chapter 46_50

5 0 0
                                    

*بسم الله الرحمن الرحيم*


*🏡A GIDANMU SUKE🏡*    _(In our home)_

®️🏝
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *...*📚✍🏻
[  '''Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women''']
*https://www.facebook.com/110224494006508/posts/ 110225604006397/?substory_index=1&sfnsn=mo*

                *_Z• W• F•🏝_*

MALLAKAR👇
*LEEMART PINKY*
           AND
*MRS BASAKKWACE*

_WANNAN LABARIN DAGA FARKON SA HAR ƘARSHEN SA SADAUKAR WA NE GA IYAYEN MU ALLAH UBANGIJI YA ƘARA MUSU LAFIYA DA NISAN KWANA,DA DUKKAN MUSULMAI BAKI ƊAYA,YA ALLAH KAJIƘAN IYAYEN MU TUNDAGA ZAMANIN ANNABI ADAM HAR ZUWA YAU._

JINJINA GA -: _MASOYAN GA MASOYAN MU GABA ƊAYA_

*PAGE 46&50*


"Kira min Iya ta kwashe  kayannan  anyi abinda zuciya na ya gayamin dasu".

Da sauri Jahda taje takira Iya atare sukazo sheƙeƙe Ammie ta dubeta tace,"kwashe min akwatinan nan tasss ki ajemin su a tsakar gida".

Iya babu tunanin komi ta fara jida tana kaiwa waje  tana ajewa,saida ta kwashe su tass kafin ta koma wajan aikinta .

"Je kice Lawalli ya kawo min kalanzir".

Ba wasa ko faraa a fuskanta take magana.

*******
"By the way, Juliet, you start to like what will make you sick after life, because they don't like us like they set us on fire in this house".

_Wallahi Juliet karki fara son abinda zaizamo miki ja iba cuta bayan rai, kinsan yanda basa son mu kamar su sa mana wuta a gidannan_

Cike da tashin hankali Jesica kema Juliet magana.

"Jesica refused to tell me how to open my eyes, only to find that I was in love with him and that I was in love with him".

_Jesica ya zanyi ki gayamin mafita yanda zanyi na buɗe idone kawai naganni cikin son sa na kamu da son sosai mai kyau mai kyau_

Cikin sanyi murya mai cike da tarin damuwa.

Shiru ƴar uwanta tayi kamar mai nazarin wani abu can ta ɗago ta kalleta tace kita addua, ni kaina sam ya ƙulle  ban ma san mai zance game da wannan baƙon alamarin ba".

Gyaɗa kai tayi ba tareda tayi magana ba.

"Tou ya batun *JOY* kinsan yana mugun sonki kullum mukaje  church sai ya min magana da magiya akan ƙaunar ki,Joy ma fa kyakyawa ne ajin farko".

Wani harara Juliet ta watsa ma Jesica tare da miƙewa ta faɗa toilet.

Da ido tabi ƴar uwan ta cike da tausayawa.

********
"Wai kai Jahoor ya maganan aure ma tukunnan ko sai munje ƙauye mun samo maka ƙarfaffa".

Abbie ke maganan cike da zolaya.

Murmushi yayi ya shafa sumar kansa,yace,"Abbie kenan duk ƴammatan birni sai anje ƙauye".

"Atou naga so kake ka zama baba na zaure,jiya muke magana da Abbu ku wai ɗan uwanka Jaheer Juliet yakeso ya aura".

"MashaAllah  Abbie Allah ya tabbatar da alkhairi ,ai hakan yana da kyau".

********
Zazzaga ma akwatinan kalanzir take yayinda Jahda ke riƙe da ashana a hannunta.

 A GIDANMU SUKE Labari ne akan Soyayyar arniya da Kuma musulmi حيث تعيش القصص. اكتشف الآن