Lbrn Matashiya mai ji da kyau,aji,ilimi,dukiya da kuma farinjini a duk inda ta taka tare da kannenta wadanda halayyarsu,mafarkinsu da kuma burikansu suka bambanta, Jasrah A.S Bamako kenan, nutsatssiya ce sam bata da hayaniya wanda wasu suke ma hakan fassara da girman kai. Menene burin Jasrah? menene mafarkinsu? Shin kuwa mafarkinsu zai zama gaskia? Ko kuwa burinsu zai cika? Ku biyoni don jin yadda zata kasance... Տɑժíҽҽվ ՏʍɑɾԵ .....😍💞