rayuwar BINTA ❤️❤️❤️

2.4K 103 5
                                    

♥♥♥
    ❤❤
       ♥  Rayuwar BINTA✨✨✨
 
Dedicated to mamin zunnur✨♥

  Story by Mrs___meenatu♥

Bismillahir rahmanir Raheem..,
  

Na rubuta wannnan novel din vadan komi ba sai akan fadakarwa kuma banyi shi bane Dan cin fuska ko wani Abu nayi shi ne saboda fadakarwa kuma wannan labarin kirkira say nayi idan kuma Kinga yayi Kama da wani to akasin hakan ne ,🤭🤭😀

This is my first novel so pardon me if u see mistake 😀

0⃣1⃣_5⃣

Matashiyar yarinya CE da shekarunta baza su wuce 14 years" ba Tana tafia a hanyar ta ta dawowa dga islamiya... Tafiya takeyi a hankali CIkin natsuwa Tana biya karatun da akai masu a islamiya,
Har ta iso gida tanaa yi Tana nishadi da salama a  ta shigo gidan "assalamu alaikum ya ummu" mahaifiyarta da ke zaune Tana daura girki tai murmushi  ta amsa da "walaikumus salamu ya habibty 🤗 bintu wadda ke cire hijab tace ummy sannu da gida ya aiki?"" Dafatan lfy ta amsa ma diyar Tata da lafia Lou bintuu an dawo dga islamiya??

"Eh har mun taso..
Lafia Naga kina ta murmushi bintu,wlh ummy haka Nan Nike shina CIkin nishadi yau😊

  Ummy tace Masha Allah haka ake so ai ko karatun da Kika shigo dashi kina yi xai iya saka ki farin ciki mara misultuwa ma

Tace ummy Bari naje na cire kayan islamiyyya na fito na tayaki aiki

Ummy tace to Yar albarka ina jiranki ki fito

Tana shiga daki ta aje jikar islamiya ta ta canza kayanta ta fito Tana fitowa sai ga babanta ya shigo da sallama suka amsa baki daya

Yace" Yar albarka har an taso daga islamiya

Ta amsa da eh baba mun dawo dayake hadda muka bada shiyasa ina gamawa na taho gd.......

Allah maki albarka yasa ki amfana da musulmai baki dayansu

"Ta amsa da" amiiiiin baba" dga Nan yace Bari naje nai alwala na tafi masallaci
Tai mashi fatan adawo lfy sannan ta dawo kusa da ummy Tana cewa" ummy mai zanyi maki yanxu ..ga kayan miya Nan ki jajjaga man na daura miya

Ta amsa da to ummy:...
Tana wanke kayan miyan ne tace ummy nikam yau wlh banga Yaya abdool ba ko yayi tafia ne

Ummy ta CE Yana Nan kawai dai ya tafi yawonsa qila sai anjima kiga ya dawo



😜😜ina jiran comment dinku💃🏼💃🏼✨✨✨♥

# ur comment
# vote🤭

rayuwar BINTA ❤️❤️❤️Where stories live. Discover now