HAPPY BIRTHDAY TO SHUWA ARAB

217 13 1
                                    

🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
        _*RANAR TA KICE*_
       🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
           Happy birthday 🎁
       *SHUWA ARAB*


   *HASKE WRITERS ASSO...* 💡
_(Home of expert & perfect writer's)_

_Written by *Asy Khaleel....✍🏻*_

_Dedicated to my blood FATIMA IDRIS ABUBAKAR (SHUWA)_

_*17 HOTEL KADUNA*_

_Wani kata faran Hotel ne dake cikin garin KADUNA GARIN GWAMNA. Wanda yayi suna yana matsayin ajin farko a cikin garin , Hotel ne na masu hannu da shuni domin sai Wanda ya amsa sunan shi a gwamnati yake Taka kafarsa hotel d'in. kutsa kaina nayi cikin wani katon Hall tare da wasu maza su biyu masu aikin gurin, shiga nayi ciki dan tabbatar da ko sunyi  komai  cikin tsari kamar yadda na bukata a matsayi na na shugaban su. Mamaki ne tare da tsantsan farin cikin kwance a fuska ta yayin da nayi arba da tsaruwar Hall d'in fiye da yadda ma na bukata. Miss-Asy khaleel ya kika ga Hall d'in?_

_Cewar d'aya daga ckn ma'aikatan mai suna Joy. "woow Fabulous."  you guys really surprised me dan ban yi zaton tsaruwar ya kai haka ba, "Daman mun fad'a maki ai ki bar komai a hannun mu zamu yi yadda kike so. Gaskia kam kun shamma ce ni kuwa Good Job (Aikin ku yayi kyau) 👍cewar Miss-Asy. Sallama muka yi na Barsu dan karasa d'an abubuwan da ba za'a rasa ba_.

_Fitowa nayi na shiga cikin rantsattsi yar mota ta ta alfarma kuma ta zamani. tuki na keyi cikin kwarewa naji Waya ta  kirar latest IPhone da ake yayi naji tana ringing. janyo wayar nayi a gefe na, murmushi nayi ganin mai kira dan na tabbata ta k'agara da jirana ne yasa ta  kirani, ban gama maganar  zuci ba na sake ganin wani kiran ya kara shigowa da sauri na amsa da cewa "Afwan Autar Hajia ganinan kara sowa." karaf na katse wayar dan Ban da lkcn sauraran masifar auta_.

_Parking nayi a baki gate na kutsa ckn gidan a balcony na hango Beebee-Jay tana tsantsarawa auta kwalliya. Shshhh na yiwa beebee-Jay alamar nuni da d'an ya tsana a kan labbana tai shuru dan ka da auta ma ta san na dawo. Ina shiga naga Miss-Xoxo tana sa kaya har ta shirya abun ta zata faramun surutan data Saba, garaf na fad'a toilet tare banko kofa a zcy nace yar air kawai dan ta shirya yasa zata cika ni da surutan banxa. 5min nayi na fito daga wanka naga har angama wa auta kwalliyar. "Hegiyas  Asy daman kin dawo?" cewar Auta, na kalleta tare dayi mata gywalo na nema  guri na zauna dan a faramun. Can na hango Miss Xoxo ta kuke se d'aukan selfie take, cikin kankanin lokaci har nima ta gamamun, kallon kaina nayi a mirro naga kammannina ya canxa kamar ba bani, fad"ar kyawun da nayi  6ata lkcne._
    _Shiga mu kayi na Alfarma na kece raini DRESS TO KILL daga an gan mu anga 'ya'yan zama ni  ba tare da 6ata lkc ba duk mun kammala daga nan muka fad'a mota sai.....Kun dai gane ai😉_.

_Gidan Uncle dina muka biya dake unguwar Rimi dan d'auko matarsa Mrs Adam da little angel d'inta Amatullah. daga nan bamu tsaya ko Ina ba se 17 HOTEL, parking nayi duk muka fito muka kutsa kai ciki muryan Miss Xoxo na jiyo tana cewa marvelous, Mrs Adam tace hmm har na rasa abun cewa sbd k'aya tuwar da Hall d'in yayi, ringing d'in waya ta naji na koma gefe sbd karar DJ dake tashi. Chocolaty ne su nan daya bayyana Akan screen d'ina da hanzari na d'auko tare da fad'in Hello My Jeeddah Ja'o? daga d'ayan 6an garen ta ce "My Asy na kara so fa." okay kawai nace da ita, Ina fitowa na ganta tare da Rukkie Kazx suna kokarin rufe car d'in, tsayawa kallonsu nayi sbd ruwan kyan da naga sunyi, rungume juna muka yi sbd tsantsan farin ciki tare muka shiga ciki, a VIP table muka tarar dasu Miss Xoxo, zaman mu ke da wuya sai gaa 'yan kun giyar O.H.W Mota har hudu. Zarah bukar ce a gaba sai rawar kai take tare da Billosh tayi kyau matukar gaske tana rike da beranta na gado daya zame mata tamkar Handbag, tare Dasu Mizz Daddy (Zynah's wrtr)se Badiat Ibrahim duk ba'a bar su a baya ba. Nafee Anker anci pencil jeans abun ku da mara k'iba sai rawa take a cikin wandon. mota ta biyo naga su Aisha Gana, Baby Afreen,  Aisha Majoji, Classiq Feddoh da Feddoh Yar ficika, Woow Amarsu Aneelurv ansha kyau tare da baby boy d'in mu Aymaan, Navillah maman kaleel ma ba'a bar ta a baya ba, Maryam Garba tare da namsake d'inta Maryam yar mama, sauran moto cin suma su kayi parking su Anty Maijidda musa da su Hafsat Rano ne sun ci dogowar gown ita da Aneesa Didi, Zee yabour tare da habeebaty d'inta Stylish. can na han go su Amarya to b Al'eman kamshin amarci har ya fara do soni tare da Walliya, Billy S Fari,da Khairaat up, suna shigowa Hall d'in ya kara ki cimewa da murna haba wa duk kanmu tashi muka yi se dance floor Muna kwasar shoki, ta window na hango motaci biu, ta farkon kirar Camry ce 'ya'yan Alhj Yusuf ne suka bayyana Queen Salmat ce a gaba rike da bby gal d'inmu, se Huddallah tare  da Cute Salheart, d'ayan motar su Billy badaru ce ta fara fitowa tare da Billy sarki, can na han go  Hussaina Ubandiya, Hawwe, Aisha A Muhd, suma suna kokarin fitowa danno Kai su kayi ckn Hall d'in, a dance Hall suka hango mu Muna ceke wa haba wa abun ba'a cewa komai se Wanda ya gani....._.

_Dj ne yayi magana mai suna James yace "ko wacce ta koma mazaunin ta sannan ya ciga ba da mgn Akan ayi hkr CELEBRANT ta nan iso wa." be gama mgn ba muka hango Mota an mata costumized an rubuta *HASKE WRITERS ASSOCIATION*, Manyan writers d'in HASKE ne Da a keji dasu a cikin online writer's. suka bayyana a cikin motar, wowww Aunty Ummi Aisha ce farkon fi towa, Anty Sis ma ba'a barta a ba ya ba duk da ba a cikin Haske take ba sbd son dake tsakanin ta Da yan HASKE yasa ta biyo kungiyar HASKE suka taho._
   _Pharty Zarah na biye dasu tare da Hajja ce da baby Ihsan d'inta. Maman Khdy, Sai cutesy daughter d'ita Asmy B Aliyu, tare da namesake d'inta kwalliya Ayusher Muhd da bby girl d'inta Husna, sesu Nucy, Feedohm, da ga Dayan side d'in motar na hango Khaleesat hydar taci doguwar Riga d'in kin Senegalese tayi kyau matukar gaske tare da baby boy d'inmu Hydar, Afrah Bhai ma ba'ba yaba tare Dasu Nana Daso,Lilmeerahcute, Aisha Muhd, Billy Galadanchy, khady chafe, tare da sauran yan kungiyar Haske_.

_Members d'ina na  Asykhaleel nvls wrld Da yan Dandali Da yan Majalisar Asykhaleel duk sun harlara sun min kara sunzo_.

_5:05pm sai ga wata arniyar mota k'irar BENZ fara sol da ita an mata costumize an rubuta HAPPY BIRTHDAY SHUWA. motoci biyu suna biye da ita ga dukkan Alamu na Body guard d'in Celebrant d'inne, DJ ne yayi Sanarwa ga Gimbiyar ta Iso dukkanmu muka mike Muna mata wakar Happy Birthday to you' Happy Birthday to you, ta shigo tare da body guard d'inta kwalliyar kayanta duk ya HASKE gun gaba d"aya se walkiya yake idanuwana na sauke su akan  Fuskar SHUWA wani irin kyau naga tamun wanda a iya zamana da ita ban san tana da shiba, haka kuma nace lallai mijinta zai ca6a sa mata_.

_Ko zama bata yiba muka fara takura muna ta ya ta celebrating Muna rawa Muna  wanke ta da dollar's daman manyan wrtrs ba baya ba gurin kara, anci ansha anyi komai ckn t'sari  Ana yanka Cake sannan kowacce tazo ta bada gudunmawan gift d'inta_

_Masha Allah Birthday party yayi armashi wanda ni Asy Khaleel nayi matukar mamakin wad'an da suka halarta daga garuruwa Daban daban dan ganin sunzo taya FATIMA ABUBAKAR IDRIS (Shuwa arab) murna, ko wacce ta tafi cikin farin ckn da annashuwa_

_Happy Birthday Once More My Blood , Ina rokan Allah ya rayamun ke Allah ya albarkaci new age dinki da masu zuwa nan gaba, Allah ya baki miji na gari wanda ze kulanmin dake. Fatan Alkhairi gareki my bloody"_

🎂🔥🎂🔥🎂
🔥🎂🔥🎂
🎂🔥🎂
🔥🎂
🎂

_*YOURS FOREVER*_
        💖 _*ASY KHALEEL*_ 💖

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Apr 13, 2018 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

HAPPY BDAY ASYKHALEEL Where stories live. Discover now