chapter 1

63 3 3
                                    

GARIN ME LAUJE
SKILL AQUIZATION CENTER,

Shine abinda na fara hangowa dambarere a jikin Singh board din layin, Alhamdulillah abinda yafito daga bakina kenan harda  dan murmushina na saki, ganin ban sha wata wahala ba wajen gane inda malam Ahmad ya min kwatance, cigaba da tafiya nayi inata waige waigen inda zan gano hanyar da zata kaini ainihin cikin center din, ban wani sha wuya ba sai gani a dab da gate din, cikin ikon Allah, wayata na daga don na kira malamin da aka bani number ringing take tayi banji an dauka ba ya mutsa fuska ta nayi alamun gajiya a tattare dani, gashi damina ne, amma irin yanayin garin ana rana sosai, excuse me pls naji an ambata a bayana juyawa nayi ina fadin sorry pls na tare muku hanya ko, idona ne ya sauka akan wasu yanmata wanda basu wuce sa annina ba, zasu shiga cikin center din Aa ba komai sister suka bani amsa da murmushi a fuskar su, har sun giftani sai nayi tunanin bari na tambayesu ko sunsan malamin da nake nema domin ance shima yana daya daga cikin malaman dake koyarda bangaren danazo koya a wannan wurin, dan Allah sis ina tambayane, da sakin fuska suka juyo Allah yasa mun sani suka fada cikin hada baki nace dan Allah wani malami ne aka turoni wurinshi kuma ance a nan yake aiki, inata kiransa a waya amma ina tunanin baya kusa ne, bai gani ba, gashi wlh nagaji ga wurin ba dan inuwar da mutum zai dan shiga ya huta, daya daga cikin su wadda tafi faraar tacemin wane malami kenan nace musu !malam bala!kallon juna sukai da dariya suka tafa nidai tsayawa nayi ina kallonsu na saki baki nima da dan daria a fukata!
s

ister biyomu dan nasan yana ciki tabbas yanzu sun fara lecture shiyasa a silent yake sanya wayarsa da zaran ya fara lecture,
godiya namusu tare da binsu kamar yadda suka umurceni, direct gate din makarantar muka shiga, matattakalar bene muka hau dayake ginin irin me hawa biyu dinnan ne, wani babban aji muka nufa wanda yake a qallah da dalibai sunkai su talatin, wani malami na hango a gaban black boad yanata faman bayani, !yauwa sister ga wanda kike nema, godiya na musu tare da tsayawa a bakin kofar ajin, yanda zai hangoni dan na samu damar daga masa hannu,su kuma sauran yanmatan shigewa cikin ajin sukayi ba tare da sun qara cemin komai ba, aikuwa juyowar da malam bala zaiyi sai karaf mukayi ido hudu dashi da murmushi a fuskata nace excuse me sir, cikin fara,arsa babu yabo babu fallasa yace!yes yanmata ya akayine ya taho yana tafiya yana karkatar da kafada yangansa yake yadda kukasan mace har wani boncing yajeyi, dariyace taso kufcemin 😉 Allah ko kaine wa kaga wannan tafiyar sai kayi dariya!!!!

wash!!!! ashe hk typing dinnan keda wahala gaskiya marubuta kuna kokari, Allah ya qara zakin hannu

mu tara a next page domin jin yadda abin zai kasance
da yadda zasu qare da malam bala yanga yanga😆

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Oct 04, 2021 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

munafukin mijiWhere stories live. Discover now