MATAN ALI

2K 74 9
                                    

*_MATAN ALI_*
_(The most lovely story of nice family)_

           ®
_Nagarta Writter's Association_

      _Mentors_
_Danladu Haruna_
_Ibrahim Barister_
_Auwal Danbarno Ag_
_Aisha Mazoji_

                ©
*BILKISU BILYAMINU*

              1-5

     Ta gefin ido take kallan shi,gaba d'aya ya  tafi da imanin ta,ita dai sosai yake burgeta,zata zauna gidan auran ta kuda kullum zai dinga yankar naman jikinta ne karewar shariya,kuma badan haka ba,zata yima baffan ta biyayya kamar yanda ya bu'kata.

    Daga saman bene take sak-kuwa gaba d'aya ilahirin jikinta rawa yake,riga ce iyakarta gwaiwa da kadan ma ta idasa gwaiwar,mai hannun vest ce,kuma daman ba'a maganar breaziya  saboda da breaziya take had'e,santala santalan chinyoyin ta a bayyane suke daga saman benan da take sak-kuwa ya kalleta ya kauda kai,idan akwai wadda ya tsana gaba daya rayuwar shi bai wuce *_MUNAYYA_* ba,wadda tun farkon haduwarsu ya d'auki karan tsana ya dura mata,gashi wai yau itace matarshi,tsaki yayi ya kara tamki fuska,d'aya daga cikin kojeran _daining table_ din ta jawo ta zauna, tana yatsina fuska,wani mugun kallo ta watsama *_DIJE_* ai bata san sadda ta mike ba ta nufi saman bene ta shige dakinta.

   _Flacks_ ta jawo da niyyar ta zuba ruwan zafi sai ta ga koko ne,da sauri ta ajeyi shi ta kwalama peter kira,cikin sauri ya bayyana gabanta yadan rissina yace _"good moning_ ma"

    _"You are such an animal,how dia you_ zaka dama mana koko a cikin wannan gidan, an gaya maka muma dangin yarbawa ne?"

    "Sorry ma,ban dama koko ba wallahi"

     _Flacks_ din ta d'auka ta jefa mashi, bayan yayi saurin gocewa da ya fasa mashi ciki,ya buge bango ya fad'i kasa ya fashi tace"uwar kace nan ciki?kana nufin na maka 'karya kinan?"

      "Sorry ma!amman ban dama koko ba wallahi,ga _flacks_ din da na dafa ruwan zafi can"ya nuna matashi da hannunshi.

    'Kara kulewa takeyi idan yace bashi ya dama kokon ba" akwai wani kuku a gidan nan bayan kai ko?"

    Kai ya kad'a yace"babu ma"

     Tashi tayi daga inda take taje har inda yake ta d'aukishi da wani mari tace"uban wa ki maka karya?bayan ga kokon ina gani"

     "Ina ganin _Aunty_ karamace ta dama ma oga saboda naga jiya ta aiki Audi driver ya kai mata markadan gero"

       "Wacece _Aunty_ karama kuma a nan gidan"ta fad'a tana yamutsa fuska.

   Peter yace "Mai kama da larabawan nan"

     Ta gane wadda yake nufi,duk wannan abin dake faruwa tsakanin peter da *_MUNAYYA_* yana jinsu amman ku kallan banza basu ishi shiba.

      Dawowa tayi ta zauna saman kujera sannan takai duban ta inda *_ALI_* yake yanayin fuskar shi ya tabbatar mata da babu sassauci a tare da shi, tsaki ya ja mata ya kara kauda kai ya cigaba da shan kokon shi da kusai wanda *_DEJI_* tai karambanin had'a mashi,a tsamanin bazai shaba sai gashi kuma yasha sosai.

      Tsaki tayi niyyar maida mashi sai kuma ta tuna da rashin mutuncin shi,sai ta fasa,saboda bata san daliliba yau kawai sai taji tana shakkar shi,  _flacks_ din ta jawo da niyyar ta had'a shayin da zata zuba ma cikinta.

    Daga chan bayan ta taji ana fadin"wake mana hayaniya tunda safin nan kamar gidan haya?kuma naji ana maganar koko,kamar gidan tsiya"

    *_MUNNERA_*ce take sakkuwa daga saman benan kumai na jikinta bayyane yake idan akayi duba da wata riga da ta saka,slik ce amman gaba d'aya ta d'ameta,ga _eirpace_ ta makala a kunnuwan ta, tana danna waya,cikin sakan din da baifi goma ba ya kare mata kallo,babbar mtsalarta karya da jin kai ga gadara kamar diyar shugaban kasa,shi kuma ya tsani makaryace farkon ganin da ya fara yi mata da karya ta tareshi shiyasa ku ganinta bayya sanyi,kai ya kauda ya taba baki yana jin wani bakin ciki a zuciyarshi,da Alhajin shi ya tara mashi mata hudu a gida babu wacce ta zaba,kuwacce ya tsani ganin ta ma sannan ga wadan nan rid'a rid'an da kullum sai sun tada mashi hankali da iri irin muggan shigar da sukiyi,bai saniba ku da gayya ma suke Mashi haka,oho amman sannu a hankali zaiyi maganinsu d'aya bayan d'aya.

    'Daya daga cikin kujirun _daining table_ din itama taja ta zauna,sai suka sakashi tsakiya gefan shi ta kalla domin ta gaida shi,idanuwan shi ya dago suka had'a idanuwa da sauri ta dauki kanta,sai ta wayanci ta kwalama peter kira,gargadi ta hango na zakici ubanki idan kika daman.

      Ran *_MUNAYYA_* ya gama baci da *_MUNNERA_* saboda tana mata shigar hanci da kudun-dune tsaki tayi tace"gidan tsohu mai kike ce inba koko da kusan ba,dan kin samu an had'a da Allah da Annabi an wurguki nan gidan shine zaki kara farashin karyarki,tunda Allah ya halicci duniya ban taba ganin makaryaciya irin kiba"

     "Kina bani mamaki,kina mace amman fitinar ki tafi ta ta'kadarin namiji yawa,ki kuwa baki barshi ba anya kuwa har tsofaffinki kina raga masu kuwa?ku da yake wanda ya gaji tsiya,cikin tsiyar zai daw-wama"

     Duk abinda ki faruwa tsakanin su *_ALI_* yana jinsu,amman ku kallo basu ishi shiba,yama 'kagara ya gama abinda yake ya fita gidan,idan yasu su kunna ma kansu wuta kariwar futina.

     Peter ne yazo,ya rissina cikin girma mawa yace ma *_MUNNERA_* _"good monin ma"_

     Hannu ta dan d'aga mashi tace" _please help me with is"_ ta nunama shi tarkacan kayan shayin,daman kuma yasan aikin shi, saboda duk sanda zata zauna cin abinci sai dai ya _saving_ dinta kumai, a cewar ta wai ai biyan shi akeyi,saboda haka duk cikin aikin shi ne.

     Yana had'a mata tea din amman gaba d'aya hankalin shi na kan *_MUNNERA_* wadda kirjin ta yake tantsan da dukiyar fulani,saboda kyansu da girman su har wani kyalle sukeyi,gaba d'aya ya raja'a ga kallan ta, *_ALI_* ya gama _break_ dinshi ya dago zai ma peter magana ya kai mashi _briefcase_ mota,sai ya ankara da abinda ki faruwa,ranshi yayi kululuwar bace,gyaran murya yayi,da sauri peter ya bar wajan har yana tun-tube saboda yasan gaman su da *_ALI_* a wannan gan-gancin da yayi.

      *_MUNNERA_* da bata san abinda ki faruwa ba tace"bazan iya had'a wajan _break_ daki ba ,bari in bari ki gama na dawo inyi kada ki tambaru wata karyar da zaisa in zubda yaran cikina gaba d'aya"tashi tayi ta nufi _stairs_ din hadda d'an gudunta take had'awa,sai ya zamana hatta yar rigar dake jikin ta tana d'agawa,ta wutsiyar ido yake kallan duk abinda takeyi,wani mugun tsaki ya ja wanda har *_MUNNERA_* sai da ta waiga tana kallan shi,hantar cikin ta ta kad'a,yanda taga idanuwan shi sunyi ja,fuskar shi ma tayi ja, saboda tsananin bacin rai,a zuciyar ta take ayyana wannan akwai kudugu sarkin zuciya.

  *SADAUKARWA GA.....*

*_Lubee Mai'tafsir_*
*_Hauwa M Jabo_*
*_Aisha Mazoji_*

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jul 16, 2017 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

1Where stories live. Discover now