🤍Dr.TAHEER🤍
Written by Maman Ashraf✨
Wattpad@ummuashraf22
07
Bayan sallahn azahar masu decorations da aka Kira sukazo...without wasting of time suka fara aikinsu a nan compound din gidan...zuwa lokacin kuma mutane na jiki sun fara zuwa....Ramla ma tun around 11 mijinta ya kawota...ummi sai mita takeyi wai don me zata takura kanta zuwa abinda bai zama doleba bayan tana fama da tsohon ciki...haka ma Yusuf da matarshi wurin 3 sukazo yaransu Kuma na islamiyya..sosae gidan ya fara cika da mutane Layla sai hidima akeyi da mutane(Ina ruwan uwar gayya😹)
5:00pm aka kammala dukkanin shirye shiryen da akeyi,dama tuni akayi delivering manyan cakes din da Layla tai ma dadyn nata order,kowanne da picture dinshi a jiki snn an rubuta Hbd my daddy"sosae wurin yayi kyau, decoration din ba karamin kayata wurin yayi ba,mutane suka zazzauna a plastic chairs din dake jere a wurin,kowane table na dauke da different type of snacks da drinks ga silent music dake tashi a hankali,wurin looks very beautiful hakama mutanen dake wurin...su ummi na zaune gefe table dinsu daya da umma da Ramla da nafeesa sai hibba dake jikin mamanta,umma da ummi suna sanyeda dogon riga na wani brown lace,dinkinsu iri daya and kayan ba karamin kyau suka masu ba,Nafeesa Kuma da Ramla suna sanye cikin Arabian gowns Ash colour sun yafa mayafan a Kai,kallo daya zaka musu jini daya don suna kama sosae little hibba ma baa barta a baya ba,don tayi kyau sosae cikin English gown Wanda ya tsaya Mata iya gwiwanta.
Su Al'ameen Kuma na sanyeda dark blues suit sunyi suma sosae.
Sai Kuma Uwar taro me gayya me aiki hajiya Layla 'yar gidan daddy...lol😜tana sanye cikin fitted gown black,dinkin nada irin jelan nn kmr na amare da zakaga Yana Jan qasa,rigan ba karamin fito da coke shape dinta yayi don yayi fitting nata sosae,tayi turban style da head dinta golden,Dan kunne da sarqa gold,takalminta gold haka purse dinta ma gold,Ni kaina Dana kalleta Saida nace MashaAllah sbd tsabar kyawaun da naga tayi.Taheer bai bar clinic ba sai after six,a hankali yake driving cox a gajiye yake sosae,lokacin da ya karaso gida anyi magrib don haka bai shigo gidanba sai ya wuce masjid,Yana idarwa ya taho gida Amma tun daga bakin gate mamaki ya fara kamashi ganin gidan dum kmr ba mutane ba haske to wa kashe bulbs din?shine tambayan dayama kanshi daidai yayi horn mai gadi ya bude mai gate din ya shiga,Sam bai lurada yadda gidan yasha decor ba cox ba haske and hankalinshi bai wurin Sam,bayan ya gama parking ya fito ko briefcase dinshi bai dauka ba ya nufi wurin me gadi da niyyar tambayanshi dalilin kashe kwayayen gidan sai kawai yaga haske ya mamaye wurin,ya tsaya cak da tafiyan da yakeyi ya shiga bin wurin da kallo"happy birthday to you, happy birthday to you"muryoyin occupants din dake wurin ya karade wurin,wani irin mixed feeling ya bayyana a fuskanshi,tsananin farin ciki da Kuma tsantsar mamaki"what a surprise"ya fada yayinda fuskanshi Banda murmushi babu abinda take,a hankali ya karasa inda mutanen suka direct wurin su ummi yaje ya shiga hugging dinsu daya bayan daya yana cewa thank u so very much,bayan duk sunyi wishing dinshi happy birthday yace whose idea is this plss,who organised this party?umma daketa kallonshi da murmushi ta nuna mishi inda Layla ke tsaye tanata kallon yadda abinda tayi yasashi farin ciki and that makes her happy too...wani irin kallo yake binta dashi gabanshi na wani irin faduwa,hakanan yaji he is restless,yes yasan Layla nada kyau Amma be taba ganin tamai kyau irin na yau ba,saida ya dafe saitin heart dinshi da yakeji Yana beating very fast kmr zai fto daga chest dinshi,kmr ana tunkudashi ya nufi wurinda take Yana zuwa yai hugging dinta tightly ya shiga blowing Mata kisses ta ko Ina a fuskanta,,bata hanashi ba sai ma dariya da takeyi sai daya gama ya riko fuskanta da hannayenshi yace thank u so much baby,I love so so very much muuaaaah"ya sake Mata wani kiss din a forehead dinta,ta Dora hannayenta kan nashi still smiling tace it's my pleasure dady na am happy that you are happy with this and I love u more"gaba daya wurin aka shiga clapping musu,ba Wanda basu birgeba a wurin,ta janye hanunshi a hankali tace you go and freshen up dady Kai muke jira"Saida ya sake Mata wani peck din a hanunta snn ya nufi part dinshi feeling extraordinary happy.

YOU ARE READING
🤍Dr.TAHEER🤍
General FictionDr.TAHEER labari ne mai cikeda soyayya mai tsuma zuciya...labarin wani matashin likita daya kamu da matsananciyar soyayyar yarinyar da ya raineta a hanunshi..yarinyan dake kiranshi da suna daddy kasancewarshi cousin brother din mahaifiyarta daya gir...