🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *SANADI! SANADI!! SANADI!!!* 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 By Barr. Sady😊 Dedicated to my first love (Mammy) ❤️ 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 Kwance yake Yana hutawa a makeken bed dinsu idanunshi a lunshe, Da qarfi ta banko kofar tashigo duk hankalinta a tashe, qara fashewa tayi da Kuka tareda russunawa a qasa tana riqe da qafafunshi. "Sannu Sannu Yafara bud'e idanunshi batareda wani alamin tsorata da yanayinda yaganta Ciki ba, don Inda sabo yasaba da wannan kukan nata, Saukowa yayi ya riqo hannunta ta miqe tsaye ya Mannata a faffadan qirjinsa Yana Shafa bayanta alamin rarrashi,,, saida Suka dad'e a hakan Kafin ta tureshi ta matsa baya, fuskarta cikeda shataf da kwalla tace Kasan Kai miji nane inasonka ina qaunarka Amma kullum ina roqonka Allah yakawo *SANADIN* rabuwarmu ina roqonka ka sakeni kaqi ka sakeni har Yanxu, ''' kneeling tayi a gwuiwuyinta tareda sakin wani Sabon Kuka mai Sanya radadi a zuciya🙏na Roqeka Ka sakeni wallahi kasancewa batareda Kai ba xai iya zama *SANADIN* rayuwata, haka kuma zama dakai zai iya zama *SANADIN* mutuwata. Tana gama fadar hakan ta tashi da gudu Tafito bedroom din tabi hanyarda Zata Sadata da parlour. *SANADI!* *SANADI!!* *SANADI?!!!* Coming soon *Tabdijam 🤔masoyan nan fa Suna mutuwar son junansu komeye *SANADIN* *dake qoqarin raba masu aure? ku Juri biyar alqalamin barrister*.......✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻 *Alqalami yafi takobi* *SANADI* is coming soon💃💃💃💃💃💃💃