rayuwar BINTA ❤️❤️❤️

1.1K 58 2
                                    

♥♥♥
    ❤❤
         ❤ Rayuwar BINTA✨✨✨

0⃣5⃣__ 1⃣0⃣

  Dedicated to Mamin zunnur

Story by mrs___meenatu♥

Haka suka cigaba da aiki da ummy har suka Kamala hada Miya

   Sannnan suka wuce Dan gabatar da sallah...bintu na zaune kan abin sallah Tana karatun Alqur'ani Mai girma ta gama ta gabatar da arzakar Dina sannan ta fito falo Wanda gidan daki guda ukku ne madaidaita sai falo daidai na talakawa

Dakin yayanta ta shiga taga ko ya dawo bai dawo ba ta dawo falo Tana zama ya shigo.

Yayi sallama ya shigo CIkin Falon da murmushi ta "amsa Yaya tin dazu Nike ta neman ka yayi Daria to Yar albarka gani... Tai Daria wato Yaya kaima ka Koyi sunan ko 😊 yayi murmurshi yace ai dole sunan naki ne Ya dace Dake

To Yaya dama so Nike muje makaranta an fiddo Mana admission din js1 

Yaya abdool yayi murmushi yace Masha Allah ...Allah sarki Yar albarka yanxu tafia zakiyi makaranta kwana ki barmu nida su ummy da baba

Tace Yaya baka son na zama professor ne? yayi Daria ina so Mana tace yauwa kaga idan na girma zan Rika tausaya ma marasa karfi yace to Allah yasa ya cika maki burinki bintu tace amiiiiin yayana ina godia  da adduarka

Haka ummy ta fito ta iske su mi kuke tattaunawa ne Nan suka bata labarin komi tai masu fatan alheri, yace idan Allah ya kaimu Monday xanje na anso maki tai ta tsalle Tana fara'a

_____________
Ranar Monday da safe Yaya abdool Kama hanyar zua makarantar  yaje government girls secondary skul daga  garin malumfashi  ya anso Mata admission aka CE wani satin zasu fara registration din Yan aji daya

Haka ya dawo gida ya shaida masu ummy sukai Mata fatan allah say shiga da kafar dama

______ haka aka cigaba da tsokanarta bintu sai js1 tace ai duk ranar da zan tafi bazan taba yin kuka ba "" Yaya abdool yace hmmm sai Kinga mun dauki hanyar daji Zaki sani   

Tace eh naji Yaya abdool ba kukan da zanyi ai professor Nike so na zama yace to Allah dai ya nuna Mana ranar da burinki ya cika BINTU  ummy da baba sukai Daria suka CE amiiiin dai.

# ur comment is needed😜❤♥♥✨✨


# ur

rayuwar BINTA ❤️❤️❤️Where stories live. Discover now