👑🤴👑👸
*Jinin sarautaa*
*zan aura*
👑🤴👑👸
📝By ISLAH TASII'U YA'U
(MRS JAMEEL)
💦Talented writers forum💦
©®💦T.W.F💦
(Kungiya daya tamkar dubu❤,Hadin kanmu abin alfaharin mu)
*Follow me at wattpad@ Islah_tee*
*61 to 65*
Nan mama ta fara mata fada kan yanayin rayuwa ta kuma fada mata buqatar sarfraz ya ta gani ???
Nan ta rufe fuska hakan ya bawa mama tabbacin ta amince
Da daddare sir Muhammad ya qara dawowa inda suka gaisa amma bai fadi buqatar saba so yake ya kusa kanshi da yawa gun mama itama Sarrah ta sake dashi Dan ta fara qiransa da ya moha har cikin zuciyar sa yaji dadin kiran sa da tayi da sunan hakan ya bashi tabbacin ta fara son shi
Washe gari haka Sarrah ta shirya ta biyawa qawarta nan suka wuce makaranta Dan exam din third term zasu fara next wk Isar su ta ja hannun Iynas taje ta kaiwa sarfraz uniform daya bata nan yace ta tafi dashi amma yayi mamakin yadda bata nuna wani abuba game da zuwansa gidan baisan mama ta kwabe ta kan ko IynaTodos os Direitos Reservados