Duk da qananun shekarunta bata kasa banbance tsakanin qadddara da son zuciya ba!ta sani,ta sani qwarai rayuka na tafiya ne bisa babin da alqalamin qaddarar su ya ajiye su,sai dai ita tata qadddarar mai tarin girma da muni ce,domin tafe take qalubalen da ya girmi hankali da tunanin ta! Dive in and find out the most interesting story that will leave your wellbeing in awe!i promise.