THE NEW EMIR
_@Wattpad *Nimcyluv*_
*_@Telegram_*
https://t.me/joinchat/U6Qw0BuhKkqh5GZ8RadieQ1-2
Anties a kakkaɓe zani banso na saki ba,domin ban shirya hakan yanzu ba,amma naga kamar kun fini damuwa dashi dole nai ƙwanan zaune domin yi maku typing hope zaku amshesa kamar yadda yazu da zafinsa,ni bana da wani warning a kan book ɗin nan,abinda kullum nake faɗa kada kayi karatu danjin daɗinka ko shauƙinka,kayi karatu dan wasu muhimman abubuwa da suke cikin labarin domin zaisa ka amfana da hakan,so dayawa wasu basu gane hakan sun ɗaukan luv ɗin ciki whatever dai ga THE NEW EMIR nan ya taɓa ko ina kada a fara karatu zai an wanke hannu kuma ansa face mars😂 ok Nimcy taku tana maku sahihiyar ƙauna
_Britol place hotel_
“for God sake” ya ƙarasa magana cikin muryarsa da bata fita sosai sabida ƙarfin mulki da kuma jinin sarauta dake yawo cikin jikinsa.
Cikin kuka da kuma takaicin rayuwarta Seenat ta kalle shi na wani lkc kafin a hankali ta janye idanunta daga gareshi,sbd sam taba jure kallo cikin idanunsa sosai suke mata kaifi tare da cika mata idanu,Allah yay masa baiwar hallitta ƙyau tsari ga kuma izza irin tasu ta masu sarauta,tabbas idan ta sameshi matsayin miji ta gama jin daɗin rayuwa tayi duk wata ɗiya mace nisa,nisa kuma mai tsayi,idan mafalkinta ya tabba tasa she move “Yes” move ɗin da babu wanda zai tadda ta,but how can that happen,bai sonta bai son ta raɓesa why ƙaddarar soyayya yaci gaba da haɗasu a wajan da masuyi tunani ba,saukar muryarsa a kanta yasa tayi saurin jan idanunta tare da mannasu a kanshi,kasa control kanta tayi hakan yasa ta faɗa jikinsa ba tare data san hakan ba,cikin kuka tace.
"zuciyana ciwo Lil Prince,sai yaushe ne zaka barni haka? Sai yaushe zaka amshe ni as ur luv i luv u,soyayyarka ƙaddarata ce dan Allah ka amshi jaririyar zuciyana pls"
Dryar mugunta yay wacce ta fitu da ɗan ƙaramin sauti,Alkabbar jikinsa ya gyara tare da murza daimond ring ɗinsa,numfashi yaja kafin ya cireta jikinsa yace.
"look Haseenatu put ur eyes ball to me, am not stupid ni ba age mate ɗinki bane daza kina yimin rubish,bazan iya sanya ki a zuciyana ba saina amshi virgin ɗinki idan kin amince da hakan fny nima a shirye nake domin kuɗi masu yawa nasa na kama wannan ɗakin,idan baki amince ba saiki shamin lpa"ya ƙare zancen yana jan numfashi mai ƙarfi.
Da mamaki Seenat take kallonsa ace mutumin da mutane suke ganin dararja yana matsayin babba ɗan sarki amma shike lalata al'ummarsa wannan wacce irin rayuwace? Mai yasa a koda yaushe manyan gari sune suke aikata zunubai a ban ƙasa kuma zunubai mafi muni,Tayaya za'a samu ƙwanciyar hankali,Mai kuɗi ya hulaƙanta talaka,masu mulki su wulaƙanta talakawansu,shugabanni su tauye haƙƙin na ƙasa dasu,mazaje su tauye haƙƙin matansu,malamai suci zarafin ɗalibansu,ƴan siyasa su lalata yaran mutane ta hanyar basu manyan drug,ya rabbi wannan wacce kalan lukutan masiface,wannan giremamman abun yafi tunanin dukkan mai tunani,yaushe za'a samu sauyi a gari yaushe ƙasa zata dai²ta a samu nutsuwa,ya rabbil izzatu ka kawo mana mafita,Ina sonshi ina ƙaunarsa ina jin zan iya amincewa da buƙatarsa Ubangiji kada ka kamani da laifin aikata Zina,ina da rauni a zuciya ban iya hqr da abinda raina sa ruhina ke buƙata...'
"Damn it" Lil prince ya faɗa yana ƙoƙarin ficewa daga cikin ɗakin,Sauri miƙewa Seenat tayi tare da kama hannunsa cikin sanyin murya tace.
"na amince indai zan samu luv and care naka"takai ƙarshen mgnar,Killer smile yay tare da murza hannuta dake cikin nasa yace “good gril” yana faɗin hakan yay sauri haɗe bakinsu waje guda ya suma ya mutsata Haseenatu kam dukkan jikinta rawa yake yayinda zuciyarta ke bada wani sauti mai tafiya da numfashinta,yayinda da take jin wani baƙin ciki yana sauka a cikin zuciyarta,sosai Lil prince ya samu nasarar rabata da kayan jikinta kana ya jefata saman makeken gadon take mamallakin hotel ɗin,babu kunyar cewa shiɗin mutum ne mai ƙima da kuma dajara a idanun mutane ya shiga aikata ta'asarsa son ransa,sosai ya muri jikin Seenat hakan yay masa daɗi,Seenat kam faɗin wahalar data sha ba'a magana,sai da yay wajan1hour sannan ya samu nutsuwa ya zare jikinsa a nata,wani mugun murmushi yay cike da mugunta yace.
