MATAR FAYROUZ. P6-10

2.2K 167 7
                                    

🌟_________

( _*MATAR FAYROUZ*_ 👸🏼)

'   ̄ ̄🐬 ̄O  ̄. ̄ ̄ ̄

🐳    。    o         🐟  *


_Written by *Asy Khaleel*_ 👄

*IN DEDICATION...*
_Wannan page din sadakarwane gaduk wadanda sukayi Wishing Dina Happy Bday, *Ya Hajja* keta dabance naji dadin short nvl dakikayi na Bday dina Jzk bikhair, *Bieboh* naga dedication dakikamun ngd, *AuntySis* Ina gdy da adduarki, *Littl prnx* kema na jinjina maki Jzk bikhair, *Ayusha Ilyasu* kema ba bayaba ngd,  *Anker* ngd da bdy wshs *Miemiebee* kema naga naki tnx *Afreen* kema Ina gdy, *Sadieey Smart* Ina gdy, *Ummie xeey* naji dadin wakar Bday ngd, *Pherty* dukda bakida lfy seda kika kokarta kikayi wshn Dina ngd, *Zarah bukar* ngd, *Melody* tnx *My Inlaw Mrs Adam* tnx 4d care, *King Boy Isa* gdyka ta dabance Jzk bikhair, *Jiddah jao* bn manta dake ba *Asmy B Aliyu* mummynki ngd, *Mzz ddy* ngd, *Hafsat Rano* ngd, *Maryam yarmama* da *Bollylosh* ngd, daduk wata wrtr datayi wishing Dina wlh Ina gdy sosai kunada waya but ina gdy, yan grps Dina duka ukun *Asy nvl, Dandali da yan magalisa* kun nuna min kauna Allah ya hadamu a aljanna, *KADUNA LADIES GRP* kuma kun nunamin kauna *MY TWNNY(Zazzo)* soyayyarmu ajinin jikinmu yake, *Rukkie luv* ngd, *Ummu deddat* ngd *Naysh* *Zeemusa* ngd Daduk sauran na Ladies grp din_

       *HASKE WRITERS ASSO*

             6⃣-1⃣0⃣

_Tun kafin su karasa Hajia Xoxo ta hango su hakan yasa ta hade girar sama data kasa dan tasan hakan nan bazata gansu saida dalili, suna Karasawa Najmah tace a'a su hjy Xoxo  jikin ko garin??_

_Hjy Xoxo ta yatsina fuska tare da "cewa duka, Afshaan tace ayya Allah ya kawo mafita hjy Xoxo.....Xoxo tace amin tare da mikawa yarinyar datazo siyan atamfa super nouvo._

_Najmah ta kara gyara zama sannan ta fara mgn tare dacewa kardai agaji damu hjy Xoxo wani taimako mukeso kiyi mana dan Allah, hjy Xoxo ta gyara zama tace namefa? Afshaan dai bata mgn dan dama Najmah ce uwar wayo da dabara dan haka Najmah tace wlh kinga hjy Xoxo wani biki ne yataso mana gashi dole muyi anko kuma yanxu bamuda kudi shine mukazo gunki idan zamu samu irin ankon a shagonki saiki bamu bashi, idan kuma babu saki ara mana kudin idan mun dawo daga bikin saimu kawo miki._


_Gaskiya bazan iya kara baku komai ba sabida kwata kwata bakuda alkawari dan kunyimin baso daya ba  biyu ba nagani, cikin karya kai da kaskantar da murya Najmah tafara magiya akan wlh wannan karan bazasuyi mata wasa ba, Afshaan ce mai cewa hjy Xoxo ki taimaka nida kaina zan kawo miki kudinki wlh, Hajia Xoxo tace to zanbaku muga irin anko din...Najmah ta zaro wayarta tanuna mata irinshi_.



_Hjy Xoxo ta dankara musu harara tace wannan ne ankon dazakuyi? suka hada baki wajan "cewa ehh" tace wannan ai ankon bikin Alhj shehu ne kukuma meya hadaku dashi shida yake mai kudi kukuma sai kun nemi na rana, lah ai yan uwan mune amma irin ba sosai dinnan ba amma nasan idan munje zamu samu wani abun kedai Dan Allah ki bamu pls "cewar Najmah"_




_Ai gaskiya banida shi sabida duk an siyesu  20k nefa kuma zaku iya yi?? Afshaan tace kwarai ma kuwa yanzu bamu 40k wlh hannu da hannu zamu kawo miki  hjy, tashi hjy Xoxo tayi ta dakko musu kudin cif suka karba sunata godiya suka wuce shagon Afreen ko zasu samu ankon acan...Allah ya temake su sauran guda uku suka karba sai wajan tela_.



_Dan Allah d'an hajiya kayi mana dinkin nan da wuri kaga next week zamuyi bikin, dan hajiya yace to karku damu idan kuna da style kukawo idan kuma yimuku kawai za'ayi shikenan, style din suka nuna mai a waya sannan suka bar shagon cike da murna_.

        

_ko wacce murna take zuciyoyin su fal da farin ciki ba kamar Najmah datake jin wani irin dadi danta san sun kankaro mutumci ba kadan ba fatanta Allah yasa d'an hajiya yayi musu wadda shape dinsu zai fito sosai_


'''Masu karatu muje zuwa danji kwalliya kuwa zata biya kudin sabulo'''?


Domin samun next page maza garzaya nan @asykhaleel
Pls karku manta da vote, comments n share...ngd

MATAR FAYROUZ ??Où les histoires vivent. Découvrez maintenant