Rayuwah wani littafi ne mai tarin shafuka ba shafi daya ba,kuma a cikin rayuwa din akwai farin ciki,akwai baqin ciki,akwai samu,akwai rashi,akwai wadata da talauci,akwai tsufa akwai mutuwa,wadanda duk sune ginshiqin ita rayuwa din,wanda tafe take da fahimta da kuma tarin sabani.
6 parts