Page 2

67 1 0
                                    

'*.🍃.*'. 🥣🍃:*¸. •
*GIRKI ADON MACE*
¸.•'¸.•*¨) ¸🌹•*¨) 🌻
(¸.•'🍃(¸.•' .•' 🍃¸.🌻
        🍝🍝🍝 
  ┊ ┊ ┊
  ┊ ┊   🥤      
  ┊   🧂
        🍺

*SHIRIN:*
⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯
🎪🇫​ᗩᗪᗩᖇ🇦​ᒪKᕼᗩIᖇI🎪
https://mobile.facebook.com/fadarmu/?ref=bookmarks

*GABATARWA:*
⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯
➱FATIMA IBRHM
(MUNEERA)

*ADMINS:*
⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯
➱Rabi'at SBS
(Big GaL)
➱Jaheed Kebbi
➱Adamu Yusuf
Indabo.
➱Haj.Maryam
(Sakatariya).
➱Ayshat Humaira
(Ayshe).
➱Maryam Nasir
(Manab)
➱Safna Aliyu
Jawabi.
➱Hassana Yahaya
Iyayi
➱Fatima Ibrahim
(Muneera).

*RANA:*
⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯⎯
18/4/2021
🇵➡️2

*ONION SOUP (MIYAR ALBASA)*

Abubuwan bukata
Onion (albasa)
Garlic (tafarnuwa) ba dole bane
Oil (mai)
Cubes (maggi)
Kayan kanshi
Tumatir
Attaruhu ( ba dole bane)

Da farko dai uwar gida zaki bare albasarki ki yankata shape din da ranki yakeso ki wanke ki ajiye a Gefe zaki yanka albasar ne da yawa In kinaso miyar ta dan miki auki seki jajaga attaruhu da tafarnuwar ki, ki ajiye a gefe seki yayanka tumatirinki wasu sunfi amfani da na leda, toh uwar gida/Amarya, seki juye albasarki a a tukunya ki zuba soyayen Mai (oil) akai kirage wuta se kizuba attaruhu da tafarnuwar ki, sanan kisaka tumatir dinki da maggin ki da kayan kamshinki ki juya ki rufe tukunyar ki na kamar tsawon minti biyar kinayi kina dubawa kina juyawa dan karta kama har tayi

In kingama ana cinta da soyyayir doya ko kuma taliya wasu har shinkafa su kanci da ita

Taku har kullum

*fatima* (Muneera)

Asha ruwa lafiya 😉🙌🏻












🎪🇫​ᗩᗪᗩᖇ🏕️🇦​ᒪKᕼᗩIᖇI🎪

GIRKI ADON MACEWaar verhalen tot leven komen. Ontdek het nu