4

121 3 0
                                    

💔RAYUWAR MAKARANTA💔




*From the writer of  RUWAN DARE,RAYUWATACE,TAWA KADDARARCE HAKA,GABA DA GABANTA AND DIJEN KAUYE*🥰

*_follow me on watt pad @ prettysalma17_*




*_16-20_*💔





Tafiya tayi tafiya yau mi'at takwashe wata guda daya ciff cikin ggss,kuma a yau ne ake visiting day,inda duk  student ke murna wasu sunyi kitso harda lalle murnar zaaga yan gida.
Bangaran mi'at ma feddy tasaka anyimata kitso dayake mashaallahu akwaita da tsayin gashi,anyimata kitso mai kyau,lalle kuma tare dasu aysha sukayi na ja a yanyatsu sunfito rass sunyi kyau abinsu.

Karfe 12 daidai akayi ringing nafita class area,ankora kowa yafita anbar hostel da metrons kawai.

Suna cikin tafiya gang dinsu baki daya cikin uniform white and ash ga sandals Dinsu sunshade Da white sucks so Masha'Allahu,Saide acikin gang din babu salma wadda tunda dukayi fada tadena shiga cikinsu,baki dayansu fushi take dasu ko ganinta sukayi sukayimata magana bata tankasu saima dai ta dauke kai,luba ce tacemasu duk sufita harkarta indai sune sunanan zatazo ta nemesu shiyasama suka shareta.

"Ni wallahi dadi nakeji yau zanga ammie na"

"Hahahaha,Sannu diyar ammie,wayaga auta,kekam mi'at daga gani ammie na fama dake"

"Hehehe,wallahi bawani fama da akeyi dani,ke nifa babu ruwana,miskilamafa wasu ke cemin"

"Jar uba,inda ba miskilaba amma kam mi'at kin cuci miskilanci,yo ai idan kinason kiga miskilanci to kizo wurina ko bebes"hawey tayi magana.

Dariya baki dayansu suka saka,haka sukatafi sunata fira.
Dede bakin class din su Senior marry zasu wuce sukaji ankwalamasu kira amma sukayi banxa kamar basujiba.

"Ke dan uwarku bakuji ana kiranku" wata senior da tazo shiga cikin class din tafada.
Tsayawa sukayi kamar sun hada baki sukace"mu ake kirane"

Cikin dura ashar tace"aah uwarku nake kira shegu yan iskan banza yan iskan wofi,narantse da Allah duk sainaci uwarku,idan takamarku rashin kunya nice maganinku"
Duk wannan maganar senior zabba'u ce takeyinta"

Yatsina fuska mi'at tayi cikin halin ko inkula bare tsoro domin yanxu tadenajin duk wani tsoron duka ko zagi tace"Allah yabaki hakuri,dauka muke ai badamu kukeba sabida munga mutanan dake giftawa tanan da yawa,kinga kuwa babu yadda zamuyi tunanin cewa damu ake"

"Ya subhanallahi,wace tsinanniyarce ke fadin maganar nan"muryar merry tayimata dirar mikiya cikin kunn"

Dakewa mi'at tayi nanma tace"nice yaya marry"

"Zonan"

Zagayawa mi'at tayi gaban marry tayi tsaye"

"Kikamin tsaye gabana,dan ubanki kirageman tsawonki"

Sandals dinta tacire tasaka adede inda zata duka tarage tsawon nata.

Fat fat fat kakejin saukar bugu ajikinta,hannu tasaka takare fuskarta har tagama dukan nata,suma abokan sauran tafiyar tace surage tsawonsu duk tahada baki daya taci ubansu.
Bayan angama dukan nasu sukayi yunkurin tashi sutafi amma merry tace"ubanwa yace kutashi,dilla kukoma kurage tsawonku banzaye daku"

Cikin kunkuni luba tace"mukam dai ba banzaye bane can kiga banzaye dakin uwarki"

Wata yar ss2 ce tashigo iyatawa,tana shigowa merry takalleta tace"baby ina kika tsaya wai tun dazu nake faman jiranki"

Cikin kulawa iyatawa tace"sorry love wallahi inacan muna shirya kayanmu yanxunma tahowata nayi"

Duk wannan maganar da iyatawa keyi tanayintane tana kallon mi'at da idanunta nakan merry ko kiftawa batayi.
Zagayowa iyatawa tayi tazauna kusa da merry takama hannunta cikin nata tace"love pls ina nemamasu afuwa akyalesu hakanan sutafi"

Harara merry tasakarma iyatawa,amma still iyatawa batadena fadin abinda take cewaba"haba love dan Allah kukyalesu,yaufa ranar visiting.....Ya isa"marry takatseta tare dacemasu sutashi sutafi.

Tashi sukayi suka fita daga class kowaccensu tana mai durama merry ashar banda mi'at da taji ranta yabaci sakamakon yadda taga iyatawa na wani shantakema merry.

Cikin so da kauna merry takalli iyatawa tace muje ko"

Cikin basarwa iyatawa tace"ina kuma zamu"

"Yamukayi dake"

"No pls love kibari ba tanxunba,kinga tana iya yiwuwa mukoma daki kuma Yan gidanmu suzo"

"Wai daughter miyasa kikeson musgunamin,kodan kinga ina sonki shiyasa kikemin haka ko"
"Ba haka bane love kifahimceni mana,kinsan dai bana hanaki komi kinsani,am all urs so banason kina fadin haka,and pls love Ina Neman alfarma agareki if possible"
Batare da merry ta kalletaba tace"inajinki,ai kinfi karfin alfarma awurina,kifadi duk abinda kikeso namaki indai hakan zai farantamaki ashirye nake da namaki shi"dayake merry tana mutuwar son iyatawa,duk fadin ggss babu mai saka merry tayi abu batayi niyaba inba iyatawaba,kuma duk wanda ke cikin ggss yasan cewa merry da iyatawa lovers ne.

Kamo hannuwanta tayi tana murzawa cikin wani irin salo mai kashe jiki tace"pls mommy inason kidena takurama mi'at,takurar da kikema mi'at tayi yawa plsss"

Zare hannunta merry tayi daga cikin na iyatawa tace"watt,daughter kinsan mikike fada kuwa,mi'at,mi'at fa,miye tsakaninki da mi'at da har zakifadamin wai nadena takuramata,to kodai sonta kikeyi banda masaniya"

"Haba mom Bahaka bane wallahi babu wani abu dake tsakanina da ita,amma gaskiya nafadamaki takurar da kike mata tayi yawa,yarinyarnan tun kina dukanta tana kuka hartakaiga yanxu bama tajin tsoronki,and mom ni nahango abinda baki hangoba a idon yarinyarnan plss....ya isa haka banason jin komi,kifito direct kicemin sonta kikeyi,anyway gaki gata nan,tashi kibani wuri"rai bace take magana idanuwanta sunkada sunyi jawur.

Ganin yadda ranta yabaci iyatawa tayi tayi ta fahimtar da merry amma dayake meryy ranta yariga da yabaci takima ta saurareta haka iyatawa tatashi tafita daga class.

Koda suka fita kowace nata maida albarkacin bakinta banda mi'at da takyalesu kawai sunata surutansu har suka isa class dinsu basu dena tsinema merry ba,ma'u ce tace"wai mi akayimakune zaku shigomana class kunata tsine tsine kamar wasu maguzawa"

Harara mi'at ta ballamata nan taja baki tayi shiru.
"Ni wallahi kunsan mi"Aysha tafada.

"Aah saikin fada"

"Narantse Da Allah ni iyatawa nakeso,ba karamin burgeni takeyina tanada kirki wallahi"

"Ahhh badole kice tana burgekiba tunda ta kwaceki daga hannun merry ba"hawwer tafada cikin tsokana"

"Aaa wallahi bawai dan takwacemu bane,ai kinsan duk fadin GG iyatawa ce kadai zata iya daka merry tayi abu koda batayi niyar yinsaba,kawaide tanada kirki kuma ko ba komi tana hana merry wani zalunci"

"Kumafa Aysha mag an ark I dutse"

Hakadai har akazoma kowa visiting sunata murnan ganin yan gida har lokacin tafiya yayi duk aka tafi,mi'at kam sarkin shagwaba kuka tadingayi da ammie tatafi yo misu luba zasuyi inba dariya ba,dariya sukeyimata bilhakki da gaskiya"amma dai mi'at kinji haushi banza kawai,wai kukan gida cafff"sumayya tafadamata.

Ahasale mi'at taburma ma summy zagi tacigaba da kukanta.
Haka suka dakko kayansu suka nufi hostel mi'at din bata dauki komiba saima kukan da tacigaba sukam suka tasata gaba sunata babbakamata dariya abinsu.

Dede bakin gate din hostel suka hadu da iyatawa tasaka yara sundakkomata kayanta taga mi'at na kuka,tsaidasu tayi cikin kulawa tace"mi'at mi'akamaki kike kuka,kadafa kicemin kukan gida kikeyi"

Karafff aysha ta amshe xancen da cewa"wallahi yaya iyatawa shinefa takeyi,wai ammie tatafi tabarta tabushe da dariya"

"Ayya sorry kidena kuka kinga friends dinki natamaki dariya,haba kefa yanxu kin girma,zo muje dakinmu kirabu dasu"taja hannunta suka nufi hostel din.sukuma su summy suma suka nufi dakinsu.

RAYUWAR MAKARANTAWhere stories live. Discover now