Chapter 4

19 3 0
                                        

✍🏽ŧყקıŋɠ............

        💸💵SAI NAYI KUDI💸💵

_Story and written_
              ɮʏ
๓A๓eeʙし㉫Ŵ 💙

Wattpad👉Mamyblew2

*✍🏿ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION*

I ɖօռ't ʝʊst sċʀɨɮɮʟɛ tօ ɛռtɛʀtaɨռ aռɖ ɛɖʊċatɛ ɮʊt aʟsօ tօʊċɦ tɦɛ ʀɛaɖɛʀs ɦɛaʀt.
     
                  Chapter 4

Bayan 2hrs 30min Alhaji ne ya shigo dakin mato,bayan ya turo kofan dakin gani yae mato kwancen kan lafiyayyen gadon shi yana baccin shi hankali kwance,murmushin mugunta Alhaji yayi tare:
"Shege dan kauye ya shiga birni wai duk da haka he's a graduate"sannan ya fice a dakin,direct gidan shi ya wuce wanda suke zama da iyalan shi.

           *WANENE ALHAJI FAISAL TANKO*
Alhaji faisal tanko dan asalin garin maiduguri ne,neman aiki ne ya kawoshi garin kano a haka dae ya hadu da mahaifin Abdul wato Alhaji ismail mai rigiyan petrol lokacin bashida wani dukiya masu yawa haka dae ya zauna tare da shi,cikin ikon Allah Alhaji Ismail ya dauke shi manager lokacin da ya mallaki gidan mai meh suna "ALHAJI ISMAIL AND SONS LIMITED",kamar wasa wasa dae Alhaji tanko shima ya mallaki nashi gidan mai "ALHAJI FAISAL TANKO AND DAN BORI LIMITED"lokacin da yasa dan bori limited ba yadda Alhaji ismail yayi dashi ba amma yaki chanza sunan saboda yarjejeniyan da sukayi da ifritu(Sarki)☠akan cewa zae taimaka mishi ya mallaki gidan mah yasu dinga yin aiki tare kuma zae dinga kawo mishi mutane dan yasa su ,su sabawa Allah sannan su aikata ba dae2 ba,amma fafur Alhaji tanko yaki gayawa Alhaji ismail dalilin shi na saka suna dan bori.
        _Wannan kenan_

Ya labarin Abdul,Abdul dae bayan rabuwar su da Mato da kwana 2 Alhaji ismail ya kirashi dan sun tattauna akan zaman banzan da yake yi.

"Wato Abdul na kiraka ne akan zaman banxn da kakeyi gashi kuma ur result is flawless,amma banason kayi aikin civil servant nafison kayi kasuwanci,kasan zafin neman kudi"

"Amma Abba ka tausayamin mana karatun da nayi mah ai nasha wahala kafin nasamu wannan result"cewan Abdul kamar zaeyi kuka.

"Hmm Abdul kenan,baxaka gane bane,amma bxn tilasta maka ba gobe zan kaiwa,gobe xan kaiwa Dr nasir ka shirya mu wuce tare.

"nagode Abba nah,Allah ya kara nisan kwana"😁
     Hai dae Abdul ya samu aiki a babban asibitin da k kano.

*******
Bayan Alhaji Tanko ya koma gidan shi ya tarar da matarshi Asiya tayi takumin kamar wacce ta k zaman makoki,salaam yayi tare cewa,

"Ohh my Asiya matar fir'auna"Yana washe baki

"Alhaji kenan,Kaga Asiya tana da kirki so kaine fir'auna tunda u'r my husy"

"Huhuhu asiya kenan meh bambamcina da fir'aunan mah irin abubuwan da nake aikatawa,"

"What,meh kake aikatawa Alhaji kar ka cemin abinda zuciyata ta k rayamin gsky ne "da karasa maganan na guntun hawayen ta.

"C'mon baby wlhy ba haka bane sae kace bakisan aikin da nake ba😉dan bori petrol limited nefa"da kashe mata ido daya.

"Shikenan,wai ni Alhaji ina kake zuwa kaga kwana 2 baka nan,kuma ko sallama baka yi mana ba ka ware and na ganka da wani lokacin da kuke fita daga BQ"tana kallon shi da tuhuma.

"Ohhh ammm Wlhy ina tare da mato ne,sabon dan aiki nane"Kawae gani nae Hajiya ta fashe da kuka,hankalin Alhaji yayi dubun tashi,

"Meh ya faru kuma baby darling"cewan Alhaji kamar shima zae fashe da kuka.

"Na tuna da mato nane Alhaji,wayyo yayana mato i miss him much more,ina kewan yan uwana,nagaji da with diz lack of glimmer,har yanzu ba haske a rayuwa ta i need spark Alhaji,ina missing din Gombe da yan uwana😭gashi har yanzu haifuwa mah shiru shekara 4 kenan da auren mu,ta karashe zancen nata tare da fashewa da sabon kuka.

"Sorry sorry baby zan kaiki gida amma ba yanzu ba"kinji

"Toh wanene wannan maton naka dan wani gari ne,plz maybe he's my mato ni yazo nema"

"C'mon babe wannan baiyi kama dan kauyen mune fah daga kauyen maiduguri yazo nan,kuma maganan haihu fah da kike yi hakuri zakiyi dan ni ba haihu nake ba.Ya karashe zancen a takaice.

"Oh daman kasan baka haihu shine zaka yaudareni,kacuceni wlhy"

"No ba haka nake nufi ba,kwanan biyu da kika jini shiru naji ganin Doctor ne kuma ya tabbatar min da cewa bana haihu amma ban fidda rai ba"

"Shikenan,yaushe zaka kawo min sabon dan aikin naka na ganshi nifah jikina yana ban mato nane,bari na nuna maka pic nashi,ina zuwa Alhaji,cewan Hajiya tare da wuce dakin ajiyan ta,bayan minti biyu sae gata da wani karamin Album irin na yan kauyen nan.

"Hmm wahalalliya ku shine angaya miki zan fada miki gsky ne"cewan Alhaji cikin zuciyan shi.

"Ka gani ko Alhaji nah"tare da nuna mishi hoton mato.

"Actually baby wannan shine maton ki"

"Wat da gaske kake"cewan Asiya tare da washe hakora.

"Hahha ya naga duk kin rudae,gsky ba shi bane kiyi hakuri,amma nayi miki alqawarin kaiki gombe kwanan nan"

"Allah ya kyauta"kawae tace tare da wucewa dakin ta,shi kuma ya wuce wajen mai gadi.

"Malam musa mai gadi"yana kwalawa mai gadi kira.

"Na'am Alhaji"

"Ka tuna yaron nan da muka fita tare rannan"

"Eh Alhaji na gane shi"Yana dan duba sama.

"Yauwa,i'dan hajiya ta nuna maka photon wannan mutumin kace mata baka santa ba kuma i'dan yaxo i'dan nan shi kadae karka barshi ya shiga,na karama salary ka"ka karashe zancen tare da wuce wa ciki ba tare da ya damu da jin amsan shi ba.

"hahha an gama Alhaji wannan ae aikine meh sauki"nagode sosae.

*BAYAN KWANA 2*
Abdul ne yaxo gidan Alhaji Faisal tanko yanason gana da Mato,

"Alhaji daman naxo neman mato ne tunda abba ya kawo maka shi ko ziyara bae taba kawo mana ba"

"Oh hakane fah kuma Abdul mato yana nan qlau sae dae har yanzu bae fara xuwa aiki ba amma kwanan nan zae fara aiki,gobe zan kawo maka shi har asibiti"

"Toh ya amsa mishi tare da ficewa daga gidan.
          Washe gari Alhaji ya wuce gidan sirri shi inda ya tarar da mato yana kuka, hankalin Alhaji ya tashi sosae

"Mato meh yake faruwa ne,meh ya sameka,Abeg talk to me plz"

"Alhaji gsky ni nagaji da zaman gidan nan duk sunbi sun dameni,na hakura da aikin wlhy.

Kayi hakuri mato plz kai din ne bakajin magana kullum cikin yi musu raini kake uh c unseen people halin su daban yake dana dan adam so be careful"

"Shikenan,yanzu nagaji da zaman gidan nan ka kaini wajen abdul daga nan mu wuce in gaida iyalan ka"cewan mato tareda duban inda Alhaji yake zaune.

"Uhm yeah yanxu haka nazo kaika wajen Abdallah ne amma baxn kaika wurin Asiya ba"

Cire ido mato yayi sannan ya daura da
"what,asiya fah kace"

"Eh Asiya,she's mah wife ani abune"

"Ba komae ranka ya dade kawae ka tunamin da kanwata ce waccen ta gudu shekara 4 kenan saboda za'a yi mata auren dole"

"Ohh wuce mu tafi"cewan Alhaji yana fita daga dakin mato direct parking space ya wuce.
Bude mazaunin gaba mato yayi Alhaji ya zajasu xuwa asibitin da Abduo yake aiki.


_Lonely mamy,sick mamy need ur prayers guyz am sick,shiyasa kuka jini shiru jiya_

#comment
#vote
#share

MARYAM ABDULRAHMAN💙

💰💸SAI NAYI KUDI💸💰 Where stories live. Discover now