*WUCE MUJE* _TAKUN FARKO_

2.7K 105 4
                                    

☁️☁️☁☁☁☁☁☁☀
🐔 _*(WUCE MUJE...)*_
         🐤🐤🐤🐤🐤🐤
  🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🐛
          *TAKUN FARKO*

_Written by *ASY KHALEEL...✍*_

_*In Dedication to*_
_MISS XOXO👄_

Tukwici agareku;
Waliyya and
Billy s fari💞

_A short story of a love triangle!_

wattpad @asykhaleel
For More Happy Reading!

                 1⃣🔚

_*KATSINA STATE......*_
_Katsina state yana daya daga cikin state din Nigeria, Garine Mai d'an girma, wanda yake dauke da 36 Local Government, garine Mara walyan mutane kowa kagani gwanin ban sha'awa, ba ruwan kowa da kowa_

_*UMARU MUSA YAR ADUWA UNIVERSITY*_
_University ne babba Mai dauke da mutane na garuruka daban-daban, A bakin theater hall kyawawan yan'matan suka yada zango fitowar su kenan daga lectures. Hirar su suke suna dariya irin ta *Aminan Juna* wannan yasa basu ma kula da irin kallon da samarin dake gyefe suke yi musu ba. Asy Khaleel ce ta k'araso inda suke fuskar ta babu walwala..._
    _"Ya dae k'awarmu na ganki rai a b'ace" Cewar Nana Hafsat da suke kiranta da miss xoxo_
    _"Hmm ai wallahi kun kyauta dan nace kawae ku d'an jira ni na k'arbi littafi na agurin Abdul se kuyi tafiyar ku"_
   _"Ayyah girlfriend kiyi hkri Dan Allah can d'in yyi rana ne shiyasa muka ce bari mu zo nan mu jira ki" Waliyya ta fad'a tana d'an murmusawa._
   _Xoxo ta dafa kafad'ar Asy  tace "We are sorry frnd!" Yanda ta fad'i maganan ne yasa ta murmushi tace "Apology is accepted!"_

   _A tare suka fara tafiya Dan barin gurin, nan suka jiyo wani murya na tsaida su, Asy ce ta fara cin burki Dan ganin me k'iran nasu inda wally da xoxo suka d'an yi gaba alokaci guda kuma suka juya dan ganin me voice din...Ba wani bane illah Jameel da ake kira da Jay wato d reigning guy in the campus, d most handsome and intelligent guy on d campus acewar yan'matan campus din._

   _Wani irin kallo ta bishi dashi shi ko se sak'on murmushi yake aika mata dashi " Lafia irin wannan kiran?  Yyi murmushi daya kara fito da kyan sa "Yi hkri gimbiya, plx if u don't mind inaso muyi wata magana"_

  
_" I do mind gskia, yanxu sauri muke"_

_"Haka fa kullum kike cewa, plx give me 2mins or so..."_
   _Muryan wally ce ta katse shi "Dan Allah kayi hkri yanxu sauri muke n perhaps ga zafin rana"_
   _*"WUCE MUJE"*!_ _cewar xoxo dake fad'awa Asy  hakan lokaci d'aya kuma tana binsa da harara._

   _Basubi takan Jay dake tsaye ba suka WUCE suka tafi hostel inda d'akin Asy yake dayake ita a hostel take xaune kasancewar Ita daga jihar Lagos taxo sukuma yan garin katsinan ne duka a Jami'ar Umar musa yar adua suke.suna shiga suka barar raje akan gadon Asy suka fara tutorials akan lectures d'in ranar, wayar Asy ce tafara ringing ganin wanda ke kiran nata yasa kotakan wayar bata biba seda wayar ta tsinke waliyya  dake gefen gas tana dafa masu noodles ke tambayar Asy;_
  _"Waya kira bakya d'auka haka?!"_
_"Jay ne, banasan raba hankalina biyu shysa band'auka ba"cewar Asy._
  _"Maye xaki cemin"xoxo ke fad'in haka tana daria, atare duka suka fara dariyar jin yadda ta ambaci sunan!_

____ _Jay ne da Abokinsa muhammad kabeer da ake kiransa da Mkay xaune akan kujeru dake garden d'in makarantar gabansu kuma lemo ne na roba samfarin kamfanin malta,_
   _"Mkay yarinyar nan bata d'auka dunno what to say but ina ganin hadda lefin crooks k'awayen nan nata"Jay ke fad'awa Mkay hakan, Mkay Yayi murmushi tareda sipping lemon hannunsa yace;_
  _"Team Aminan juna kenan, kosu xasu iya xugata biko xanbaka peace of advice, kawai karabu da yarinyar nan upon all the Beautiful, Gorgeous Ladies na campus kace se ita damn her"cewar Mkay dake huci yana fad'in hakan._
   _"Light bulb"cewar Jay_
_"Meye Kuma light bulb??"cewar Mkay dake kallon Jay,_
  _"Naxo da idea, bakacemin Aminan Juna banesu?!"_
  _"Yup what about them?!"_
_"So xanyi dating d'insu all"_
_Daria Mkay yafarayi harda rik'e ciki yanayi yana nuna Jay yana daria.shima dariar Jay yayi sannan yacigaba;_
  _"I knw it sounds somehow awkward but trust me the games gonna be fun"_
  _"Play boy kenan Ina xuba ido inajira"_
_________

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Dec 19, 2017 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

*WUCE MUJE*    _TAKUN FARKO_Where stories live. Discover now