Nida sojana book1

1.6K 23 2
                                    

[9:21PM, 11/19/2016] Baby Afreen😍: [3:37PM, 11/17/2016] Baby Afree😍n: 🎾🎾🎾🎾
    *NIDA SOJANA*👫
        *1*   🎾🎾🎾🎾
    
            written by
          *Faty Afreen*

     BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

Note:
     Ban yarda kowa ya kwafan min lbrna ba ko ya canjamin shi ba..kuma ban yi lbrnan dan wani ba ...nayishine dan nishadan tar da massoyana

*littafin marubuciyar*
     Sabreen
      denishra 
        yar gata
     yan biyu ne
      bayan wuya
        sanadin camera
       SS3 'yan aji shida

now on set of
     anoda dramatical love story
     *Nida sojana*


        
          

page 🎾 *01*

     Haba Anty fadeela kinsan fa dady ya hanani hira da kowa ko?kuma wlhi se indena zuwa gidan ki ma..

     "Toh inkin kulasa kinraina ubanki tinda ahaka kikeso ki qare..

    "aini nace muku se sojana...insha Allah mijina sojane ..inba soja ba bazanyi aure ba...

    "toh me kika gani agun sojan ne nikam..
   "yauwa anty fadeela kin yitambaya mekyau...

    "Uniform dinsu na musu kyau.kuma sojoji kyawawane..kuma yaje suke ji da kansu yana birgeni..  wow anty fadeela sojoji sunyi😍

     "Amma Allah ya shiryeki...ameen anty dan ko ba musulmi bane nikam indai yanasona anwuce gurun**

     Xaro ido anty fadeela tayi cike da mamaki...lallai se yau ta gane cewar kanwartata bata da lafiya sosai..

     *Amelia* ynxu tsabar hauka cewa fa kikai ko ba musulmi bane...toh ai alhmdulh tinda kinji mena fada...kinga nigida zani kar mama ta nemeni...

     Toh Allah ya kyauta...sojan banza sojan wofi..

        stil amelia ta tsaya ...rai bace tafara hawaye fita tayi daga  gida tana tafiya tana sharar hawaye....
    adaidaita ta tara ta hau ....hotoro zaka kaini...

    ta masa kwatancen inda ze sauketa..kuka take sosai a nepe din dan hk me nape ya kasa hkrn ya juya yana fadin....

       "Baiwar Allah meyasameki kike kuka? turo baki tayi cike da masifa...

    "inna ruwanka dani?banason irin haka ehe...insamin ido zakayi toh ka tsaya anan insauka...

      "Allah ya huci zuciyar ki ya fada ya cigabada tuqi...turo baki tayi itama tana fadin

        "kwara ma kasani banason sa ido dik ku gama baqin cikinku kuma zaku gamu tare
 
     me nape dan neman mgn da ya kasa shiru ya kumafadin
     "kedawa?

  *🎾NIDA SOJANA🎾*

      Tafada tana sharar hawayen dake gangarowa .....


      *Tohfa kunji wani sabon lamari wai ita se soja...har da iqirarin cewar ko ba musulmi bane*

        @baby afreen🎾
[3:44PM, 11/17/2016] Baby Afreen: [baby afreen]~

     Tana isa gida ta tarar da mama ta dawo an wangale gate driver ya shigo da motar...

     zuwa taita gaidata..

    Amelia daga innakike hk?naje gidan anty fadeela ne...shine idonki dik hawaye hk? toh wai mama kawai hk kurin sena kama zagin sojana

     cike da takaici mama take kallon yar tata tana fadin..

    "waye sojan naki?mama wanda zan aura ne fa...hm toh wuce muje ciki...

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jul 07, 2019 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

Nida sojana 1Where stories live. Discover now