part 2

52 2 0
                                    

By @amnaerh on wattpad        habiba dake tsaye tana qarajin tsanar yarinyar da tayiwa masoyin nata haka cikin qunar rai ta fadama mom duk abinda ya faru cikin sauri mom ta hau stairs domin zuwa dakinshi kwance ta iskeshi saman hadaddan king size bed dinshi yayi wurgi da p cap dinshi ko shoes din bai cire ba ya kwanta saman gadon tareda yin rubda ciki fuskarshi tayi ja sosai ga kuma sawun fingers dinta nan kwance zama tayi saman bed tareda shapa kanshi kamar jira yake ya fashe da wani irin matsanancin kuka lumshe hadaddun green eyes dinta tayi saboda dama tasan za'a rina har yau tana mamakin dan nata ace shekararshi 30 amma abun kuka baya mashi girma dora kanshi tayi a lap dinta tana shafa kanshi harta samu yayi shiru yana sauke ajiyar zuciya leka fuskarshi tayi taga idanunshi a kulle cikin muryarta me dadin sauraro wadda kanaji kasan ta manyanta tace "oya get off my lap, tunda bakajin magana kullum sai nace maka ka dinga cewa sorry idan kayiwa mutum abu amma bakaji.. you actually deserved wat she did to you daga yanzu ai zaka koyi cewa sorry" bude hadaddun eyes dinshi yayi wanda basuda banbanci da nata suma green ne sosai ga wasu haddadun kuma zara-zaran lashes dinshi wanda suka jike da tears yace "look wat she did to me pha kuma shine kike cewa i deserve it" ya fada tareda nuna mata fuskarshi dauke fuska tayi sannan ta fara qoqarin cire mashi riga sannan tacire mashi farar singlet din dake jikinshi sannan taja hannunshi har zuwa bathroom ta hada mashi ruwan wanka a bathtub din tareda saka wani hadadden bathbomb mai qamshi peach sannan ta pito walking closet dinshi ta shiga wata hadaddiyar navy blue jallabiya ta fiddo mashi tareda feshe da turaruka masu shegen dadi sannan ta pita daga room din....

Ahankali ta shigo parlourn tareda kayan shopping din bata samu kowa aciki ba sai kawai ta haye dakinta tana shiga ta cire kayan jikinta tareda fadawa bathroom saidata dauki 1hr sannan ta pito daure da wani lallausan towel bakin mirror ta tsaya ciki yake da kayan shafa iri iri ahankali ta sauke towel din dake jikinta "Masha Allah" shine kalmar dana furta saboda abinda na gani gashinta baki ne me santsi gashi dogo har tsakiyar bayanta fatarta farace sosai har green2 takeyi saboda tsananin fari idanunta irin light brown dinnan ne ga zara-zaran lashes dinta har curling suka danyi hancinta dogo ne kuma siriri sannan bakinta dan madaidaici kalarshi irin dirty pink dinnan.. boobs dinta irin tsayayyun nanne manya2 nipples dinta tsabar pink har wani red2 sukeyi waist dinta dan qarami dashi wanda yaji haddadun jigida sannan kuma ga ring din cibiya kai abin sai wanda ya gani butt dinta kam irinshi ake kira bubble butt saboda kamar balloon haka suke ga wani mugun laushi da suke dashi Masha allah kawai zamuce saboda komai yaji zamzam

Matsawa tayi daga bakin mirrorn tareda bude wata wardrobe wata yar kujera naga ta fiddo wadda tsakiyarta akwai rami sannan ta dauko burner ta saka a ramin wani jar ta fiddo wanda aka rubuta herbal durot na manzil alwafir (check them on instagram kayansu nada kyau sosai wallahi)
Zubashi tayi sannan ta zauna saman kujerar saida ta tabbatar tayi wurin 30min sama hayaqin ya gama shiga qasanta sannan ta tashi saida ta maida komai inda ya kamata sannan ta fiddo wani abu shima gani nayi an rubuta sanyi herb shima na manzil alfawir ne shi kuma zubawa tayi a cup tasha sannan ta mayar da haddadun mayukanta masu shegen qamshi da tsada ta shafe jikinta sannan ta dauko wasu lace bra and pant ta saka bata saka normal bra saboda boobs dinta suna damunta wasu lokutan ma ahaka take fita babu bra sannan ta saka wata riga mara nauyi ajikinta gashinta da a gyare yake ta saka ma hula sannan ta haye hadaddan kuma lallausan gadon wani irin ajiyar zuciya ta sauke sannan ta dan lumshe ido tana tuna wannan mara kunyar daya bugeta dazu wani tsaki taja sannan ta juyar da kanta gefe ahaka bacci 6arawo ya saceta ba ita tashiba sai da aka fara kiran sallar magrib da addu'a dauke da bakinta ta tashi sannan ta nufi bathroom dinta alwalla ta dauro sannan ta pito bude wardrobe dinta tayi ta dauko hijab sannan ta shimpida prayer mat ta tada sallah....

Zaune yake saman kujerar office dinsa cikin wata hadaddiyar suit din roberto cavalli ga wata hadaddiyar wrist watch dinsa ta audemars ta diamond sai qyalli take a hannunsa ya sumar kansa da sai sheqi take saboda gyara an daureta da wani rubber band saboda har wuyanshi sumar waya ce a kunnensa iphone 14 pro max yana lumshe ido ahankali ya saki wani qayataccen murmushi yace "she dunno who she's dealing with zan koya mata hankali sosai yadda gobe idan wani ya sake bata irin wannan deadly shawaran ba zata dauka ba" kashe wayar yayi sannan ya sake dialing wata number dauka akayi daga dayan bangaren akace  "good evening sir" amsawa yayi sannan yace "david kanaji na zan turo mk wani pic ynx so nake ka bincikamin komai akan yarinyar sannan duk inda zaku nemota ku nemo inaso ku koya mata lesson dinda wannan tsiwar dake kanta zai sauka" david dake sauraranshi yace "alright sir, zaayi duk yadda kakeso" daga hk ya katse wayar tareda yin wani irin murmushi sannan ya jawo laptop dinsa yana sake kallon drawing din car daya gama ynx it's so perfect shi kansa yana mamakin yadda mutane sukeson motocinsu na tesla company dinsu yayi suna sosai a ko ina a duniya sauke ajiyar xuciya sannan yayi shutting din laptop dinsa down ya saka komai a suit case dinsa sannan ya bude fridge din dake office din ruwa ya dauko me sanyi ya daga kai yana sha adam's apple dinshi na bobbing up and down saida ya shanye ruwan sannan ya ajiye goran a dustbin ya dauki suitcase dinsa tareda wayarsa ya pita...

Tsaye take bakin school din tana jiran driver yazo daukarta saboda yau bataxo da car dinta ba wata black tinted car taga ta tsaya daidai ita tsayawa tayi kallon motar don taga ko waye aciki da sauri suka bude motar suka turata ciki sannan suka rufe tana ganin kattin maza ta fasa wani uban ihu da suka dode mata baki da wani handkerchief nan take ta sume suna isa gidan suka shiga da ita wani empty room suka yasar da ita a qasa da wani irin gigitaccen mari david ya dauketa a haukace ta tashi daga suman da tayi tana qara kallonsu sannan ta fashe da wani marayan kuka tana fadin "dan Allah kuyi haquri ni menayi maku?" Wani marin david ya sake sauke mata sannan ya cigaba da bugunta tun tana kuka harta kasa koda daga yatsanta sai daya tabbatar yayi mata lilis sannan ya qyaleta wani huci kamar wani zaki kallon sauran abokan aikinshi yayi yace "tunda munsan gidan da take muje mu zubar da ita a qofar gidan kawai" jinjina kai sukayi sannan suka fara janta a qasa saida suka isa wurin motar sannan suka sakata ciki adaidai bakin gate din gidan suka ajiyeta sannan sukayi tapiyarsu da yake unguwar masu kudi ce babu wanda ya gansu har suka fice daga unguwar... Mai gadi ne ya leko saboda jin qara mota da yayi a wani mugun firgice ya zaro ido ganin aminatu kwance aqasa bata ko motsi da gudu ya shiga yana qwala ma hajiya kira yana shiga parlourn ya fadi qasa ya amani dake zaune tareda mijinta wanda ya dawo daga tapiyar da yayi yace "lapiya malam salisu"
Nuna waje ya ringayi da fingers dinsa ya kasa magana dakuar ya iya budar baki yace "hajiya qarama" sannan ya mike da gudu ya pita suka bi bayansa....

Do me a favour
Comment
Like &
Share

AMINATUWhere stories live. Discover now