Kida neh yake tashi a qasar Bizar, irin kidan nan na nada sabon sarki, cincirondon mutane da suka yi dandazo a palace din sai murna suke. Na matso kusa da wasu dattawa guda uku. Daya me jikin neh naji yace "ai tun yana Yarima muka ga alaman zai gaji Marigayi Zarrah gashi kuma yanzu har ya mayar da rijiyan gishirin namu", daya siririn yace "Allah dai ya taya shi riqo" saura suka amsa "Amin Amin". Haka aka gama duk wasu rituals na nada new emperor kowa ya kama gabansa sukuma royal family kowanne ya wuce chambers nasa.
Yayi retiring dan harya saka kayan bacci zai kwanta akayi announcing shigowan Mamansa. Tsayawa tayi tana kallonshi "Ranka ya dade badai kwanciya zakai bah?", ajiyan zuciya yayi "Eh umma ai na gama komai", ta qaraso gaban kujeran da yake zaune "ka gama assignment din baban Zafeer?" yace "eh na za6a gashi ma ki gani" ya miqa mata wani takarda a hannunsa. Ta ansa tana dubawa, saida gabanta ya fadi da taga sunan da Ateed ya za6a a matsayin new empress nasa "Ateed?" Ta kirasa, yace "naam, batayi bane umma?" da sauri tace "A'ah tayi saida safe" yace "uhmm sleep tight" ta juya tafice, a qofa ta tsaya tayi murmushin mugunta 'dats it my dear da real crisis will begin with dis new empress'.Washe gari da safe Ateed ya fito daga wanka yana goge kai da towel ya hango Unc. Gen a zaune akan kujeran dakin, da gudu ya qaraso ya baje yana gaisuwa 'ka kwana lfy ranka ya dade' yana kada kafafuwa ya kallesa galala 'shysa nazo nan ai, ina aikin dana baka' da sauri ya je ya dauko ya kawo mai. Unc. Gen ya qura ma sunan da Ateed ya za6a ido. da badin yana da plans ba da bbu abn da zai sa yabar Ateed ya auri Saphna bah amma no problem dis is jst lyk killing two birds with one stone. yace 'Toh nagani, gobe naa tura messenger chan Zambiq din sai a taho da ita yrnyn. Allah sanya alkhairi' damurna yace 'Amin ranka dade nagode' shikuma ya fice. shiryawa yyi shima ya fita strolling.
Tfya yke a hnkli da eunuchs 2 ladie-in-waiting 2 sai maids mah 2, pavilion of women ya nufa mata gurin sai washe baki suke su adole sunga cheeker. Raliya ta make Nafisa 'wai ke meye hka neh sai wani karairaya kke? badai kina tnanin sarki Ateed zaice yana sonki bah kinsan A maid cannot become an Empress' Nafisa tace 'Eh din najin amma ai i can become a concubine or a consort' tsaki Raliya ta buga. hango Zafeer yyi akan Satirr Bridge. da gudu ya qarasa yyi hugging nasa 'haba broh gskia bn ji dadi bah ya za'ayi ma kaqi zuwa nadin sarauta neh nayi missing dinka wllh' Zafeer ya janye sa daga jikinsa ya buga tsaki 'dakata malan, dama abn da zaka ji dadi zanyi koh wanda ni zanji dadi? din kaga kayi nasara kwace throne a hannun wainda suka dace dashi shine har kafara feeling kanka koh har ka samu guts din hugging dina, but karka damu ur lyf is in my palm so days naka are numbered dallah matsa mn' ya bangaje shi ya wuce. Empress dowager ya gani, ya gyada mata kai a hnkli itama hka amma ynda Ateed bazai gane bah sannan ya wuce. itakuma ta qaraso gurin Ateed wnda ya tsaya frozen yana kallon retreating figure na Zafeer baima lura da Dowager din bah. dafa shi tayi. ya rungume ta, da murya mai rauni ake mgna 'Umma meyasa Zafeer yake min haka neh Mm? nifa dan uwansa neh jininsa amma kuma yake' shafa kanshi take 'karka damu yaro nah kommai zai dawo daidai'
#WMSR

YOU ARE READING
WATA MASARAUTA
Historical FictionMulki da Sarautar Bizar Wa'innan abubuwa guda biyun sune duniyarshi, zai iya rasa komai da kowa ta dalilinsu, ciki kuwa Harda tilon d'ansa. Musamman ma a Irin wannan lokacin da babban asirin sa ke gab da tonuwa. Asirin da ya shafe shekaru Yana Dakon...