A SANADIN KUSKURENA

3 1 0
                                    

💐💐💐💐💐💐💐

*A SANADIN KUSKURE NA*💐💐💐💐💐

*MALLAKIN*👉 *ZAYNERB MUHAMMAD KABEER (MUM FU,AD)*

*SEARCH ME ON WATTPAD AT ZAYNERB MUHAMMAD KABEER*

*EMAIL ADREES  AT ZAYNERBMUHAMMAD KABEER 1122@GMAIL.COM*

*FACEBOOK ZAYNERBMUHAMMADKABEER*

*MARUBUCIYAR LITTAFIN*👇
*MAHAUKACIN KISHI*🌺🌺🌺🌺
*HATSABIBIYAR MACE*🧛🏿‍♀️🧛🏿‍♀️🧛🏿‍♀️🧛🏿‍♀️
  *AND NOW*👇
💐💐💐💐💐 *A SANADIN KUSKURENA*💐💐💐💐💐

_*INAYIMA DUKANIN DAUKACIN MUSULMAN DUNIYA  BARKA DA SALLAH FATAN ANYI SALLAH LAFIYA ALLAH KUMA YA MAIMAITAMANA AMEEN*_.

  *_banyarda a canzamum labari ta wani siga ba batareda da izinina ba_*.

   *_Kamar yanda kukasani duk littattafaina true life ne ba kageggen labari bane, to wannan ma haka_*

*_HAR YANZU LITTAFIN HATSABIBIYAR MACE NANAN A NAIRA DARI BIYU KACAL , LITTAFIN DA YAKE KUNSHE DA DARUSSA IRI_IRI DA BAN DABAN  HUMM KU DAI MAZA KU HANZARTA KU MALLAKI NAKU A NAIRA DARI BIYI KACAL , KUNUNAMUN KAUNA TA HANYAR SIYAN LITTAFINA A NAIRA DARI BIYU, SAI NA JIKU_*.

_*SADAUKARWA GA MY LOVELY MUM HAJIYA SAFIYYA MUHAMMAD*_
*_INA MATUKAR KAUNARKI HADE DA ALFAHARI MAMANA_*

*(A TRUE LIFE STORY)*

*_ASHA KARATU LAFIYA_*

*_____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*

     *Page 17&18*

  *Gaskiya rashin comments dinku na karyarmun da guiwa, hakan yasa na fara tunanin ko littafin baya muku dadi ne?? In baya muku dadi gara kawai na hakura na daina ba kaina wahalar typing , amma da yawanku suna karantawa amma babu dogon sharhi gaskiya Ku gyara*.

  ***************

Misalin karfe biyar na  yamma su mommy suka isa garin mai duguri , sunso Kiran juwairriya ,kasancewar babu caji yasa basu kirata ba .

   Tarɓansu akayi cikeda jimami .

Ganin basa tare da juwairriya dadyd ya Shiga tambayarsu tana ina?? .

Nan mommy tamishi bayanin duk yanda sukayi  .

masifa yayi tayi akan anbarta ita kadai  a gida , yana me jin haushin hukuncin da Hajiya luba ta yanke na barinta a gida .

Duk yanda Hajiya luba taso mishi bayani Sam ya ƙi yarda, duk ya dauki laifin ya ɗaura mata , kamar ita ta hana juwarriyan zuwa .

  Wayarshi ya daukko ya faro ƙoƙarin kiran juwairriya .

Ganin daddynta ne yake kiranta yasata jin sanyi cikin zuciyarya , dan tasan su mommynta sun isa lafiya duk da cewa bata tabbatar da hakan ba .

      Dauka tayi da sallama, batareda ya amsa mata sallamar ba yace," Haba juwairriya yazaki ki ƙi zuwa , bayan kowa yazo ke kadai ce baki slzo ba meyasa ??.

  Cikin muryar shwagwaɓa tace," daddy muna da exams a school ne Shiyasa ban bisu ba , but I,am very sorry kamun Afwa .

Cikin ɓacin rai yace," gaskiya banji daɗi ba naso ace kinzo kowa ya ganki , amma Allah sa hakan shi yafi Alkhairi , da Ameen ta Amsa daga bisani ya tambayi lafiyarta ko da abun da take bukata , da haka sukayi sallama tace," ya gaida da momynta .

Has llegado al final de las partes publicadas.

⏰ Última actualización: Jul 03, 2021 ⏰

¡Añade esta historia a tu biblioteca para recibir notificaciones sobre nuevas partes!

A SANADIN KUSKURENADonde viven las historias. Descúbrelo ahora