23

2 0 0
                                    



Maryama ce tsaye gaba mn mirror da alama shiryawa ta ke sanye ta ke da lace wanda aka mishi beads work
Dauri ta gama ta re da sha powder da koma lip balm mayafi ta dauka wanda daya daga cikin masu aikin gidan ta kawo mata hade da kayan
Fesa turare tayi sannan ta dauki jaka da Wayarta ta fito

Kamar sun hada baki shi ma daidai lokacin ya fito daga nashi dakin kallo daya yayi mata ya dauke kai
Ja da baya tayi ta bashi hanya ya wuce
Binshi ta ke a baya har suka sauka daga stairs basu tsaya ko Ina ba sai parking space inda jala da hafiza ke jiransu
Toh Ina zasu je? Ta fada a zuciyar ya domin yau ma bai sanar mata inda suka nufa ba
Auntyn mu ykk? Cewar hafiza tare da rungume Maryama
Lfy lau an tashi lfy
Alhamdulillah
Ina wuni cewar Maryama tana kallon jalal amsawa yayi fuska a sake sannan suka shige cikin mota

Basu dade suna tafiya ba suka isa inda zasu
Bude musu mota akai suka fito
Tunda suka fito ta suke cin karo da mutane daban daban
Ganin manyan manyan yen siyasa ya saka Maryama gane inda suka zo
National Assembly office dake garin Abuja
Amma me ya hadasu da siyasa koma? Tambayar kanta tayi ganin bata da amsa ya sakata kauda zancen daga kanta

Tun da ga waje suke hadawa da manyan mytaje daban daban wadanda fuskokinsu ba biyayya bane suan gaisawa ganin duk sun san jalal da kamal
Arziki na nesa cewar Maryama a hankali ganin babban dakin taro wadda kyaunshi bazai misaltu ba sanyi da kamshi me dadi ya kauraye gurin daya daga cikin ushers din gurin ce ta musus iso zuwa inda kujerar su ta ke

Tun da ga waje suke hadawa da manyan mytaje daban daban wadanda fuskokinsu ba biyayya bane suan gaisawa ganin duk sun san jalal da kamal Arziki na nesa cewar Maryama a hankali ganin babban dakin taro wadda kyaunshi bazai misaltu ba sanyi da kamshi...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.


Basu jima da zama ba sauran mutanen duka karaso a ciki har da president Buhari kowanne sia da ya mike ya kafin shugaban kasa ya zauna
Bude taro akayi da addua kafin a fara mgnr da ta kawo kowa

Tunda aka fara mgn Maryama kanta na kasa Tana daban wayar ta abunda tagane kawai shine ana meeting ne akan yadda zaa kawo a gaji zuwa ga nakasassu karatu da dai sauran mabokata wadanda duniya bata san dasu ba
a kalla an kwashe 3hours ana meeting din kafin a gama inda aka tsayar da ma tsayar zaa tura kudade zuwa ga kowacce jaha dake fadin Nigeria za koma ayi hakan ne ta hanyar kamal domin tun ba yau ba ya saba yin hakan
Nan aka rufe ta ro kowa ya mike ana gaisawa da juna

Basu tsaya ko Ina ba sai bakin motar da ke jiransu a parking lot
Tunda suka fito daga gurin Maryama ta lura Hafiza ta hade rai ko murmushi batayi
ganin haka ya saka ya yi mata shiru bata ce komai ba har suka isa gida unlike yadd ta Saba ta ishe ta surutu
ko jiran jalal batayi ba ta shige ciki ta barshi tsaye
Sai a lokacin suka gaisa sosai ita da jalal kafin ita ma ta bi Kamal su ka shige bangaren su
Prepare tea and fish roll for dinner
Yana fadin haka ya shige daki
Toh bazaici abincin dare ba ? Oho
Ita ma ta shige dakin ta wanka kawia tayi ta kwanta bacci tare da saka alarm din da zai tashe ta bayan sallar magribh tun da bata sallah

............................

Why all this attitude are Oky hafiza?
No I'm not haba a nan din ma sai an nuna banbanci? Wai Danallah da ne kamal ya fi ka? Me yake dashi da baka dashi
Hafiza kian lfy kuwa
Jalal banda lfy I'm not Oky!!! Meyesa zaa dau ragamar komai a dankawa kamal? A gida ma an bashi komai kamal kamal kafin a Kira sunanka a kira na kamal sau 100 Meyesa kai ba zaa zabe ka a baka nauyin ko nace matsayin da aka bawa kamal yau ba
Kallon ta ya tsaya yi na wasu minutes kafin ya ja hannunta zuwa kan kujera suan zauna

Kalle ni
Ba musus ta kura mishi ido
Ni da Baki na nace miki ana nuna banbanci tsakani na da kamal? Ko ni na fada miki na damu da abubuwan da ake bashi?
Amm....
Tambayar ki nake
Aaa
Toh koma me muka rasa hafiza? Mene kika nema da baki samu ba wane irin girmamwa ce baa baki a matsayinki na Matar dan sarki me kike so da ya wuce haka sau nawa zan fada miki karki sake ki dauko irin tunanin hajiya amma Kina mun kunnen kashi ki sani ke Zaki sha wahala ba ni ba ita ma dan mahaifiya ta ce ba yadda zan yi da ita amma Idan har ke Ina matsayin mijinki ban isa na ce ga abunda zaki yi ki yi ba toh ki sani Zaki je je fe kanki a mtslr da Bbu wanda ya isa ya kawo karshen ta Idan banda ma karamin tunanin irin naki ni na fada miki nayi karatu kan harkar siyasa? Ko a tunaninki haka kurum aka dauki mukami aka bawa kamal wai abunda ya karanta kenan sannan ya na siyasa ni koma na taba ce miki akwia siyasa a sana'ar da nake? Even though shi na ba indai yake ba amma yana dan tabawa ni da yau neon albarkacinshi muka ci da bamu da hanyar da zamu zo nan sanna koma ko kin manta ya girme ni ne? sai a tsallake shi a bani?
Hmm shkn jalal in sha Allah bazan sake mgn Akan wani abu da ya shafi kamal ko wani na kusa da shi ba

Tana fadin haka ta wuce sama bin ta yayi da kallo tare da Girgiza kai....

.........................

Bayan shigar kamal daki sallah yayi sannan ya samu kujera kusa da window ya zauna
Gaba daya ya rasa me yake mishi dadi ya rasa Ina zai je ya samu saukin damuwar sa
Waya dauka tare da dialing no Mama
Hello maman
Salama alaikum kamal ykk?
Lfy kalau y gida
Alhamdulillah kun sauka lafiya how was the meeting
Fabulous as usual
Toh MashaAllah Ian sirika ta?
Tana waje
Me take
I can't specify
From your voice I can say you're disturbed what happened???
I also don't know Mom I'm just confused about everything
Wait.. take a deep breath
...
Yauwa yanxu am nutsu ka mun bayani
Mama ba wani abu bane kawai mgnr da mukayi da tsohuwa ne "Kiyayya tana iya komawa soyayya amma soyayya bata taba komawa kiyayya" thiss has been cracking on my mind
Toh kamal Idan ba da wani abun a kasa ba me zai sa ka damu da wannan mgnr zancen ta gsky sannab koma Ina da tabbacin wata rana da kanka zaka tababatar da hakan tun yanxu alamomi sun fara bayyana cewar kai ma ka fada soyayyar Maryama
Mama??
Yesss
Mgn zai yi sai koam ya fasa
Mama ana kirana later
Oky take good care of yourself
I will..

Ajje wayar yayi gefe yana rewinding mgnr da suka gama yi yanxu
Ya fara son Samira ( Maryama ) ? No this's not possible Sakina fa?
Mgnr tsohuwa ya fara tunawa
shin dgsk ne abunda yake Maryama bai dace ba? But ita ta janyo wa kanta sai da yayi mata warning din ta rabu dashi tun kafin a daura aurensa amma sun abun duniya ya rude mata ido and now she's seeing the consequences bai ga dalilin da zai bata hakuri ba ko ya daina wulakanta ta
Dogon tsaki yayi dai dai lokacin akai knocking a kofar dakinsa
Come in

Ganin jalal ya shigo ya saka shi faking murmushi
Buddy you look loose
What do you see?
Ah aha kamalu tsohuwa ai duk wanda ya sanka toh zai gane ka idan kana cikin damuwa so open up
I'm just confused buddy
Wait baka sallar da na fada ma?
Ina yi but not alla the time
Haba dole ka shiga damuwa na fada ma ka dinga sallah dare wato tahajjud ka fada wa Allah damuwar ka kana daga zaune komai Zia zo ya wuce balle nasan damuwar ka bazata wuce Maryama ba look buddy ni ma auren nan na dole akai mun ka sani kowa ma ya sani gwara kai ka hadu da Matar kafin ka aure ta ni koma fa? Sai da aka kawo ta nagan ta amma ya zanyi dole na sanyawa zuciyata hakuri na kuyi zama da ita domin ban da wani option da ya wuce haka yanxu Idan ba wani na fadawa taya na auri hafiza ba a ganinka wa zai gane irin zaman da mukayi da ita? Bbu toh kai ma haka zakayi ka hakura da giraman kannan naka ka sauke shi guri daya ka nutsu ka nuna mata irin yadda kake so ta zama ina da tabbacin zata yi kokarin zama haka amma gaba daya kabi ka damu kanka akan abunda bai kai ya kawo ba

You won't understand jalal halin da nake ciki da naka is different I told this girl ta yi calling off auren mu tun kafin a daura amma ne ta mun? She pays deaf ear to what ever I said to her.....
Naji naji kamal abunda nake cewa shine ka nutsu ka saurayi abunda zuciyar ka ta ke so daga nan zaka yanke shawarar abunda ya dace kayi amma Idan har kasan gallazata mata zaka cigaba da yi kamal gwara ka sake ta it will be so much easier akan irin zaman da kuke even though bansan ya zaman naku ya ke ba but I'm sure bbu wanda yake Jin dadinsa a cikin ku

I'll
I will get going dama kawai shigowa nayi domin na Lura daxu ba a dai dai kake ba
Thanks buddy a gaishe da amarya


Dan sarkie

Comments like & share

Dan sarki (awaiting editing)Where stories live. Discover now