PART 29-30

767 31 0
                                    

*_RASHIN ASALI_*

      🕊🕊🕊🕊

*_WRITTEN~BY✍🏻_*
*_ANTY MAIMOUNATH O.G_*

     _Wattdap@maimounathog_

*_SADAUKARWA GA👇_*
*_MAHAIFIYA TA😘_*

*🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟*
                    *G.W.F*

*~Home of gorgeous, intelligent and experts writers, we are d best among d rest~*

Https://www.facebook.com/

*~_________________________~*
_RABBI HABLI MILLADUNKA ZURIYYATAN 'DAYYIBA🤲_

*~_________________________~*

*LITATTAFAI NA MASU FITOWA👇*

*'YAR GADARA CE*
*BAZAN AURE SHI BA*
*ZAMBA CIKIN AMINCI*

        *29-30*

*_BISMILLAHIR~RAHMANIR~RAHIM_*

********

RAFEEK yana jiyota sai dariyar mugunta yake a cikin zuciyarshi yana cewa kad'an ma kika gani am so sorry my wife, UMMI kuwa tsuru tayi ta daina kukan dan jin maganganun da Jamila takeyi,

Hhhhh UMMI tsoro sai kace sister ummu taji k'aran tsawa....lolx

Kusa da ita yaje ya zauna zai yaye blanket d'in da ta rufa sai ta rik'e gam ya kalleta fuskar shi da alamar tambaya yace'' baby wanka fa zamuyi tashi muje'',

UMMI kuwa kunya yake ta fito daga blanket d'in dan babu riga a jikinta sai pant kawai ashe RAFEEK har da riga ya cire mata, hhhh inji UMMI fa wai bata ma san an cire mata rigar ba, iyyeee kedai fad'i gaskiya kawai,

Tana tunanin yanda za'ayi ta fita daga cikin blanket d'in ta gudu toilet ba tare da ya ganta ba riga ba, tsinkayar maganar shi tayi cikin kunnen ta,

'' Baby rana fa tana k'arayi idan abun nan bai isheki bane kuwa to in kara daman kin hanani zama ango jiya'',

Zabura tayi ba shiri ta fito daga blanket da sauri ta sauka da gudu tayi toilet, RAFEEK kallon ta yake cike da so da k'auna bai gajiya da kallon ta, yarintar ta na saka shi shauk'i har ya shagala ya susuce a kanta, toh fa,

Cire doguwar rigar da yasa yayi sannan ya nufi toilet d'in, ya iske ta gama wanka tana shirin d'aura towel a jikinta ta ganshi tsaye yana kallon ta, ihu ta saka shi kuma ba shiri ya k'arasa wajenta ya rufe mata baki,

A hankali ya furta'' ke meye kike ihu a toilet babu kyau fa baby karki sake'',

'' Wayyooo yaya ka bani tsoro kuma kasa naji kunya shine zaka kalleni ba riga a jikina'', ta k'arashe maganar cike da shagwab'a,

Ai kamar ta kunna shi bai san lokacin da ya had'e bakinsu waje d'aya ba, basu ji su a ko'ina ba sai cikin ruwa tsundum shi da gajeren wando ita kuma babu komai a jikinta dan bata samu damar d'aura towel d'in ba,

Sai da suka b'ata lokaci a toilet d'in sannan suka fito, da kanshi ya zab'a mata kayan da zata saka, doguwar riga ce ta atamfa red color tayi mata kyau d'as a jikinta, a tare suka fito falon ya kama hannunta da nufin suje d'akin Jamila sai *UMMI HILWANA* ta tirje alamar ba zataje ba,

Kallon ta yayi yace'' Baby yadai?, muje mû gaishe da antyn ki ko?",

Girgiza kai tayi ido cike da k'wallah tace'' nidai bazanje ba'',

'' Why?", ya tambayeta,

'' Tsoro nakeji kar ta dakeni'', dafe kai yayi'' Oh baby kin cika tsoro ai tare muke babu abinda zatayi miki wuce muje'',

'' To ka sakar min hannuna kar ta gani'', murmushi yayi yaso zolayarta amma sai ya kyale ta suka nufi d'akin Jamila jaru ba, hhhh ba ni na fad'a ba, 'yan O.G grp fan's ne;

Da sallama suka shiga, tana zaune a bakin gado da wayarta a hannu Little kuma tana bisa carpet da kayanta na wasa a gaba tana wasan ta,

Idan dutse ya amsa sallamar nan to Jamila ma ta amsa ko d'ago kai batayi ba bare su saka ran zata amsa musu, da gudu Little taje ta fad'a jikin UMMI ganin haka yasa Jamila a zabure ta taso ta fincike little d'in a jikin UMMI, ta nuna ta da d'an yatsa tace,

'' karki sake ki k'ara kusantar 'yata dan bansan irin ki ba'',

'' Ke wai meye haka?, idan ta d'auki Little laifi ne?, itama 'yar ta ce banson haka karki koyawa 'yata muguwar tarbiya in kuma ba haka ba in maidata wajen mama'',

Kallon sama da k'asa tayi mishi sannan tace'' tabb wlhy babu mai d'aukar min 'ya akai wani wajen, 'ya dai tawa ce nace kar a tab'amin ita ko dole ne?, itama ta haifa ai yanzu tasan dad'in miji tunda ta iya kwana da namiji'',

'' To ai kinji irin ta nan, kiji irin mqganganun da kikeyi a gaban Little tana kallon ki'',

'' Kace mata ta fice min a d'aki, wai me ma tazo yi min a d'aki salon ta lashe mana kurwa ko dan sanin gaib......, bata k'arasa ba ya daka mata tsawa,

'' Keeee karki soma wlhy ranki zai b'ace, wannan da kika raina matsayi d'aya kuke, babu yanda zakiyi'',

UMMI da gudu ta fita tana kuka, d'akinta ta shige ta fad'a kan gado ta sake rushewa da kuka mai cin rai, tasan dai duk abinda Jamila take fad'a a kanta bata da ja saboda ita kanta batasan wacece ita ba, bata san asalin ta ba;

A haka RAFEEK ya isko ta da k'yar ya rarrasheta tayi shiru daga nan kuma suka nufi falo dan yin break fast gashi rana tayi, mama ce ta aiko musu da breakfast d'in,

Bayan sun gama ne yace su tafi cikin gida dan gaishe da su mama,

A nan UMMI ta wuni cikin farin ciki a ganinta RAFEEK ya maidota ne gida dan ta zauna, hmmm

Da yamma lik'is malam ya koma k'auye UMMI tana kuka dan rabuwa dashi tana son mutumen nan kamar ranta dashi tafi shak'uwa tunda a hannun shi ta taso har tayi wayo,

Toh fa bayan isha'i RAFEEK yazo dan tafiya da UMMI ita kuma ta tirje sam batasan zancen ba har da kukan ta, mama ta lallab'ata da k'yar ta yadda ta bishi........

*Kuyi hak'uri da wannan abubuwan ne sai a hankali*



*_'YAR MUTAN KAZAY CE👑_*

RASHIN ASALIWhere stories live. Discover now