EPISODE 2

5 0 0
                                    

👬ABUL-KHAIR👬

(The identical twins)

TSARAWA DA RUBUTAWA DAGA SALMEERT SANI SALMAN TRIPLE S° (ƳAR LELEN ROYAL STAR CE🧚‍♀️🧚‍♀️🧚‍♀️)

*WANNAN LITTAFIN NA KUƊINE ,KUMA WANDA SUKA FARA BIYA KAFIN GAMA FREE PAGES , TO ZASU BIYA #300, NE WANDA KUMA BASU BIYA BA  HAR AKA GAMA TO ZASU BIYA #400, IN KUMA BAKA DA RA'AYIN SIYA TA NAN, TO SAI KAJE AREWABOOKS KA BIYA KASHA KARATUNKA CIKIN KWANCIYAR HANKALI*

https://arewabooks.com

*yi a Amfani da wannan👆 link din, domin shiga cikin Manhajar kai tsaye*
             

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM, DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA, MAI JINƘAI, ALLAH INA ROKONKA YARDA NA FARA LITTAFIN RANAR 6 GA WATAN ZUL-HAJJ ,ALLAH KASA NA GAMA LAFIYA, ALLAH KA DAFAMIN A CIKIN DUKKAN LAMURANA, ALLAH KA CIKAMUN BURIKANA NA ALKHAIRI, WANDA BA NA ALKHAIRI BA KA CHANJAMIN IZUWA NA ALKHAIRI*      

*PAGE 2*

""""""""""""""""""''''''''''"""""Yara ne sa'aninsu duk zazzaune da wasu kaya kalar pink, kamar yan Makaranta, saidai idan ka kula da ƙanƙantar Yaran da kuma yanayin gurin da suken zaka tabbatar ba Makaranta bace, dan gurin yamafi kama da Gidan Marayu.

daga chan nesa naji anji ana cewa," Muɗi'at da Muneebat, ku taso muje lunch"  , ta fada tana daga musu hannu daga chan tare da kwala musu kira, dagowa sukayi a tare.


ya Subuhanallah , Tsarki ya tabbatar ga Ubangijin Ar-rarshe, domin kamarsu ta ɓaci, dan har sunfi kama akan *ABUL -KHAIR*, susai suke matsifar kama, dan su ko dan banbacin nan babu .

Yara ne, da bazasu wuce shekara 12 zuwa 13 ba, insunyi gudun tsiya sukai 14, kyawawa dasu, su ba farare ba su ba jajayeba, amma dai zaimafi sauki kasasu, a layin jajaye , ga cute face dinsu mai kyau wadda take dauke da hanci har baka, da baki dan dai-dai wanda saika rantse ka maya, ko magana basayi dashi saboda tsabar ƙanƙantarshi, lips din nan kamar kunnan fire gasu red colors, tashi sukayi a hankali rike da hannun juna suna nufo Hajra dake yi musu magana.

juya bayan da sukayi ne suka fara tahowa, yasa na kara yin kirari ga Mahaliccina domin nidai, nace inda bata wani guri daga cikin jikin Yaran nan ba, tofa babu abinda aka ragesu da shi, domin saida suka juya tukuna na samu nasarar ganin tulin Sumar kansu, mai yawan gaske wadda da hula a kansu, amma hakan bai hana gashin dake kansu fitowa ba.

Yara ne ƙanana amma Ubangiji ya tsara musu halitta, mai daukar hankali , sai kace wasu Manyan Yammata

********************

Masarautar Nri, zaune Sarki Eri , yake a gaban Boka Shakri, gabanshi da wata katuwar kwarya , wanda take cike da jini, kallonshi Shakri ya yi, kafin yace "La'anane, Abin Bauta Kal'ana yasa maka Albarka, sannan yace ka dauki jinin nan kasha damin zaiyi farin ciki da hakan sauran kuma kayi mishi wanka dashi, zai Albarkaceka tare da Agulu, " ya fada yana kyarkyacewa da dariya.

ba ɓata lokaci Sarki Eri ya, dauki jinin da yake gabanshi cikin kwarya , sha ya farayi , saida ya kusa shanyewa kafin ya daga kanshi , ni saima yanzu na kula da Sifar Eri din, Munmunane ajin karshe, ga muni ga baki, sai abin ya yi, mishi yawa domin komawa ya yi, kamar Biri tsabar Muninshi.

kusa da Abin  bautar nasu, ya karasa, kwaryar ya daga, tare da fara zuba jinin a jikin gunkin, wanda yake matukar kama da dodo, yana zubawa yana mishi kirari har ya gama, yana gamawa ya fito, daga kinttacen gurin da aka killace domin Abin Bautar nasu.


ba laifi itama babbar Masarautar ce sosai , amma gaba daya mutanen garin babu wanda zaka kalla kaga Annurin Muslunci a fuskarshi gaba daya , manya-manya ne kuma baƙaƙe kirin gaba daya kamar Aladu, hatta Matansu baka ganesu da maza, saboda duk kusan Jikinsu iri daya ne.

cikin Izza yake takawa, rike da Sandar iko, yana tafiya ,ana zuɓewa ana gaisheshi, amma baya ansawa saidai daga hannu, a haka har ya shige part din Sarauniya Ochchi, yana shiga, ta tashi ta taroshi.

baya ya bigeta har ta fadi, kan carpet din parlourn, kayan jikinshi, ya shiga cirewa, ba ɓata lokaci, yana gamawa ya nufo gurinta gadan - gadan, bakyan gani .

fara cire mata kaya itama ya yi, ba romance ba komai ya fara having sex da ita, gaban kunyangi dake cikin part din ba kunya, suma basu damu ba, domin haka Al-adar kasar, take Basajin kunyar yin sex , a gaban kowa , su ba ruwansu , yana gama biyawa kanashi bukata ya tashi, ko takanta baibi ba , wata Baiwa da ta ajiye farfesun kan Alade, ya kalla, tuni King dinshi ta mike, ya kwadaitu da ita, jawota ya yi, itama bata ji komai ba, ta bashi haɗin kai, gaban Ochchi ya gama biyan bukatarshi , ya tashi yabar gurin yana tafiya yana saka kayanshi.

batare da wata damuwa ba, Ochchi ta sanya kayanta tare da komawa kan kujera ta fara cin farfesun da Baiwar ta kawo.

itama Baiwar ba tare batajin komai ba ta dauki kayanta tasa, kafin ta wuce bangarensu na Bayi.

shi kuwa Eri fada ya wuce, abinshi batare da tunanin ko yin wanka ba.

******************

"Khairu na, bari nasa a kawo maka tuwonka , dama kamar nasan zakazo nasa akayiminshi " , ta fada tawa washe baki, juyawar da zatayi ta sauke idonta kan Abul.

wata uwar harara ya wurga mata, kafin ya yi tsaki, dan hakanan basa shiri Nanni.

"yau ni naji baƙin bala'i wai kai wane irin dan bala'i ne, ni banason wanan wulaƙacin ba Abul-azad, ka fita idona na rude bana ciki da yan  rashin mutuncika, shege mai idanun mage, Wallahi karka bari, na tashi bala'in gidan nan, daga sleep", ta fada tana kwata.

''kin dade, baki tasheshi, ba wake tsoronshi mtswww", ya fada yana jan tsaki.

fashewa tayi da kuka, tana cewa "ooooh ni Abdul-jabbaru, ya haifamin jaraba, anya ba chanja ka akayi a Asibiti ba, aka dauki namu , aka bamu kai", ta fada tana kunfar baki.

shidai Khair murmushi kawai ya yi, dan ya saba ganin wannan dramar tasu.

wata Kuyanga ce, a cikin kuyangun part din Nanni, ta fito daga wani guri hannunta rike da food flash  da plat , gaban Nanni ta ajiye, tare da juyawa zata tafi.

"amma kedai wannan anyi Sallamammiya yo ina man shanun, kinsan kuma sarai Lele, bayacin tuwo saida man shanu", ta fada tana balbaleta da masifa...................


ga wanda zasu fara biyan kuɗinsu zasu biya #300, wanda ga wanda zai bari sai an fara paid book, kuwa tofa zai biya #400, ku biya kuɗinku ta wannan account number din👇.

1499884120
Umma salma sani.
access bank.

ko katin waya ta wannan number 👇.

07033371851.

ku tabbatar kun turo da shaidar biyanku ta hanyar yin screenshot, sannan ku turomin ta wannan number 👇.

07033371851.



Salmeert Sani Salman triple S°( Ƴar lelen royal star ce🧚‍♀️🧚‍♀️🧚‍♀️)

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Oct 15, 2022 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

ABUL-KHAIRWhere stories live. Discover now