NAMIJIN KENAN 1

3.8K 72 2
                                    

[12/11/2016, 2:34 AM] Ashadiyya: .°.°.°.°.°.°.
.°.°.°.°.°.°.
    °.°.°.°.°
    
    .°.°.°.°.
.°°.°.°.°.°.
.°.°.°.°.°.°.
🏀🏀 *NAMIJIN KENAN*!!!

         _*Written by Humairah B Melody👄*_

        *Dedicated to my lovely BAE*😘
 

_*Bismillahir rahmanir rahim, praise be to Allah the most gracious the most beneficient who spares our lifes to witness this bright new year❤ be it hijri or Gregorian calendar..... May Allah give us all the good things in this year as we witnesses it may we witnesses the end of it AMIN👏🏻*_

_*Am Back again wit a touching story of life may Allah guide me true, Amin*_😀

_______________________

0⃣1⃣

    "Gari anfara hunturi, koh ina hazo k'ak'e  gani, k'owa k'a gani sanye yake da rigar sanyi babba k'oh k'  arama, ga k'uma hula, shigardai da gani bata gayu bace, inda wasu suk'a maidashi "fashion". K'amar    K' ullun yadda nasaba yawo In zaga inyi ta bulayi cik' in gari don ganin halayyar (Dan Adam). "W'  anda baya rasa nasaba da abunda j'ar fata, Wato bature yak'e cewa (Tourism yawon bude ido). '

" Tafe nak'e acik'in adaidaita, inda duk naga wajen t'aruwan mutanene, nak'an sauk'a nayi.         cik'  insu, Na shimfid'a abun z'amana," inso samume", wata sa'in harda lemo na da ruwa harda snacks",. nake siya. Nakan kashe D' ari biyar a' k' owace Fita,   'Don jin dadin zama da samun abok'in hira",
          
     .°.°.°.°.
'K'  amar yadda k'owa yasani, sunana Aysha     w'  acce mutane dayawa suk'afi sanina da Humairah" inada kimanin shekara a Ashirin da biyu a duniya," )(An haifeni ashek'aran Alif dubu d' aya da d'ari Tara da chasa'in da biyar 1995", Asibitin k'oyarwa ta Ahmadu Bello teaching hospital dake tudun wada Zaria",
      "Nayi primary na a ci'kin Barack, command children school Z'aria, inda na k'  are 'a' shekarar d'ubu b'iyu da shida"
Daganan na z'  arce,"
Makarantar gaba da primary, Wato "Secondary"                 D'emonstration     secondary school                K'ongo Annex dake cikin ",Ahmadu Bello University.
"Bayan daga bisani yanzu ina k'walejin ilimi ta tarayya," Wato F.C.E dak'e nan cik'in garin Zaria Kaduna state.
"Mu goma sha bak"wai ne," ciki nice ta biyar inda nakebin yayyina hudu maxa.

*Tushen labarin*
   "Zaune nak'e cikin filing polo, inda mutane suk'a taru" maza da yara manya da matasa, yan mata da samari",
"Bayan wasu yan mata na zauna su uku," daganinsu yaran masu k'umbar, yak'ushi ne," kowacce da irin shigar data amsheta," suba matan aureba kuma suba'ace musu yan mata ba," dukda it's not a taboo ganin mace budurwa k'amar girmansu acik'in birni," Hada dani nan.
     ",Duk' ansu, bazak'a k'irasu munana ba," k'owacce tasa kayanta. Mai k'yau da tsada," RAS naji daya tace wanda hakan ya rudani," nasara wane irin sunane,? Sbd in k'ara kai k'unnena, kusa dasu yasa na mik'  e tsam. Na canza direction," inda idanuwana zasu ganemi, kuma kunnuwana su jiyemun," inta kama inyi kawance dasu....... Don karamin aikin Humairah kenan.

©Love you ol 😘
[12/11/2016, 4:50 AM] Ashadiyya: .°.°.°.°.°.°.
.°.°.°.°.°.°.
    °.°.°.°.°
    
    .°.°.°.°.
.°°.°.°.°.°.
.°.°.°.°.°.°.
🏀🏀 *NAMIJIN KENAN*!!!

        _*Written by Humairah B Melody👄*_

         *Dedicated to my lovely BAE😘*

_________________
_____

0⃣2⃣
         
     "Bina sukeda kallo, da'alamu, j'inina ya hadu Dana daya daga cik'i, nik'oh funfurus, "nayi na had'a rai Gamida k'  auda fuska," Ina k'  allon matasa masu wasan tseren mashine....,      "Abunda k'unuwana suk' a jiyemun ne yasani j'uyowa da sauri, " ganin ance RAIHAN kinsan wani Abu? babu Wanda zaice kafar roba gareki," sbd kin maida tafiyarki fashion.
Hmmm Naunauyan ajiyar z 'uciya tayi lokaci d'  aya ta bata rai", wacce ak'acewa raihan, tayi tace, illar NAMIJI KENAN,"!!!!!!

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jan 04, 2017 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

NAMIJIN KENANWhere stories live. Discover now