" Wlh sae na zubar da wannan cikin kinfi kowa sani a tsarin ba haihuwa"
"Hmmm Sulaiman kenan toh bari kaji ko mutuwa zanyi wlh bazan bari ka zubar mun da ciki ba"

Rayuwa mai ɗauke da ƙunci da kuma tarin baƙin ciki, Yayinda hasken wata ke fitowa yana haskaka samaniya, a lokacin ne kuma zuciya keyin zafi da wani irin tafarfasa, Idaniya sun makance dalilin zubar...