Sultana 2

81 2 0
                                    

Salamualaikum!!
Waalaikumusalam
Mumy sanu da gida, yauwa babana ykk ya kukaji da aiki
Alhamdulillah mummy, toh dadyn ku ze dawo Gobe kuma ya ce ya na son magana da kai, toh mummy Allah ya kaimu,ameen.

Ammee gobe gidan anty zani ,kin tambaye Abbu, eh har ya ce ma wai sultan ya kaini ni kuma na ce Aa,toh Se kiyi a hankali banda rawan Kai, lah Ammee ni ba ruwana ,naji je ki daura girki,yayan ku ya ce danbu ya ke so.toh ammee

Gaskiya ni momma bana son arrange marriage u have to talk to daddy he should just stop this rubbish he called marriage. Haba baby u have to calm down kin san halin shi ,mommy and daughter fira ake  ,eh Alhaji, oh my baby fushi kike Yi, ni gaskiya daddy am not ready, oh come on baby lay ur price everything just  accept this alliance. OK daddy sabuwar latest benz nake so and a bude min boutique, shikenan, nop I will think about it, bye.
Wanan kuma wani family ne, hmm ambassador mamman nasir  ,gadon kudi yayi a gurin iyayen shi Sun kai 15 years da aure kafin Allah ya basu haihuwar firdausi gata sangarta duk su suka mata yawa tun tana 5 years aka kaita turai acan tayi nursery har zuwa masters dinta se de tazo hutu gida Nigeria kome take so ta samu bata ganin kowa da gashi har iyyayen ta ma lallabata suke Yi.

Sanye take da dogon gown baby pink color da Sky blue Vail gaskiya ta hadu ba lefi tana da kyau dede nata Abu daya ke kara mata kyau shine akwai hips amma breast din shapal yake uwa babe se uban yanga.waye wanan kuma kubra mustapha kenan yar malan shehu se karya da cin kudin samari, baban ta malan mustapha me faci se mamanta Inna me alale su biyar ne agurin iyayen ta ita ce ta uku wanna kenan.inna se na dayo gidan su Nancy zani adawo lafiya. Ko zan samu rance kudin wake zan baki ,gaskiya inna zan amshi abuna idan na dawo, nawa zan baki ,dubu biyu ,gashi kila bazan dawo ba se gobe,toh Allah ya tsare yar arziki (kaji wani rayuwa fa Allah ya kyauta)

Ammee Nashirya se na dawo, toh sultana ki kula da kanki ki gyada antyn naku,wow gaskiya sultana mace iya Mace sede baka ce tana da hanci da ido kamar madara da idan tana magana suna lumshewa da gashin gira zara2 da gashin gira kamar an zana Mata,ga diri da bost masu kyau gashi bakin ta me kyau ne wato de sultana black beauty sultana tana da surutu amma fa se ta so, tana da hakuri amma fa akwai tsoro, wanan kenan

SultanaWhere stories live. Discover now