarta aje a yadda ita ba tare da an k'ara waiwayanta ba, Iyayanta sun kasance attajiran masu kud'i masu fad'a aji a k'asa Amma su...

  • BAYA DA K'URA
    15.8K 1.2K 19

    Labarin da yake d'auke da abubuwa kala uku.Soyayya,yaudara,k'arya. k'agaggen labari ne babu ta wani fanni dana d'auko rayuwar wani.

  • KOWANNE BAKIN WUTA
    60.7K 3.3K 46

    labrin yana dauke wa wani muhimmin darasi

  • RUHI DAYA (Completed✅)
    139K 11.6K 39

    Just scroll down a bit, I'm sure you gonna like it. *Ruhi Daya*

  • Y'AR FARI
    203K 16.7K 117

    a shekarun baya shekaru dari da hamsin da suka shud'e150yrs back anyi wata sarauniya mai suna asma'u yayinda tazo musu da sauyi na ban mamaki, bayan rasata sun shiga damuwa sosai, amma bayan shekara d'ari da hamsin aka kara haifo wata asma'un wanda suke saka ran ta kasance musu waccan asma'un.