1 - 25

3.9K 90 1
                                    

[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 1🍀🍀Anatu siddiqa 🍀🍀
      Yarinya ce yar kimanin shekara 11 tafiya take ba kakkautawa sai sauri take ga wani irin hadari da ya hadu dayake lokacin damuna ne tanayi tana waige baya nidai maman shakur narasa me take waige ta cigaba da sauri sai gashi an tauge da ruwa kaman abakin kwarya bata ankaraba tafada wani katon ruwa sai ga wata mata ta tsaya bakin rafin tanason ta kamota matar baka kirin………..firgigit ta farka daga mafarkin da take tanata tsala ihu mamanta datake kan dadduma ta taso ta riketa tana tofa mata addu’a aka ita kuma tana kuka sosai har dai bacci ya dauketa ta koma bacci hmmm ku kasance tare dani dan jin asalin lbr
Maman shakur😘07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 2🍀🍀Anatu siddiqa🍀🍀
     Datakoma barci maman ta tsaya tana tunanin yanda rayuwar yar tilon yarta ta kasance
Asalin lbr su….alhaji Muhammad nasir shine mahaifi ga anatu siddiqa su uku iyayen su suka haifa shi da  yayanshi alhaji faruk da kanwarsu hajiya aishat.baban yayansu alhaji faruk yaran shi uku da mubarak sai yan biyu mata fa’iza da farida sai hj aishat wanda har yanzu bata haihuba dan ita ta dade bata aureba.family su yan boko ne kowa sai yay karatu mai zurfi yanzu haka mubarak yaron big daddy (alh faruk )yana Oxford university a India yana karantan medicine bangaren mata wato gynecology yakusa graduating, yarone dan kimanin shekara 29 shi mutum ne mai zafi akwai saurin fushi baya wasa da yara akwai son girma dat is mubarak black beauty ne mai dogon hanci ga fadaddan kirji yanada saje wanda yakarama fuskan shi kyau da kwarjini.yanada yawan gashi akai bai ciki askiba sai dai yarage kaman yanda most doctors suke;)…sai kaninshi yan biyu suna 18years yanzu suna ss3 a jarspok international school port harcourt……..wash hannuna na ciwo bari nahuta💃
Maman shakur 😘07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 3🍀🍀Anatu siddiqa 🍀🍀
       Asalin su hausawa ne aiki ne yakai dukansu port harcourt da zama  family ne wanda kansu ahade yake sunason junansu sakamokon rashin iyayensu alh Muhammad da matarshi hj halemat sunyi aure so da kauna sun dade basu haihuba sai daga baya Allah ya azurtasu da yarinya mace kakkyawa son kowa kin wanda yarasa fara tas da ita mai suna ANATU SIDDIQA amma ana kiranta da ANA anyi shagali an kashe kudi ranan sunan yan uwa da abokan arziki sun tayasu murna matuka haka Ana ta dinga girma ga wayo ga ilimi alokacin data shiga shekara 5 a duniya tafara ciwo kawai zazzabi mai zafi aka kaita asibita akai jinya harta warke amma sai me tun daga lokacin Ana tabar magana ankai ta kasashen waje an kashe kudi amma duka abanza Ana har yau bata magana har suka hakura suka zubawa sarautar Allah ido…..
Cigaban lbr haka maman ta gama tunani tai addu’a Allah warka da Ana ta gama ta shafa tazo ta kwanta kusa da Ana.
Garin Allah yawaye da asuba mama ta tashi ta tashi Ana tai salla tai wanka suka karanta alqur’ani bayan sun gama sai suka shiga kicin haka maman take duk da kudi su amma bata bata yartaba tana koya mata girki kuma dad bayason abincin masu aiki dama.
Maman shakur 😘07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 4🍀🍀Anatu siddiqa 🍀🍀
       Bayan sun kammala hada break ne mama tace Ana jeki gaida daddy dinki tell him breakfast is ready sai ta girgiza kai ta wuce ta tafi haka Ana take duk abunda kafada tasani tanaji amma magana ne Allah bai bata ikon yiba ko ta bude baki sai dai ihu amma baka taba jin magana.tayi side din daddy tai knocking dama dazaran daddy yaji knocking yasan itace yace come in tashiga ta tatar daddy na waya da big daddy ta tsaya ta jira yagama wayan yana gamawa ya bude mata hannu taje da gudu tana murmushi to dama haka ne gaisuwar tata yace hw was ur nyt my Ana ta girgiza kai alamun fine kenan yace oya less go suka tafi dinning dan cin break fast din bayan sun kammala ne ta tashi tadau school bag tai sauri taje wajen driver dinsu dan yakai ta school dan ta kusa makara.bayan fitan Ana mommy ta kalli daddy tace na rasa wani irin matsala ke damun Ana gashi yarinyar ba bakin tayi bayani alh am very worried wlh tabashi lbr ihu datayi jiya da daddare alh yadamu kwarai shima amma hakanan ya kwantar da hankalin matarshi yace mata Ana nada appointment a clinic ending of dis month  zasuje komame sai akara dubata shinefa suka cigaba da fira har yake bata lbr mubarak zai dawo dis week ya kammala karatun tai murna kwarai tace Allah dawo dashi lpy
Maman shakur 😘07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 5🍀🍀Anatu siddiqa🍀🍀
      Bayan dawowan Ana daga school mum dace Ana jeki shirya we are going to big daddy house ta tashi da sauri tana murna yau zataga twins har ta wuce mum tace zo sai ta koma tace yaya mubarak is back ta tsaya ta kurama mum ido dan batasan yaya mubarak ba tun tana yar 5 year yabar Nigeria mum tace mata yayan twins ne shine tai murmushi ta wuce ta tafi daki dan shiryawa ta shiga bathroom tai wanka tasa dogowan riga na atampa black mai ratsin ja  tasa red flat shoe da red mayafi tai kyau sosai dukda bata make up dan bata iyaba tafito tasamu mum da dad sun riga sun shirya mum tace my baby u are looking gorgeous tai murmushi taje ta hugging mum da dad suka dunguma suka tafi🚗🚗🚗🚗
Suna isa gidan bata jira su mum ba ta arta da gudu ta shiga bata lura da mutum ba kawai taji sun bangaje juna tai sauri ta dago suka hada ido ta girgiza mishi hannu alamu sorry tanayin haka ta arce ta shige ciki habawa shi kuma mutumin ya shaka yarinya yar karama ta bangajeshi batasan tabada hakuri ba kawai yajuya yabita ciki …..ita kuma tana kaiwa tasamu big daddy da big mommy a falo kawai tabada jikinsu tana murmushi tana murna sosai big daddy yace kedawa kukazo ta nuna hanyar kofa da hannunta 👉 kaman a jehoshi ya shigo ranshi a bace:evil: big mommy tace lpy mubarak ai kafin yace wani abu su mum da dad sun shigo aka tashi anata murna mubarak ya gaida mum da dad suka tambayeshi ya karatu yace lpy lau sukai mishi addu’a kowa yace amin bayan hayaniya yadan lapa yace mum wai ina Ana kowa yay mamakin tambayar sukace ga Ana nan yajuyo ya kalleta ya kura mata ido……..
Maman shakur 😘07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 6🍀🍀Anatu siddiqa🍀🍀
      yanata kallonta amma baice komaiba kawai yatashi yatashi yanata sake sake acikin xuciyarshi….can sai ana tatashi tashiga cikin gda batasan yana tsaya gurin kofa ba kawai taxo da gudu ta hankade shi akaro na biyu …sai yakamota don taga tana da niyar guduwa yace baxaki bani hkri ba tayi shuru sai daya kuma maimaitawa sannan tamishi wavin din hannun ta alamar sry….ta wuce zata tafi ya kamota ya wanka mata mari ji kake tass tafashe da wani irin kuka sosai dan marin ya gigitata taji hanun maza ana haka sai yan biyu suka shigo gidan suka ganta tana kuka ga kuma yaya mubarak yana huci da sauri sauri suka isa wajen fa’iza ta rungume Ana while farida ke tambayan shi wot happen yace wace irin mara hankali ne yarinyar nan mara kunya ta bigeshi bata bashi hakuri ba tunda ta ganshi batasan ta gaidashiba har yanzu …farida ta lura ranshi yabaci sai tacema fa’iza ta wuce da Ana ciki ita kuma taja hanun mubarak sukaje side dinshi dama sunfi shiri dashi tazaunar dashi tace yaya Ana bata magana ta dawo kurma tanaji amma bata iya amsawa
Yace wot bata magana kikace?wot happen to her?garin yaya?tai rashin lpy ne?tana hawaye tabashi lbr rashin lpy datayi har tadena magana shima yaji matukar tausayin yar kanwarshi yai kuma nadamar marin dayamata yace sis zo muje nabata hakuri   suka dunguma zuwa dakin su twins but suna zuwa suka tarar tai bacci fa’iza tace yaya tai kuka har bacci ya dauke ta yay murmushi kawai farida tace sis am hungry zo muje muci abinci suka tashi sukabar dakin akabar daga mubarak sai Ana tana bacci       yaaya mubarak ya dinga kallon ta yace a zuciyarshi nai alkawarin duk inda zan shiga a duniya sai na shiga na nemoma matana lapiyar ta in sha Allah ya sumbaci goshinta yabar dakin
Maman shakur 😘07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 7🍀🍀Anatu siddiqa 🍀🍀
      Washa gari takama ran Saturday Ana na zaune kan cinyar mum tana kukan shagwaba ice cream takeso kuma yakare gashi mum ta aiki driver dinsu mum tace mata tayakuri  yadawo sai ya siyo mata shine taketa kuka mum tanafaman lallashi…tun daga bakin get yaji kaman ana kuka kasa kasa yay maza ya karasa ciki shi yakai abokinshi side dinshi yafito yatafi dakin mum yana zuwa yaga Ana nafaman kukan banza mum tace aa mubarak kaine a gidan sanun da zuwa ai Ana najin an kira sunan mubarak ta natsu dan ta  tuna marin dayamata jiya yace mum me akamata take kuka tace ice cream takeso kuma na aiki adamu driver ya kalleta tai maza maza tai kasa dakai dan bala’in tsoronshi takeji yanzu..yaci gaba da magana da mum yace mun akwai wani friend dina doctor ne sunanshi Ibrahim ya karanchi duk abunda ya shafi murya (voice) so inaso yaduba Ana mum tai murmushi tace mubarak dabaka wahalar da kankaba babu inda bamuje a kasashe ba yace mum is my duty na neman mata lpy karki damu in sha Allah za’a dace
Mum tace tashi kibishi tai suru suru alamun tsoro yay gaba tana biye dashi suka shiga doc Ibrahim ya dubata yasa tabude baki yadai yi yan bincikensu yace inda hali ka kawota clinic saboda tai running some text yace in sha Allah on  monday zasuzo yace ok ni zan wuce  suka futo tare zai rakashi Ana ma tafito zata tafi side dinsu yace maata ta koma ta jirashi ta koma bayan Ibrahim yatafi ya koma dakin ya tarar da ita a zaune a kasa duk tai tsuru tsuru saboda tsoro har abun yaso bashi dariya yadai controling dariya bata fito ba🙊 yace why are u crying? ta kalleshi ba ansa yace u want ice cream?ta daga kai alamun eh yace u can go ta tashi ta tafi yay murmushi yace Allah kaba matana lpy ta dinga magana
Kunjifa wai matarshi:oops::oops:
Maman shakur 😘07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 7🍀🍀Anatu siddiqa 🍀🍀
      Bayan tafiyan Ana ya shirya yaje kilimanjaro ya siyo mata ice cream da su chocolate daya shigo gidan ya tarar da ita tana kallon wani cartoon SOFIA THE FIRST a disney junior sai murmushi takeyi a zuciyarshi yace very pretty yarinyar dukda tana karama ihu dayaji ne yadawo dashi daga tunanin da yake yay maza yakarasa ciki lpy sai ihu take tana kankameshi sai da ya daka mata tsawa yace natsu ki min bayani menene shine ta nuna mishi lizard a jikin bango yay maza yaje yay dabara ya cafki lizard din yakai waje dawowanshi ya tarar mum tafito tace lpy naji ihu ina sallanake yace mum lizard tagani take ihu mum tace ai haka take sai tsoron bala’i Wlh ko kwana a daki ita daya bata iyayi ni narasa wani irin tsoro ne wanan ya girgiza kai kawai yabata ice cream ta karba tanata mishi murmushi shima yay mata yafita..
     *************Lokaci nata tafiya yanzu Ana an shiga jss 3 tana 14 years gata da brain akwai kokari saida bata magana har yau kullum kara kyau take ga abubuwan sai cikowa suke kaman wata babba kullum suna hanyar clinic yaya mubarak ke kaita check up …
     Ayaune akama dad kiran gaggawa zuwa international meeting akan business wanda za ayi a chaina yace mum ta shirya tare zasu tafi mum tace kasan Ana ran Monday zasu fara exam dad yace saisu zauna da mubarak (ina fatan masu karatu basu manta mubarak agidabsu yake zama tun kafin ahaifi Ana dayake sun dade basu samu haihuwaba big daddy yabasu mubarak) .dad yakira mubarak yafada mishi yace Allah kaiku lpy mum tafadama Ana tanata kuka hakadai suka kaisu airport Ana nata kuka  agabansu jirginsu yatashi suka koma wajen dasukai parking motan sai kuka take gashi kukan naci mishi rai yadaka mata tsawa kima mutane shiru kafin na bubbugeki tai gum hakadai suna tafiya har bacci ya dauketa yabiya ya saimata ice cream da kayan zaki wanda zasu debe mata kewa
Lokacin dasuka dawo magrib tayi ya tasheta tai salla shikuma yafita masallaci bayan ya dawo yasameta a falo yace kina jin yunwa? tadaga mai kai alamun eh kin iya girki?tadaga kai alamun eh harda murmushi dan tanada son yin girke girke yace no i can eat ur jagwalgwalo yatashi ya shiga kitchen din yadafa musu indomie yakawo mata taci yatafi masallaci bayan yadawo yasameta tana kallon cartoon yace mata bari naje nai wanka yatafi koda yay wanka kafin ya shirya ya fito wuraren goma daya shigo ya tarar har tai bacci yay murmushi ya dauketa chak ya kaita dakinta ya lullubeta da bargo ya rage karfin Ac ya fito yaja kofa yatafi dakinshi …….
Wuraren 12:30 ta farka ta tattaba wuri ba kowa ita kadai habawa ai tsoron yafara ta dinga ihu ihu sosai yana dakinshi yagama bincikenshi a laptop har ya kwanta yace bari nadubota tukun yafito yanufi side dinsu koda yakai wuraren kofa yaji ihuta yakara sauri ya shiga yaga sai ihu take ta firgita sosai yay maza yahau gado yakamota ya rike gam yana kiranta Ana Ana Yi shiru am here yi shiru daina jin tsoro yadan samu tai shiru tai maza ta hugging dinshi ta kankameshi sosai ai da mutumin yaji boobs dinta sun hadu da kirjinshi sai da tsigan jikinshi yatashi sosai yay maza ya cireta ya rike mata hannu suka fito suka nufi side dinshi
Maman shakur 😘07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 9🍀🍀Anatu siddiqa 🍀🍀
       Ya rike mata hannu suka nufi side dinshi yakaita gado ta kwanata ya lullubeta shikuma yadau filo yakoma kasa nandanan bacci yay gaba dashi da Ana taji alamun yafara bacci ta sakko ahankali tazo ta kwanta kusa dashi ta rikemai hannu gam dan haka take inhar zatai bacci tanason jin mutum kusa da ita hakadai bacci itama yay gaba da ita…..
   Kiran assalatu ne yasa ya farka dan haka yake. ganin Ana yayi kusa dashi tanata baccin ta gashi ta rike hanunshi yay murmushi ahankali ya zare hannushi daga nata yakoma kan kujera yana kallonta pyjamas ne a jikinta na dogon wando da riga pink ga gahinan a barbaje dukda karama ce amma akwai gashi da dan bakinta karami da pink lips dinta kaman baturiya ga dongon hanci yacigaba da kallonta yana murmushi a zuciyarshi yace intai girma akwai mace anan yatashi ya shiga toilet yazo yay nafila dazai tafi massallaci yatasheta ta maza ta mike yace go and pray ta wuce ta tafi dakinsu ta shiga bayi tai alwala tazo tai salla  ta dakko alqur’ani ta kuramai ido tana karantawa a zuciyarta ..koda ta gama karfe 6:00 tace bari tadan kwanta kafin yaya ya dawo tana kwanciya barci ya dauketa shikuma daya dawo ya shigo yaga takoma bacci sai ya kyaleta yatafi dan ya shirya aiki …….Tana cikin bacci taji kaman abu ya tsikareta a maran ta tai maza ta tashi koda ta tashi taji danshi danshi a kasan ta gashi kuma maranta na ciwo sosai ta karajin kaman ruwa na gangara  a kasanta sai ta tsorata tai maza tasa hannu tana ciro hanun mezata gani jini ai batasan lokacin data kwalla ihu ba wanda saida yasa maranta ya murda sosai har saida ta tsugunna dayadan lafa ta lallaba tafito tai side din yaya mubarak
  Datakai ta kasa shiga sai ta tsaya tana kuka ta rike mararta  yana cikin sa kaya yaji alamun kukan Ana yace a zuciyarshi yanzu kuma mai ya faru ya bude kofan fuskanshi a daure sai yaga tana kuka gashi tarike mararta ya tsorata sosai ganin yanda takeyi har bata iya tsayuwa saboda yanda maran ke mata ciwo yajawo ta ciki ya cemata wot is d matter? Tana kuka tarike hanunshi takai maranta saida yaji sock yace ciwo yakeyi tadaga kai alamun eh sai kuma ta fashe da kuka sosai yace wot again?dan shi baima kawo al’ada bane yazaci cikinta ke ciwo sai yaga ta nuna mishi hanunta wanda yakeda jini tana pointing HQ da finger dinta dayagane mai take nufi ai sai ya rude sama da itama itakuma dataga ya rude sai ta kara fashewa da wani irin kuka dan tazaci mutuwa zatayi
Maman shakur 😘07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 10🍀🍀Anatu siddiqa🍀🍀
        Ta kara fashewa da kuka sosai dan maran ta murda mata ta sugunna tana kuka yay maza ya dakko magani yabata yace Ana bari inzo jirani anan yay maza ya fita yana tunani kodai  dama chan bata fara bane data rude haka ….dayakai supermarket din yasai mata pad mai suna LADYCARE yasai mata pants masu kyau dosin daya yay maza yakarasa gida yasameta sai kuka take tabashi tausayi sosai duk ta tada hankalin ta yakira sunanta Ana ta dago kai ta kalleshi is dis ur 1st time?ta daga kai alamun yes azuciyanshi yace no wonder duk ta rude…yakamo hanunta yakaita bayi yace tai wanka yana jiranta ya kullo mata mata kofa yafito ya dauko mope da ruwa ya goge inda blood din yay staining a kujera ya gyara ko ina ya zauna jiranta
Bayan tagama wankan tafito daure da towel dinshi iya guiwa ya tsaya mata kallo daya yay mata yay maza ya dauke kai tazo ta zauna kusa dashi sai yadauko pad din yabata ta tsaya  a wurin dan ita har ga allah bata san me akeyi dashi ba daya lura bata ganeba shima kanshi yay chaji dan besan ya ake amfani dashiba ya karbi pad din ya karanta instruction din sai ya dakko pant daya ya bare ledan yasa mata pad din sai alokacin ta tuna abunda ake koya musu a basic science kunya ya kamata sosai ai be karasa sawaba ta fizge pant din da pad tai arce a guje zuwa side dinsu:D:Dlol😜 abun ma mamaki yabashi ya tsaya ya wangale baki daga baya yay murmushi yace yarinta kenan ibahakaba me abu kunya yatashi yashiga toilet dinshi ya tarar da kayanta da suka baci ya wanke mata yaje ya shanya yay wanka shima yasa kaya ya nufi side dinsu koda yaje ya tarar da ita a kitchen tana dafa indomie bataji shigowan shiba yakarasa ciki yace Ana taki dagowa ta kalleshi wai kunya takeji yace  cikin ya dena sai ta kulle idonta da hanunta  sanan ta daga kai yay murmushi yafita yaje parlo yazauna ya na kallon aljazeera channel data gama dafawa takai dining tazo taja hanunshi sukaje dining sukaci abinci kaman jira maranta yake ta gama cin abincin yahau ciwo tafara kuka yace menene ta nuna mishi mara yarasa ya zaiyi dabara ta fado mishi yadau waya ya kira twins su fa’iza da farida yace ko mesukeyi su bari suzo yanzunan suka fadama mum tace saisun dawo driver ya kawosu suna zuwa yaya yamusu bayani ta fara mp ne kuma maranta ciwo yake su zauna da ita bari yaje hospital ya dauko alluran dazai mata dan bayi da ita a gida sukace mai to ya wuce yabarsu sukuma suka shiga ciki Ana na ganinsu taje ta rugemusu  tanata kuka
Maman shakur😘07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 11🍀🍀Anatu siddiqa🍀🍀
        Ta rungumesu tanata kuka  sunata lallashita dayake suna bala’in sonta sosai hakadai suka dinga lallashita tadanyi shiru cikin ya rage ciwo.farida tace yau kika fara? tadaga kai alamun eh tace ankoya muku wankan tsarki a  islamiyya ko? tadaga kai alamun eh tace mata duk ranan dakikaga yadauke sai kiyi wankan ta girgiza kan alamun to hakadai suka dinga mata bayanin tana ganewa dan cikin yadan lapa har su twins sukahau firansu fa’iza tace kinga yaya Mubarak kodan kunya babu yake fadamana tafara period ni wlh dayana mana bayani har kunya yaban farida tai dariya tace ai all doctors ba kunya suka cikaba dan inyana kunya bazai iya aikin su da kyau ba inda ace abun baimazo da gardamaba maranta na ciwo da bazaima saniba kotafaraba sukai shewa sukai dariya Ana dai tai shiru abunta suka cigaba da firansu…
  Chan ciwo fa yafara gadan gadan dan yamafi nada sosai har haki takeyi ta durkushe takasa mikewa su yan biyu sun rude sosai dan basu taba ganin hakaba kawai basuyi tsammaniya sukaga tafara amai dan indomie da taci ta amayar farida ta rude tadau waya ta kira yaya kana ina plz yi shiru yafara mata ciwon sosai fa shima yarude yace yakusa karasowa ta ajiye wayan ta koma wurinsu ta gama aman amma takasa mikewa maranta ya rike sosai allah sarki gashi ba bakin fadan abun da kemata ciwo ana cikin haka yaya ya dawo ya shigo da sauri yace farida dauko wani kaya ta chanza wanan amai yabata taje da gudu ta dauko duk sun rude auta yau ba lpy fa’iza ta dagata ta cire mata rigan ita tama manta yaya na wajen aiko yay sauri ya kauda kai lol yadai kyasa😜😜ta samata wanda farida ta kawo yaya yafito da allura zai mata ai tana ganin allura tan kankame fa’iza ya taho zai mata ta saki hanun fa’iza zata gudu yaya ya damketa ya turata jikinshi ya dan zame wandonta kadan yamata sai kuka takeyi ,yace mata is okk yanxu ciwon zai dena kinji daina kuka yadan lallasheta ya daga hannu zai maida alluran kenan da gudu  takoma bayan fa’iza dukansu sukahau dariya dan ita tazaci allura zaya kara mata yakawo magani ya bata shima da kyar tasha tanasha ko minti biyu ba ayiba tahau bacci yaya yadauketa yakaita daki ya kwantar da ita yadawo falo ya samesu yace ita kuma haka nata yake yazo da ciwon mara farida tace harda amai yaya yace is normal akwai wasu matan da insuna al’ada suna ciwon mara kuma kiga har amai sunayi wasu kuma ciwon baya akwai masu yin ciwon kafa ma ,yace bari na koma asibiti inada aiki amma bazan dadeba inta tashi kubata abinci sukace to yatafi🚗🚗🚗
Maman shakur😘07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 12🍀🍀Anatu siddiqa🍀🍀
        Twins suka shiga kitchen suka dafa abinci mai rai da lpy suka kai dining suka dinga firansu karfe 6:00 yaya mubarak yadawo har lokacin Ana na barci big mommy ta kira waya tace su dawo haka mangariba tayi suka tattara suka tafi da lokacin salla yayi mubarak yaje yay salla yadawo ya zauna a falo yana kallo chan dai yaji motsin ta tashi ya shiga dakin ya tarar tana zaune tana ganinshi ta matsa baya dan yanxu tsoronshi takeji saboda alluran daya mata yagane hakan amma ya fuske yace mata ya cikin yadena ciwo ta daga kai alamun eh yace jekiyi wanka ina jiranki a palo ta tashi ta shiga wankan ta fito tasamu ya ajemata pad din a gado taji kunya harda rufe ido kaman yana wurin tagama kintsawa tasa t_shirt da wani sket na jeans mai kyau tafito ba kwalliya data fito yaga taimai kyau sosai tana zuwa yace ga abinci jekici taje taci iya cinya ya kawo mata magani ta yamuse fuska batason sha ya daure fuska yace sha ko namiki allura ai da gudu tasha suka dawo palo suna cikin kallo kiran dasuka shigo mubarak yadaga ya gaidashi da girmamawa dad yave ina fatan Ana bata damunka yace eh suka danyi fira mum ma takarba suka gaisa tace yaba Ana wayan yamika mata ta karba da murnarta mum tace Ana ya kk?Ana tai murmushi ya girgiza kai mubarak ya tsaya ya kura mata ido yanda take girgiza kai abu yabashi tausayi yace in sha Allah zakiyi magana sai naje har bangon duniya na neman miki magani yana cikin tunanin yaga ta bashi wayan ya karba mum tace mishi Mubarak are u sure Ana lafiyan ta kalau wlh naji ajikina wani abu na damunta yadan yi shiru sai chan yace mum tafara abun ne yau mum tace wani abu? yay shiru sai chan mum tace period kake nufi yace eh yace amma yazo da gardama ne dan maranta na ciwo but yanzu taji sauki nabata magani mum tai ajiyar heart tace shikenan allah kara sauki muma mun kusa dawowa gobe zasu gama meeting din maybe jibi zamu dawo yace eh haka dad yace sukai sallama suka kashe wayar.
Da goma tayi yace Ana go and sleep akwai school gobe tai maza ta kalleshi dan ita bazata iya kwana kadai ba yagane me take nufi dan haka ya tashi suka fito tare ya kulle side din suka tafi side dinshi yakaita gado ta kwanta shikuma yaje yay wanka yadau laptop yanata bincike ci …….
   Washe gari yasa driver yakaita school yacema driver in an taso yakaita gidansu dan yau yanada aiki sosai a office bazai dawo da wuriba inyaso inyadawo yaje ya daukota daga gidansu su dawo yace mi shi to.bayan an taso daga school yakaita gidan su tanata murna sunata wasa da twins ga hardai yaya yazo suka tafi.ayau ne dady da mum suka dawo Ana tai murna tasha saraba yar gatan dady
      ******Ana ankai ss2 yanzu tana 16 ta kara girma asalin kyauta yafito sosai ga hip masu dauka ido dan allah yabata mum ta biyo ga boobs su cika kirgin masha allah kaman na namesake  zagi 😜lol farinta yakara fitowa har yanzu tana zuwa makaranta amma sai kuma me tunda ta cika 16 years take mugun mafarki dasuka taka nada abun nadamun dad da mum yaya Mubarak yanzu kusan every week suna hanyar hospital basu taba kawo su gwada na islam ba matsala yan boko kenan su komi asibiti yau an wayi gari anata ruwa hakadai driver yakaita school bancin ya ajiyeta ta fito tana gudu dan batason ruwa ya tabata tanata gudu bata ankaraba tayi tuntube dawani katon dutse ta fadi ta buge hanunta sosai sai kuka take sosai takasa tashi wata senior dinsu ne ta hangota tai maxa taje ta tayar da ita tanata kuka bakinta na jini gashi takasa mikar da hanun takaita office din principal aka wanke bakin doc din school yace hanun nan dole sai an gyara tasamu targade akira parents dinta principal yace to aka kira number dad taki shiga ta mum ma taki shiga dama sunada number yaya Mubarak ana kira ta shiga akace yazo anatasamu targade yace wot ai basu gama fadaba yay maza  yakoma cikin mota dama yafito ne yashiga asibiti kawai yakoma mota yakama hanyar school dinsu yana zuwa yaga Ana baki a kumbure ga hannu ta kasa mikarwa yaje sukai mishi bayani ya kamota yasata a mota suka kama hanyar gida yanata trying number mum cikin sa’a tashiga yafada mata yace takira mai gyara gashinan kawota gida mum duk ta rude ta kira mai gyara yace yanzu zaizo takira dad ma shima yace gashinan zuwa Mubarak ya iso gida mum tafito ta rike Ana ita kuka Ana ma kuka mubarak yace mum plz stop crying suka karasa ciki sun zauna kenan sai ga mai gyara dad ya iso ,mai gyara ya kalli hanun ya kumbura suntum yace ta mikar ta kasa yace kai riketa dan bazata bariba dad kuma ya akace ya tsaya incase intafi karfin Mubarak sai shima yasa hannu tana kuka takoma bayan mum tana kuka tana girgiza kai alamun no bataso mai gyara yacema Mubarak yakamota yaje ya zaunar da ita shima ya zauna a bayanta mai gyara ya kamo hanun zai mikar tafara ihu harda kokarin tashi ta gudu Mubarak ya damkota ya riketa sosai aka fara tana ihu tana fiz ge fizge garin fizge fizgeta ne mistakenly Mubarak da damko dukiyar fulaninta wai:oops:🙊
Maman shakur😘07032834950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 13🍀🍀Anatu siddiqa🍀🍀
   Yaji wani irin shock ajikinshi da sauri yacire hanunshi kan kirjin nata itako batama san yanayiba saboda azabar ciwo ahaka akagama gyaran amma mai gyaran sai mamaki yakeyi sbda baiji tayi mgna ba saidai ihu…anne yake tambayar ta bayan yagama yace sannu ..mai sunanki takura masa ido da hawaye  yace kiyi mgna mana …mumy najin haka tace ayya ai bata mgna yacika da mmk yace meyasa…mum tace ciwo tayi tun tana yar shekara 5 tadai ba mai gyaran lbr komi da komi har yanda suke yawon asibiti mai gyara yacema daddy ni aganina ku gwada na Islamic mana ai mata ruqiya wani abun mamaki shine yana fadan haka Ana ta mike zata gudu kowa yay mamaki yanda tayi mai gyara yacema Mubarak yi maza kamota ai bai tsaya yaji amsan da daddy zai badaba ya ciro waya ya kira abokinshi dazai mata ruqiyya yay mishi kwatancan gidan
   Duk aka zauna Mubarak ya rike Ana gam ana haka saiko ga malamin yazo akai mishi bayani yakurama Ana ido tai maza ta kauda kai ya rike mata kai yabude idon ta yakalli kwayan idonta ya dawo da kallonshi akan su dad da sukai tsuru tsuru yace da sammu a tare da yar nan amma da iznin allah yanzu zamu karyashi
Maman shakur😘07932934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 14🍀🍀Anatu siddiqa🍀🍀
         Malan yay karatu a kofi da ruwa yasa aka bata da kyar Mubarak yabata tasha ko minti biyu batayiba tafara amai wani irin bakaken abu buwa take aman su tai taita aman chan dai aman ya tsaya sai mallam yafara mata ruqiya idonta sukai jajur fuskarta tai wani irin ja yadinga karatu taki magana yace akwai ruwan zamzam dad yace yanadashi yaje yakawo aka bude malam yay karatu ciki bayan ya gama ya watsa mata sai ta sume yacigaba da karatu chan sai ta farfado tafara ihu sosai amma dagajin ihun kasan ba nata bane dan ihun muryar namijine  malan yace bazakayi magana ba yacigaba da ihu sai chan yace mallam zanyi wlh amma dan allah kadena konani yaceto yi yace wlh boka ya turoni na kasheta tun tana yarinya  wai wani na kusa dakai ne yakeso akasheta nikuma da aka turoni naga inason ta har nake kishinta na ke hanata magana saboda banaso kowa yaji muryanta inata rainonta anma samana rana yanzu haka ran jumma’a za’a daura mana aure mallam yace shi bokan wayaturashi aljani yace bansaniba amma wlh saboda inasonta naki kasheta amma ana yawan turomata asirin kisa wlh ina kareta daga su …malam yace yanzu kafita karabu da ita yace bazan fitaba inason Ana inna rabu da ita mutuwa zanyi wlh mallam yace zako ka mutu…mum duk ta rude dad ma haka shiko Mubarak hawaye yaketayi mallam yacigaba da karanta mishi ayar allah yanata ihu chan dayaji azaba yace mallam tsaya zan fita wlh kuma bazan kara dawowaba mallam yacigaba da karatu yace allah zanfita wayyo ka dena mallam yay shiru sai ko gashi Ana tai wani irin bakin Amai tana gamawa ta sume Mubarak yay maza ya rungumota yana hawaye…..malam yace alhamdulillah yafita akwai magungunan dazan baku tadinga amfani dashi da daddare na wata daya kuma insha allah tunda yanzu yafita zata dinga magana mum da dad sunata murna mum harda rumgume dad mallam ya dauko ruwan zam zam din ya shafa mata afuska chan sai ta farfado tana kallan kowa mum ce tafara cewa Ana kaman bazata amsaba sai chan tace naam mum mum ta taso tazo ta rungumeta anata murna mai gyara yace shi zai wuce dad yay musu kyauta mai tsoka naban mamaki sukai godiya suka tafi Mubarak yatashi yana murmushi yabar dakin wani irin murna yake azuciyarshi sama da tunanin mai karatu dad ya maza yakira yayanshi da hj aishat tace gobe zata biyo jirgi tazo su big daddy sukace gasunan zuwa
    Mubarak dayakai daki yay sujjada ya godema allah yace allah na godema dakaba matana lpy harda hawaye tsabagen farin ciki…..
Chin waye nakusa da daddy dakeson kashe Ana?
Mesa Mubarak ke kiran Ana matarshi?kubiyoni dan jin amsoshin tambayar ku
Maman shakur😘07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 15🍀🍀Anatu siddiqa🍀🍀
         Ba adadeba sai ga su big daddy sunzo da big mommy dasu twins murna kowa ketayi mum tacema twins suje suyi mata wanka dan bazata iyaba yanzu saboda hanunta suka wuce daki sai chan Mubarak yashigo ya gaida iyayen nasu yatambaya ina twins mum tace musu suna dakin Ana yawuce yabisu yana shiga daki daida lokacin suna sakama Ana bra wai  dukda angama sa bra din amma dagudu Ana ta sugunna sukuma twins sukai kasa dakai suna murmushi yaya Mubarak yace oops sorry yay maza yajuya yakoma pallo habawa mai twins zasuyi sai dariya sukace wai yaya ya kyasa lol😜:D:D
Maman shakur😘07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 16🍀🍀Anatu siddiqa🍀🍀
       Bayan sun gama sa mata kayan lace ne pink suka samata pink band akai mai duwasu tasa pink flat shoe komi pink tasa sukai mata makeup tai bala’in kyau dukda daurarren hanun fa’iza sai tsokanar ta take wai yaya Mubarak yaga na sabil tacika tai fam tace wlh saina hadaki da big mommy ko dan kwali bata tsaya sun daura mataba tafito da gudu tafada jikin big mommy tana kukan shagwaba tace mum kinga yaya fa’iza ko tana yi tana zunburo baki mum tace mai tayi cewa tayi wai ya…ya.. Ai maganar tsayawa tayi dataga yayan a dining yanacin abinci ko inda take bayama kallo mum tace metayi maki? Tace mum bakomi kyaleta ta juya da gudu ta koma daki .Mubarak azuciyarshi yace Allah yayi baiwar murya a wurin nan wai wanan murya kaman busan sarewa yadai gama cin abinci shi ya tarkata yabar gidan
     ********oga khamis ya iso cewar manager oga yace oya shigo dashi aka shigo dawani kakkaywan saurayi baki daga ganinshi zaiyi 28 dogo ga saje kyau shi daidai shi yazauna akan kujera oga yace maike tafe dakai khamis?khamis yace oga wasu vital information nazomaka dashi yau duk maganan nan da oga keyi yabama khamis bayane irin kujerun nan na office ne masu juyawa ko ina ni maman shakur nai iya kokarina naga waye wanan ogan nakasa ganin fuskanshi
Maman shakur😘07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 17🍀🍀Anatu siddiqa🍀🍀
          Oga yace inajin ka yace nasamu rahoto Ana tafara magana yau dat means plaan dinmu yaruguje oga yay shiru budan bakinshi yace damm it why?mesa Ana always ruin my plans sai chan ya fashe da wani irin mugun dariya yace khamis inada plan yanzu wanda dole saita fadama plan din khamis ya natsu yace oga wani irin plan? oga yay gyaran murya yace inason kai soyayya da ita kasa tasoka sama dakowa nasan when ita comes to girls u are prince charming alokacin data fada a soyayyarka sai kakai mata documents din tai signing kaga duk dukiyan da babanta yadamida da sunanta yadawo nawa i have faith dis plan will work.khamis yace oga yanda kafada haka za’ayi amma yanxu bata zuwa school saboda ta karye a hanun nasan a gidansu baza abari muyi soyayya dakyau ba sai mun jira takoma school oga yace duk yanda kayi dai yace ni bukatata tai signing documents din das all khamis yace shikenan oga yatashi yatafi duk maganan nan oga yaki juyo fuskarshi naga ko waye nafada muku masu karatu oops sorry 😜
Maman shakur😘07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 18🍀🍀Anatu siddiqa🍀🍀
        Kwanaki nata wucewa kimanin 1 month kenan hanun Ana yafara warkewa dan har an kwance tana kuma iya daga abu da hanun suna zaune ita da mum tasa wata riga iya guiwa rigan irin wanda wuyanshi yakai kirji dinanne duk dukiyar fulanin kana ganinsu suna zaune itada mum namata kitso sai wash wash take wai zafi suna cikin haka saiga Mubarak yashigo da sallamarshi mum tace Mubarak harka dawo daga aiki yace eh mum ina wuni tace lpy Ana duk kunya ta kamata bataso ya tadda ita hakaba dan tun ranan daya ganta da bra kulum in yana gida hijab take sawa sai yau ta dago dakai tace yaya ina wuni da siririyar voice dinta yace lpy
Mum tace ga abinci kan a dining yace mum Ana takawomin daki zan dan yi wanka ne nagaji yawuce yatafi
Mum tace Ana tashi kikai mishi ta tashi taje ta dauko hijab tasaka tadau abincin tawuce side dinshi ta tarar har yagama wankan yama sa kaya 3quater da farar riga yay kyau sosai ta sugunna ta ajiye mishi abinci da sauri sauri tai hanyar fita ya daka mata tsawa ke zonan duk ta daburce dan wlh ita tsoro yake bata yace a gidanku haka akeba mutum abinci ba ayi serving dinshi ba tai rau rau da ido zatai kuka yace karki sake kiyimin kuka anan ta hadiye ha wayen tace yaya yakuri bansan yanzu zaka ciba saida hawayen ya zubo yai maza ta share ya kauda kanshi ta tsugunna ta zuba mishi ta tashi zata tafi yace dawo ki zauna nagama ta zauna duk a tsorace takedai daya gamaci yakira sunanta Anaaa ta dago kai tace naam yace kina bukatar wani abu tace noo
Yakara cewa wanan karan baki ciwon maraba tai mamaki dayasab she is off salat tai shiru bata amsaba gogan naku yana kan kujera yakara cewa maran bai miki ciwoba tace jiya yayi mum taban maganin daka bata tadinga bani yace okk yace jeki shirya zaki rakani wani wuri ta ce to tabar dakin
Maman shakur😘07032934959
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 19🍀🍀Anatu siddiqa🍀🍀
         Taje tafada ma mum yaya yace zasu fita tace saisun dawo tai wanka tasa jeans sket sket baku da wata shirt yellow tasa dankunne yellow da wani flat takalmi black and yellow ta dauko black mayafi siriri ko hoda bata shafaba dan bata iyaba amma tai bala’in kyau sai murna take dan tasan halan gidansu zasu yau zataga twins sket din ya matseta sosai hips dinan mai kama dana karina kapoor sun fito  sosai dan tamafi karina kapoor hips ga rigan masu maballi sai yakara fito da shapes din dukiyar fulanin tagama tacema mum bye tace adawo lpy da gudu ta karasa side din yaya shikuma lokacin yafito sunkusa gware dukdai murna take zasu fita.yaya ya kalleta 4rm up to down ya kauda kai yace jekisa hijab hakanan ta juya ta tafi yadawo da kallonshi kanta yanda take tafiya kaman da gaiyya sai juya mazauninta take nan da nan yaji cikinshi ya murde yay maza yakoma daki ya zauna kan kujera yana maida numfashi chan tashigo tasameshi tace yaya nasa hijab din ya dago kai ya kalleta idonshi sunyi ja tazata ko laifi tayi ta rau rau da ido tace yaya bansan batason gyale ba allah bazan kara sawaba karka dakeni plz  yawuce yay gaba tabishi suka shiga mota suka tafi🚗🚗🚗🚗🚗
Maman shakur😘07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 20🍀🍀Anatu siddiqa🍀🍀
          Kira’ar shuraim ce ketashi a motan tun kafin su karasa parking ta zabura zata fita ya kamo hanunta ta natsu bayan ya gama parking yace baki da  hankaline zaki fita ban gama parking ba tace yaya sorry bazan karaba suka fito tare kafin yama gama kulle motan tawuce ciki da gudu yay murmushi yace Ana haryau batasan ta girmaba  tana ihu yaya fa’e yaya farisco haka take cemusu wani zubin suna palor sukaji ihun ta suka cema mum tace mata basanan sukai maza maza suka labe tana kaiwa parlo ta dane jikin big mommy tace mommy ina wuni tace mommy ina su twins mum tace basanan ai kawai sai gashi tabare baki ta zauna a wurin sai kuka ta cire hijabin da dan kwalin garin fisge hijabin daga jikinta har botiran riganta suka  cire na karshe na wajajen cibi ne kawai bai fitaba kana kallon bra dinta yellow ga nonon nan sunyi luhu luhu sun leko ta dinga kuka tana turje turje a kasa mama tace tashi zokiji taki tashi ta zauna tana kuka aiko saiga yaya mubarak ya shigo tai maza maza miki tana kukan zata shiga daki yace zonan lpy kike kuka taje ita har yanzu bata lura botirin riganta sun fitaba takoma wajen yaya tace su twins basanan yace shine to kikema mutane kuka yay mata tsawa common get out of here tai sauri tabar wurin har tahau bene taji su twins sun kwalla mata kira ta dawo tana neman su ta shagwabema mommy tace mum ina suke mum tace kawo kunenki ta dan duga kadan yanda tayi din sai ya kara baiyanar da dukiyar fulanin ai Mubarak baisan lokacin da yay tsaki yabar dakin ba.yarinya  tanason tahau katar dashi sai masifa yake shikadai yatafi dakinshi yazauna yanata yan tunane tunanenshi duk dan dai yadaina ganin surar Ana …suko Ana ana chan an hadu dasu twins sai fira suke suna cikin firan taga ankira farida a waya wai saurayinta Ana taga yanda ake soyayya ta sake baki tana kallonta bayan ta gama waya ne farida tace malama kallon ya isa haka and button up ur shirt tai maza maza ta kalli jikinta ta ga duk a bude taji kunya sosai tai maida boturan ta kulle haka suka dinga fira daga baya suka koma dakin mommy tacema mommy gobe zata fara zuwa school dad ma yadawo tafada mishi kaman karta tafi bayan dad ya yaya sun dawo daga v masallaci yace tazo sutafi  harda kuka wai ita batason tafiya dad da mom ne suka lallabata tatafi yayako ya shaka tana  shiga motan yaya yaja motan da gudu har saida ta firgita sunkai wani supermarket ya tsaya suka shiga yasai mata ice cream da biscuits masu dadi na zuwa school gobe tana ta murna tace tnx yaya suka koma mota sukaja sai gida hartafara bacci ma lokacin karfe 9 yaya yace sai shege bacci kaman kaza dasuka kai yatasheta ta tashi ta kalleshi da idon bacci yay maza ya kauda kai yace malama tashi kibar ki wuce ciki ta tashi ahankali ta fito shikuma ya tsaya amsa waya bayan yagama wayan ya kalleta yace tafi mana tace yaya tsoro yay tsakiyace sai shegen tsoro yarakata suka shiga ciki
Maman shakur 😘07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 21🍀🍀Anatu siddiqa🍀🍀
         Washa gari ta shirya cikin uniform dinta blue short skirt mai zane zane sai kuma white shirt da hijabi dan karami iya kafada tai kyau tai kama gashinta da ribon fari ta rike hijabin a hannu ta taho dining da gudu tasamu su dad mom da yaya Mubarak a wurin ta gaidasu tazauna taci abincinta yaya sai satan kallonta yakeyi taci kadan ta tashi mum tace bakici sosai ba tace mum banason na koshi mum inada ice cream dashi zan tafi school  tai tashi da gudu  tatafi fridge ta dauko ice cream din tawuce ahaka zata fita yaya yace Ana dawonan ta dawo da alamun tsoro a fusknta yace sa hijab tai maza tasa yace u can now go ta wuce ta tafi driver yakaita.tana zuwa taga anyi sabon malami mai suna khamis shike koya musu mathematics yashigo sai kallon ta yake da break ya aika aka kirata taje office dinshi dama a school dinsu kowani malami yanada office makarantar yaran manya ne tashiga office din da sallama yace ta zauna ta zauna bayan ta zauna yace ya sunanki ta tsaya ta karemai kallo baki ne kakkyawa  ga idon nan yaji kwalli batasan kwallin nan na asiri bane saisa ake kiransa dda prince charming dazaran yasa kwallin nan kowa yace yanaso dole tasoshi muryanshi taji yana cemata mekike tunani tace bakomi yace to ya sunanki tace sunana Anatu siddiqa but ana kirana da Ana yace kinasona?tai murmushi wai ita kunya takeji yaceto kinada waya tace no batada shi yaceto gaskiya kifadama dad yasai miki waya tace to yauma sunata fira Ana tafada soyayya mai karfi tana bala’in sonshi kawai daga haduwar farko
Maman shakur 😘07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 23🍀🍀Anatu siddiqa🍀🍀
         Tafara rantse rantse allah  yaya ni number friends dina mata zan karba bazan yi waya da kowani namiji ba tana maganan tana shesheka na kuka Alamun dai mara gaskiya yaya yace ok jeki shirya muje nasai miki ai tsabagen murna saida taje ta rungume Mubarak   wuta dauke mishi tayi dip 😜yay maza ya tureta yace wot is wrong with u tai maza ta sakeshi tace sorry murna nake saisa ta juya da gudu taje ta dauko hijabi.
Mubarak ya tsaya yana tunani Ana is up to something yasani dalilin dayasama zai sai mata wayan saboda karta fada wani hali yasan yanzu inya saimata koma meke faruwa ta wayan zaibi yasani amma inba asaimata wayan ba baisan wani hanya zatabi ba ,amma koma menene zai saka mata ido he will be watching all her step, yana cikin tunanin yaji tazo tace yaya am ready yay murmushi suka fito suka tafi yasai mata waya mai bala’in kyau Samsung galaxy note 3 yasaimata sim mtn .Ana nata murna kaman tasa ruwa akasa tasha Mubarak yasan akwai abunda ke faruwa inba hakaba wanan murnar saboda waya kaman anbata aljanna.
Suka fito yabiya supermarket  port harcourt mall wanda ke kusa da government house dasuka fito daga mota yarike mata hannu saboda mutane sunyi yawa suka shiga ciki.yakaita wajen makeup yace oya zaba tace laa yaya ni cream fa kadai nake shafawa karka saimin ban iyaba yaceto zaki koya yanzu dan kindawo yan mata ta tsudda kai kasa wai ita kunya yaja hanunta yadinga kwasa mata kayan make up yasai mata kayan sawa English wears da su ice cream suka gama suka biya kudi suka fito lokacin karfe 9:30 na dare suka shiga mota suka tafi sukai shiru dama yaya bamai surutu bane chan har bacci yay gaba da ita yaya yai parking a gefen hanya ya kura mata ido yanda take baccin ta hankali kwance ya saukar da numfashi yafada a baiyyane Ana i luv u, i luv with all of my heart ,u are d best thing that could have ever happen to me.yace Allah ka tsaremun Ana kartafada wani hali nasai mata wayan nan ne dan bansan wani way zatabi ba inban saimataba amma i will put my eyes on her yay ajiyar heart yay mata kiss a kumatu
Maman shakur 😘07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 22🍀🍀Anatu siddiqa🍀🍀
        Haka suketa fira har aka gama break takoma class bayan antashi yarakota har wurin mota yabude mata kofa ta tafi sunata ma juna bye bye
Da daddare lokacin daddy yadawo yana tare da mum tashigo tai sallama ta gaidasu taje jikin daddy ta kwanta yace lpy my auta tace daddy i need phone dad ya kura mata ido yace mezakiyi da phone  tace dad duk friends dina sunada phone nikadai ne bandashi mum ta kalli dad  tai mishi wani signal da ido dad yace mata bani yakamata na saimiki phone ba kije daki yayanki nanan kifada mishi duk ta tsorata dad yace tafi mana tawuce ta tafi ta tsaya a bakin kofa tana tunani ya zatama yaya maganan tace kuma i need d phone kodan naji muryan khamis dina aikuwa tawuce ta tafi side din yaya tai knocking yace come in tashiga ta zauna akasa tai gaidashi ya amsa tai shiru tana wasa da yatsun ta.mubarak  ya lura da abinda take bukata.yabar abinda yakeyi yay gyaran murya yace kina bukatan wani abu ne ?
Tace yaya uhm ..dama.dama
Yace go straight to d point kina batamin lokaci
Tace yaya dama inson wa..yaa ne tana maganan tana cijewa
Data ambato waya yay sauri ya kalleta ya daure fuska ai ta tsorata tafara rantse rantse.
Maman shakur 😘07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 24🍀🍀Anatu siddiqa🍀🍀
       Ya tada motan har sukakai gida tana barci yabude motan ya ciro kayayyakin dayasai mata yakaimata dakinta ya ajiye lokacin su mum da dad na falo dad yace ina take yace tana mota tai barci sukai murmushi kawai yaje mota ya daukota kaman jaririya yakaita dakin mum dan anan take kwana ya kwantar da ita yacire mata hijab din ya kalleta up to down yakai kallonshi kan lebenta pink dasu yan misi misi ai baisan lokacin daya manna bakinshi anata ba tai motsi yay maza yatashi ta bude ido ta kalleshi tace mum good nyt duk da  muryar bacci yay ajiyan heart dabata ganeshi bane ya lullbeta yakashemata wuta yabar dakin
  ***Da gari yawaye Ana akaci gayu sai da tai makeup dik dan saboda khamis gashi make up din bata iyaba jan baki ta shafa a gira tasa hoda a fuskan duk fuskan tai dot dot saboda ruwa bai tsane fuskan ba ta shafa power dan idan kaganta sai kai dariya yanda kasan kwalliyan yan kauye ahaka gani take tayi kyau sosai.ta sakko da gudu zuwa dining lokacin mum dad da Mubarak duk suna dining kowanensu bude baki yay yana kallonta Mubarak kasa rike dariya yayi saida yay dariya ma ishi mom tace Ana kinga fuskanki kuwa tana murna tace mum nai kyau ko yaya ne yace nadinga make up wai yanzu nadawo yan mata mum tace ai ba haka akeyiba tai kaita bayi aka wanke fuskan ta dawo sai zumburo baki take wai an wanke mata makeup dinta ,ta tashi zata tafi wai tama fasa cin abinci yaya yay mata tsawa  tadawo ta zauna taci.data gama ta tafi
Maman shakur 😘07032934950
[21/08 1:58 PM] Aishat muh’d: 25🍀🍀Anatu siddiqa🍀🍀
       Soyayya tsakanin Ana da khamis sai karfi take kullum a school da break suna tare intadawo kajita shiru a daki toda khamis take waya haryau babu wanda ya lura tana soyayya.
       Yau sunday ba makaranta tun safe yaya Mubarak baifito ba gashi yanzu 12 din rana mum duk tadamu tace Ana jekidubomin yayanki ko lpy shi kalau naga tun safe bai leko ba  tace to tatafi daki dan ta dauko hijabi saboda yar rigan shan iskane a jikinta iya gwiwa ma ta tsaya mata gashi ko bra batasaba saboda ana zafi ta dauko hijabinta har kasa tasa ta tafi datakai bakin kofan tai sallama ba’a amsaba sai tafada dakin dakin duk duhu yakashe wuta tanata yaya yaya bataji amsaba ta kunna touch din wayanta tana haskawa sai ta hango yaya a chan karshen gado ya kudundune kan bargo tai maza takarasa wajen tana yaya lpy ta yaye bargon singlet ne fari a jikinshi da gajeren wando duk ta rude ta taba goshin shi taji zafi rau takara kai hanunta kan kirjinshi nan ma zafi bata ankaraba taji ya chafke hanun nata yace lpy kike tabani yabude ido idonshi jajir har saida ta tsorata tace yaya naga baka da lpy ne saisa nataba ka sorry yace bazaki dena haskani da touch ba tai maza ta juyar da wayan daga saitin shi duk magananan sunayi still ya rike hanunta yakara daure fuska yace wayabaki izinin tabani tace sorry yace bazan yardaba sai na rama kuma duk inda kika tabamin saina taba miki kema kawai ya fincikota harsaida wayan hanunta yafadi kasa ,ya fincikota ta fada kirjinshi yacire mata hijabin ya wullar a kasa
Maman shakur 😘

ANNATU SIDDIQAWhere stories live. Discover now