ZULFA
@MHIZZPHYDO
It's a sweet,pitious and a romantic love story full of deceit,destiny.....
Taso shi (ZULFA)tinbata dakomai,takaunaceshi tin bata San miye ake nufi da kauna bah , karara yake nuna mata kiyyayar shi gareta soboda takansance baka(black beauty) kuma yar kauye.
Cikan burin shi(Iqbal) shine auren Masoyiyarshi (Yusayrah)wanda yake mutuwan so wanda yake ganin in bb ita bazai taba rayuwa bah, ita kuwa duk duniya babu wanda ta tsana sama da shi ,zamanta dashima mumunar kaddara ce awajen ta amma soboda kwadayi da son abin duniya yasa take nuna mai fake love.....
Itace ATM machine dinshi(Dakhil), daman tin farko sun kasan ce masoya amma daga baya yayi amfani da son datake mishi wajen tarwatsa mata rayuwa dalilin gurguwar shawararda ta bayar........
Ya mayarda ita abin alfahari a idon duniya(Mourad), ya kaunaceta sosai amma ko kadan bata taba tinanin cewan yana mata irin wannan son bah cos amatsayin uba tadauke shi, tadauke shi amatsayin life changern ta wanda yachanxa ta daga nobody to somebody, daga ummanta Sai shi arayuwarta sannan masoyinta . Bashida burin da ya wuce ya aureta arayuwar shi....
Shin tana auren masoyinta kuwa??
Shin yana aurenta kaman yanda yake buri??
Ya akeyi soyayya yake komawa kiyyaya??
Ya akeyi kiyyaya yake komawa soyayya??
Shin matar shi takanso shi daga karshe??
Shin tawani hanya Dakhil ya tarwatsa mata rayuwa??
Let see how it all mingles in here, pardon me cos some content here are fictions.
Am very sure you guys will fall for it....
Add to your library for the latest update notifications.....
Vote,follow it's Coming soon..... InshaAllah
