KADDARA TA

941 29 0
                                    

A skul har akayi
awarding dina sbd haka bazan iya biyan ku da komai ba
face addu'a,sannan Allah ya biya ku da aljannatul
fiddaus. A wannan daren reema kwanan farin ciki tayi
dan bata bari gari ya waye ba ta kira aminiyarta wato
ruky da ta tafi da yamma daga gidan su don amsa
gayyatar walliman kawarta da tayi a kurarren lkc ta
sanar mata akan babanta ya bata kyautan dream car
dinta,ruky tayi mata murna da addu'a kuma gobe zata
zo ganin amarya da bata da ango lolz. Dr umar ladan da
hajja saude iyaye ga ruky 'yan asalin garin gombe
ne,aiki ne ya kawo su garin bauchi da zama yadda yake
aiki a ATBUTH 'ya'yansu2 da ruky da kanin ta
abdulbaseed suna son 'ya'yansu sosai sbd su biyu Allah
ya hore musu.kuma ta dalilin kawancen ruky da reema
iyayen su suka kullah zumunci....wannan kenan!!!
Washegari kuwa 10:00am ruky na gidansu reema,direba
yana tambayan ta yaushe zai dawo ya dauke ta amma
da gudu ta shige bata ma ji mai yake fada ba. Ta shiga
palour ta tarad da mami da reema a dining area suna
jera breakfast"mami bata sangarta reema ba dan babu
irin house chores da reema bata iya ba dan en tana gida
tare suke komai da mami",ruky ta karaso gun su mami
tana dauke da murmushi a fuskanta,ta risina ta gaida
mami sannan tayi wa mami murnan motan reema,cike da
kulawa mami ta amsa tace yasu hajja saude da
abdulbaseed da baya yawo kullum yana manne da
ita,ruky tana dariya tace yana nan sai da nace masa
yazo muje yace shida momy zasu zo,reema ta diba musu
abinci ita da ruky suka shige daki suka kafa chapter sai
kace ba shekaranjia suka dawo gida ba ,sun fito palour
sun tadda babanta da mami sun gama breakfast suna
zaune,ruky ta karasa ta gaishe da baban reema,yace
ahh;ruqayya yaushe kika zo ne?tace kana ciki lkcn nazo
ay,yace ina baba yako sarkin maqo,yana gida.reema
tace baba har kayi shirin tafian ne?

KADDARA TAWhere stories live. Discover now