22

960 23 0
                                    

💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫

      _MASIFAFFIYAR KAUNA_

                  ✍🏾M SHAKUR

_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR




EPISODE 2️⃣2️⃣
FREE PAGE
Rawa jikinta yafara kaman an jona mata shocking din wayan wuta, yanzu takara yarda Tobi treasure ne duk macen data sameshi ta gama more rayuwan duniya, bakinta takai tawani daura akan gandan kan joystick din dake dripping sosai wani irin bankarewa Tobi yayi feeling kaman zai sume itama tashiga chan Joystick din kaman mayya sabida ganin yanda ta daburta shi ta gusarmai da hankali, duk yanda yake kokarin hanata yakasa tabuka komi bakinshi yashiga motsi baisan tayaya bakinshi ya lalubo yasamo ba ahankali yaji ya furta. "A'uzubillahi minas shaidani rajim" tashi daya yaji wani irin karfi da kuzari yazomai da mugun sauri yawani irin tureta harsaida bayanta yabugu da stool din dake gabansu sosai yatashi da sauri yanajan boxer dinshi sama ya mayar sama yay stairs da sauri yana shiga dakinshi yafada kan gado yay rubda ciki yanajin ta tana kuka abinku da yaran gata, sangartattu yaran masu kudi dan tabugu sosai, fashewa tayi da kuka takai kusan minti biyar tana kuka tazaci  zaizo ya lallasheta ne jin shiru baizoba yasa da sauri ta tashi tana goge fuskarta tai stairs tawuce sama, ahankali tabude kofar dakinshi ganinshi tayi kwance kan gado yay rubda ciki ya lumshe ido, maida kofan tayi tarufe tazo gaban gadon ta tsaya takara fashewa da kuka sosai, xikin kuka tace "Tobi kature ni kasa nabuge bayana and its hurt" ganin ko motsi baiyi ba yasa ahankali ta zo zata zauna abakin gadon da sauri yatashi zaune yawani sauka daga kan gadon yahade rai bata taba ganin ranshi yabaci hakaba strictly yace "get your clothes and leave this room immediately Ayoka" da sauri tace "Tobi ni, ni, ni Ayokan ka kake kora"? Tsawa yadaka mata yace "leave" makemai kafada tayi hawaye na bulbulowa daga idanunta looking kaman zata mutu da bakin ciki tace "Tobi I love you" cikin fushi yace "and I don't love you get your fact right, I don't love you, I don't even love any woman on this damn planet, I am not the love type, don't mistook my simplicity towards you for love, so get the fuck out of my room Ayoka" wani irin kuka datakeyi yasa yaji kaman ya zubamata mari tanamai wani kuka kaman karaman yarinya, ahankali tadaga kafanta tamiko hannu zata kamashi tace "Tobi i am sorry, please love me kaji, I want us to get married, nayarda bazan kara maka wat i did earlier ba, but please love me, I love you tun muna yara wlh, u need  to see how excited i was to see you today, Tobi my heart beat for you kai kadai, wlh nakasa son any namiji aduniyan nan banda kai, sonka yamin illa nakasa kula kowa kullum kai zuciyata ke muradi" yatsine fuska yayi yana kallonta saikuma yace "wai Ayoka are posses ne or what? Do you even realize is me u are talking to me Tobi" gyadamai kai tayi tana jan majina tace "is you Tobi i know is you, and ni kai nakeso, idan baka aureni ba zan mutu wlh" wani irin mugun tsaki yayi kaman zai maka mata duka yace "are you sick upstairs ne komene, do you even realize that ni da ke are agemate? I can't marry a woman of my age who will be the husband tsakanin nidake, listen Ayoka, you are just like a sister to me, I see you as my sister kaman su Anty Dami, and I will  always look at u that way and care for you that way, bansan wazan aura ba but all I know is bazantaba auren waccen is of my age ba saidai a woman that is much more younger than me, so zero this whole mess u have in your heart, I don't have an atom of feelings miki, I don't love you and don't you ever touch me nor come close to me, like I don't even want the friendship again, stay away from me, when u are done find your way out of my room" yay maganan yabita gefenta yawuce yafita daga dakin yasauka kasa yawuce yafita daga flat din nashi gabaki dayama, tsaki yayi daya tuna bai fito da car key ba, hakan yasa ya shiga dakin Mum dinshi key dayagani a centre table na motan Dami kawai ya dauka yafito, daidai lokacin yaga Fatima na zuwa, wanda hangoshi yasa ta taho da sauri  inda yake kafin tazo yakai wajen parking space da sauri tabishi tace "good afternoon Sir, is two I am back, what do you want this afternoon" cikin mugun zuciya yace "want i want is for you to shut up and get in the car boy" wani irin rawa jikinta ya shga yi da sauri ta shiga motan, yaja motar bayan tarufe,  yay gate aka budemai yafice abinshi yahau kan titi yana wani irin gudun dayasa ta kankame jikinta tana wasu irin addu'a dabata tabayinsu ba tsabagen tsoro.


Sunyi tafiyan kusan 1hr sanan sukazo wani Estate mai suna Presidential Estate, zuna zuwa ana ganin shine aka budemai ya shiga, horn yayi agaban wani dankareren gida house number 2, mai gadi yafito yana ganinshi ya bude gate din yaja motarshi ya shiga ciki, parking yayi sanan yabude motar yafito hakan yasa itama tafito tana kallon gidan nan kuma wani gidane, wajen kofa yayi yabude ya shiga ciki daidai wata mace datai kama da Tobi nafitowa daga kitchen dukta hargitse tarame tana ganinshi ta tsaya kam tana kallonshi cikeda mamaki dawani irin sauri yazo ya rungumeta tsam, rungumeshi back tayi tanajin yanda kirjinshi ke beating tasan ba lafiya ba, ahankali cikin harshen yarbanci tace "what happen to you me aka maka Tobi"? Cikin harshen turenci yamata magana calmly yace "I want to sleep Anty Ayobami my head is banging" da sauri tasake shi tace "go upstairs to my room" gyadamata kai yayi yawuce yay stairs tabishi da kallo saida ya bace mata sanan ta kalli Fatima datai Kneeling wajen kofa tace "common in, are you hs new errand boy"? Tunda tazo garinnan saiyau taji wani cikinsu yamata magana so soft dakuma nuna kulawa hakan yasa ta dago kanta ta kalli matan taga tana kama da yaron sarkin Amman ita Babba ce da alamu ta girmesu ma duka ahankali ta gyadamata kai alamun eh, gyadamata kai Ayobami tayi sanan tawuce takoma kitchen tadan jima aciki sanan tafito dauke da tray tazubama ta Amala da miyan ewedu da stew da namomi saikuma drink da ruwa da cup tace "eat i will be upstairs when u are done kakai kitchen" gyadamata kai tayi ahankali tace "Thank you Ma" dan murmushi Ayo tamai jin yanda yaron yace mata Ma, tace "you are welcome fine boy" sanan tawuce sama, gyara zama tayi dan dama yunwa takeji ta nadi amalan tass dan nata babu yaji, ta cibye da cinye namomin tasha drink din tass sanan akora da ruwa kafin ta tashi takai kitchen kamab yanda aka cemata, tana shiga kitchen din taga kayan wanke wanke dayawa kitchen din yayi datti, batasan ya akayi ba kawai samin kanta tayi da wanke wanke tagama tass, sanan ta share kitchen din tagoge ko'ina harda kan gas di daya baci da abinci sanan kamanfa ansata tabude kofar datagani na kitchen din tafitar da shara sanan tadawo tawuce tafita falo, wata yarinya dazatakai shekara biyar tagani fara akan kujera tana kallon cartoon, jin alamun tafiya yasa yarinyar tajuyo tace "who are you" shiru Fatima tayi tana kallon yarinya data iya turenci sanan tace "ahhhhh ohhh" tama rasa mezatace saichan tace "your Uncle's house boy" da sauri tace "Uncle Tobi? He's sleeping in Mummies room, and my Mummy is with him, Mum said he's having a headache, you see I love Uncle Tobi so very much but now I  am worried" zama Fatima tayi akas kusada yarinyan tace "why are u worried fine girl" washe mata baki yarinyar tayi tace "because I don't want him to be sick, anytime Uncle Tobi is sick Mum use to be worried, what do one does whenever he's worried?" Shiru tayi tanajin yanda yarinyar ke Koro mata bayani tana tunanin wani amsa zata bata saichan tai jim tace "you see anytime someone is worried always pray and seek Allah's help because he is the most beneficent and the most merciful" murmushi yarinyar tayi tace "why is your English different from my own, mumues own and Uncle Tobi's own" murmushi itama tamata tace "because I come from kano, and u come from Lagos, your Mum come from lagos and so is your Uncle" shiru yarinyar tayi tana kallonta sai chan tace "Uncle Tobi Errand boy u are so beautiful but your head is so big, and you don't have hair that makes your head bald" murmushi tayi takai hannunta tadaura akanta saikuma ta murmusa tace "what is your name?" Da sauri yarinyar tace "My name is Rohima but My Yoruba name is Funke, but My Dady and Uncle Tobi use to call me Baby K" murmushi sosai Fatima tayi saitana ganin yarinyar kaman Abida su didda abijda bata magana tace "I love the last name Baby K" dariya yarinyar tayi tace "since you love it from today i will be calling you Baby EB, that's is baby errand boy" daroya tayi itama Fatima ta kwashs da dariya, kaman ance yarinyar ta dagakai taga Uncle Tobi a sama yana tsaye a second palor na upstairs yana kallonsu, da sauri ta tashi tana tsalle tace "yeee Uncle Tobi is awake" da sauri itama Fatima tadaga kanta ta waiga daidai ya janye jikinshi daga wajen yakoma cikin falon.


_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number takira 07010439656 , sanan zaki samesu a watsapp ta wanan number 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._

MASIFAFFIYAR KAUNAWhere stories live. Discover now