HAPPY BIRTHDAY TO ZARAH BUKAR

371 13 3
                                    

🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈
       _*HAPPY BIRTHDAY*_
     🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈🎈
             _*ZARAH BUKAR*_

🎂🔥🎂🔥🎂
🔥🎂🔥🎂
🎂🔥🎂
🔥🎂
🎂

     HASKE WRITERS ASSO.....💡

_Written by *Asy Khaleel......✍🏻*_

_In Dedication to ZARAH BUKAR_

1🔚

     _Mazaje biyu ne sunkuye  sai faman aikin decorating wani katon GROUP suke, masha Allah aikin yayi kyau sosai cewar Asy khaleel._
    _Adding d'in Miss-Xoxo nayi dan taxo ta tayani ganin t'saruwar GRORP d'in ko zataga inda za'a gyara.  "Had'uwas!" komai zam-zam wallahi tawan. Cewar Xoxo da take faman zagaye cikin grp d'in. karfe 3:25pm har sun gama komai_.

_Karfe hud'u na  fara adding d'in friends, muryan xoxo naji Tana cewa "haba Asy kema dai da d'aurawa Kai wahala ga sauk'i ki tura LINK kowa ya shigo!"_

    _"Mtww" naja guntun t'saki dan ta kaicin maganarta, ckn takaici nake mgn nima "an Gaya maki party d'in kowa da kowa ne da zan saki link ya dinga bin kwararo-kwararo da Invited da non Invited aita shigowa😏?"_

   _kuma fa hakane! gaskiya "kanki najah! ewar Miss Xoxo, banza nayi da ita na fara kokarin adding. Dafani tayi tareda cewa "Sorry My Asy Saki ranki yau ba ranar fushi bane" sakin fuskata nayi tare da murmushi tace kokefa my Asy! "Hegiya yar Air" abunda nace da ita kenan_.

_"Asy to suwa zamu fara adding?" cewar xoxo Kai t'saye nace "suwa su kafi dacewa in Banda manyan writers" kinsan ko a gidan giya akwai babba, dan haka Watson mana 'yan kungiyar HASKE WRITERS ASSOCIATION💡

    _"Angama tawan!" cewar Xoxo, Ummi Aisha xoxo ta fara adding  Sai Khaleesat Hydar, Maman Khdy, Hajja ce, Ayusher Muhd, Asmy B Aliyu, Nuceey, Feddohm, Nana Daso, khdy chafe,Lilmeerahcute ,Billy Galadanchy, khady, phert zara, Afrah bai, Aisha muhammad, da sauran duk manyan manyan wrtrs dake ckn kungiyar HASKE WRITER'S_

_Tana gama adding yn Haske na fara adding manyan wrtrs dn O.H.W, Chocolaty ce farkon adding(JEEDDAH JA'O) tare da My Habebbty (Shuwa) se Autar Asy ( autar hjy) , se Tawan (Billylosh)  yar karya(Hudancy) se Rokona take nayi adding dnta😜, Albarkacin  queen salmat taci nai addng dnta, se Khairaat up, Badiat Ibrahim, Rukkie Kazx  Zee yabour, Classiq Feddo da namesake dinta Yar ficika, da Nabilah, Aisha Mazoji da Aisha Gana, Hafsat Rano, Hussaina Ubandiya, Wally, Billy badaru, Billy Sarki, Maryam Garba tare da Takwararta Maryam Yar mama, Baby Afreen ma Tasha Kyau, Aneelurv sbd party ta dawo online dan ta hakarci Taron murnan birthday party d'in *ZARAH BUKAR* , manyan bak'ima ba'a barsu a bayaba seda nayi adding d'insu  irinsu Lubie Mai Tafseer, Anty Mijiddah Musa, Aunty Sis da Miemiebee,  kowacce tayi kyau har nakin kari abun sedai Wanda ya halarta, anci ansha anyi raha anyi barkwanci duk dan taya *ZARA BUKAR* murna tare da sanya ta farin cikin murnan Haihuwarta, sannan ko wacece ta fara kokarin gabatar da birthday gifts d'inta Asy Khaleel ce ta gabatar da kyautar ta ga gimbiya ZARAH BUKAR naira na gugun naira har TEN MILLION na mata transfer xuwa accnt dnta dan kaunar dake t'sakanin mu, sauran wrtrs dinma ba'a barsu a baya ba kowacce ta tura gudunmawanta ta accnt_

_Miss Xoxo kuwa tafi kuwa cin cup cake d'in da aka ajiye dan rabawa bakin da ba'a gayyata ba irinsu Stylish🤣_

ALHAMDULILLAH
    _Masha Allah Anan nakawo karshe short nvl na Birthday Wishes ga ZARA'U YAR BUKAR , MATA GA 😅BASE KUNJIBA, Allah ya raya mun ke, Allah ya albarkaci rayuwarki, Allah ya kara dankwon love tsakaninki da Oga, Allah ya azurtaku da xuriyya 'Dayyiba Alfarman ya rasulullah Amin, Allah ya Barmu tare tawan" ASY KHALEEL LOVES YOU SO SO SO MUCH WLH, U KNW IT BAMASAI NA FA'DABA,  fatana Allah ya dauwamar da amintarmu....ALLAHUMMA AMIN_



   _*YOURS FOREVER*_

         💖 _*ASY KHALEEL*_ 💖

HAPPY BDAY ASYKHALEEL Where stories live. Discover now